💗 💗 💗 💗 💗 💗
*WANDA YAYI NISA*...... _baya jin kira_
💗 💗 💗 💗 💗 💗
_BY_
*MARYAM Y ZANGO*
*_PURE MOMENT OF LIFE_*
*_WRITERS_*
_we dont just entertain and educate we also touch the hearts of the readers_❤
_domin samun littattafan wanan k'unya mai nishad'an tar daku da fad'akarwa shiga wad'annan links d'in_👇
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
Ina kike
*zainab shukra zakasai*
Wanan shafin nakine Allah ya bar zumunci nagode da addu'an ki gareni nida swt mommah na *aunty sis*💝 Allah k'ara dank'on zumunci.
Gaisuwa mai tarin yawa gareku
*Maryam Ahmad kt*
*Meryerm Abdoul*
*Fatima momyn jiddo*
*Sadnas and momyn sultan*
_iyayen love😍_
3⃣3⃣to3⃣4⃣
Da kuka ta farka da asuba, zuciyarta na k'una, oh ni Juhaifa mai na aikata wa kaina haka?
Shiko gogan bakinshi har kunne da ya d'ibi gara b'asa sosai, shi ya taimaka mata ya kaita toilet ya gasa mata jikinta ya fito ya barta tayi wankan tsarki, sannan shima ya shiga yayi sukayi sallah.
Juhaifa dai tayi shiru tana tinani, lura da hakan da kamal yayi yasa yake ta janta da hira, yaci gba da ci kata da kalaman soyayya na k'arya dan ya gama fahimtar tana sonshi fiye da tinanin mutum.
Juhaifa taso nuna masa rashin jin dad'inta akan abinda ya faru, amma da yake Kamal cikakken d'an duniya ne haka ya waskar da maganan ya wuce,
Sai da Juhaifa tayi sati tana jinya.
Batare da Kamal ya nuna buk'atar wani abu a gurinta ba, tattali kuwa tana ganinshi sosai, dan ba hali tayi kod motsi ne zai tambayeta me take so,
A ranar kwana na takwas d'inne ya nuna buk'atarsa gare ta,
"Gaskiya nikam a'a wallahi da wahala, sannan ai kasan hakan babu kyau wananma tsautsayine"
"Haba Baby nace miki fa wanan karon baza kiji zafiba, kuma da kike maganan babu kyau bani zan aureki ba, ai dai nasan ni na rabaki da budurcinki, saboda haka karki damu,"
Haka yayi ta kashe ta da dad'in baki har ya samu biyan buk'atarshi,
Washe gari ma haka abun ya faru, sai dai ana gamawa Juhaifa tasa kuka, jawota jikinshi yayi yana rarrashinta daga nan suka k'ara komawa ruwa, a rannan sai da sukayi haka sau uku,
Tun daga nan Kamal ya daina nuna buk'atar shi gareta,
Taji dad'in hakan sosai, amma sai dai me, kwanannan dakyar dake iya bacci in dare yayi saboda azababben ciwon maran da ke damunta, wata rana harda kuka,
Duk abun da takeyi Kamal na lura da ita, dan da gangan ya shareta kwana biyun dan ya gama fahimtar ta tana da tsananin sha'awa dan haka yasan da kanta zata kawo kanta,
Yauma kamar kullum kwance take idonta yayi jajajir ta rasa me zatayima taji dad'i,
Kamal dake kwance ya juya mata baya dariyace fal zuciyar shi,
Jin bazata iya jure abin da take ji bane ya sata mik'ewa a hankali ta lek'a idon Kamal dan ganin ko yayi bacci, shikuma da gangan yayi likimo,
Ganin bacci ya keyi yasa ta shiga jikin shi ta kwanta a hankali,
Wani nunfashi mai nauyi ta sauk'e jin jikinsu ya had'u a hankali ta k'ara shigewa jikinshi,
Shafa k'irjinshi ta farayi, jin abunnata yayi yawane ya sa shi bud'e idon shi,
Ture ta yayi
"meye haka kike yi ne Baby"
"please Baby kaji tausayina"
"me zan miki ni kuma, kefa kika ce babu kyau yanzu kuma kinzo zaki hanani bacci"
"naji ni dai please ka taimaka min"
"in taimka miki ni kuma ko oho ko?"
"a'a kaima in kana buk'ata bazan hanaka ba please"
"Ok naji amma sai kin min alk'awarin nima duk lokacin da nake da buk'ata bazaki hanani ba"
"cikin sauri ta amince dan ji takeyi kamar tayi hauka"
Wani lalataccen murmushi Kamal yayi kafin ya shiga sarrafata, a ranan sun gurji juna kamar ba gobe har mamaki yakeyi yaushe Juhaifa tazama haka.
Tun daga nan suka koma rayuwa kamar mata da miji aduk sanda suke buk'atar junansu za su biyawa jina buk'ata ba tare da shayin komaiba.
****************************
"Tinanin me kikeyi ne haka ya Aysha?"
"Hafiz yanzu ka ga fa watan ya Juhaifa tara rabonta da gida, tun ina ganin kamar wata rana zata dawo har na hak'ura, Mama ma ina ganinta wata rana tana kuka kuma nasan duk akan rashin ya Juhaifa ne"
"hmmm wallahi nima abun na damuna amma addu'a shi zamu ci gaba da mata Allah ya dawo mana da ita gida lafiya ya kareta"
"kaga fa ya Haroun kwata kwata ya daina walwala kamar da, "
"Allah dai ya karkato mana da hankalinta gida"
"ameeen ya Allah"
Kwana na tafiya sati wata yanzu shekaran Juhaifa daya da wata bakwai rabonta da iyayenta, tun suna kukan a b'oye har sun dangana sai dai basu fasa addu'an Allah ya kareta ya karkato da hankalinta gida ba aduk inda take
*KADUNA*
💞 *ummu khady ce*💞
1 comment:
Continue please
Post a Comment