🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
*RAYUWAR HOSTEL*
🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
*Pure Moment Of Life Writers.*
( _P.M.L_)
*Na:-*
*MAMAN KHADIJA*
*MARYAM S BELLO*
*MRS FAWWAZ*
*FARIDAT MUSA*
*JANNAT LAMEED'O*
*RUFAIDA YUSUF*
*Page 7*
*Written by:*
*Rufaida Yusuf.*
*Sahun giwa b'adda na rak'umi(pml),wani Kaya sai amale ke d'auka,Nikam dole dole in yaba gwanaye domin yazama dole Allah ya karemu daga sharrin munafukai.*
Tana juyowa ta had'e bakinsu waje d'aya,da k'yar da kokawa zulaihat ta k'waci kanta,"Haba ruky menene hakan kikeyi saikace wani namiji,Haba ni wallahi kin bani kunya kuma in zaki cigaba da haka ni zan iya tafi in bar miki d'akin"ta k'arasa zancen tareda sauka daga kan katifar.
Koda zuleey ta farka da safe bata tarar da ruky a d'akin ba(in Baku manta ba a farkon littafin munce su *untouchable* Suna amfani da magani toh shi ne dalilin dayasa zulaihat ba tayi reacting sosai ba,damma dai tana rik'o da addini).
Toh dama ranar basuda lecture safe,baccinta takoma ta cigaba dayi .
Toh abinda yayi ta faruwa kenan a satin sai dare yayi Sannan ruky take dawowa d'akin da sassafe kuma tayi ficewarta,abin yana damun zulaihat gashi batada kud'i a hannunta kuma abincin d'akin ya kusa k'arewa.
Ranar Asabar da safe kafin ruky ta fita zulaihat ta tare ta tace mata "plzz sis kiyi hak'uri abinda kikayine is not proper kuma....." Kafin ta k'arasa ruky ta rungumeta ,nizan baki hak'uri zuleey ki yafemin,wannan satin sun dawo normal kamar da.
Misalin K'arfe sha biyu na ranar Juma'a ne Suna hanyar dawowa hostel ruky tace "Kinga last week gidanmu mukaje wannan week d'in ya kamata muje mu gaida su UMM.." Bata k'arasa ba k'arar wayar zulaihat yakatse su,ta d'auka tareda sallama "Innanillahi wa inna ilahir rajuun" meya faru zuleey?Wai Umma ce aka kwantar a asibiti,muje kawai cewar ruky.
Kafin 2:00pm sun isa asibitin suka tambayi inda take aka nuna musu,da sauri suka k'arasa, Suna zuwa taje jikin Umman tana kuka, "Yaya meya sameta?"wallahi zulaihat aiki ma zaayi mata kuma sunce indai ba kud'in kafin gobe zasu sallame mu," ohhhh nashiga Uku yanzu ya zamuyi Yaya? " shi ne abinda bansaniba zulaihat,ruky ce tace "har nawa ake buk'ata?" Naira dubu d'ari da hamsin.
Hannun zulaihat taja suka fita wajen asibitin tace "kina juna zuleey zan biya kud'in asibitin nan kyauta amma akwai sharad'i!" Naji koma menene nidai Umma tasamu lafia,toh shikenan mu k'arasa mota na rubuta cheque saina baki,domin ni zan koma nan da three days zan dawo saimu tafi tare, "nagode ruky bansan da wanne kalma zan gode miki hak'ik'a ke wata jigo ce a cikin rayuwarmu nida y'an uwana".
Tabata cheque d'in 200000 tace mata saita dawo.
Tana shiga tanunawa su umma cheque har kuka sukayi do farin ciki.
" Yaya katashi kaje kabiya kud'in yanzu sai a samu ayi aikin gobe".
Washegari ansamu anyi aikin a sa'a domin harta farfad'o kuma ana bata ruwa mai d'umi tana sha.
A can kuwa bayan ruky ta tafi direct wurin *untouchable*ta tafi da taje bata ga kowa ba don haka tayi wanka tad'an kwanta tasamu ta huta.
Kamar yanda sukayi alkawari haka akayi ranar da aka kwana Uku ruky taje asibitin Dan d'akko zulaihat.
Bayan taje suka gaisa da umma Tamata sannu da jiki ita kuma umma tak'ara yimata godia sannan suka mata sallama suka tafi.
Suna kan hanya ruky tasaka hannunta a cikin hannun zulaihat tace "swt hrt I miss a lot" miss u more.(ni da cewa nayi ikon Allah wannan zamani namu sai dai Allah ya kimtsa).
Sun isa gida tace mata ki shirya yau ba'a hostel zamu kwana ba , OK its a surprise OK!! Toh a gurguje suka shirya suka shiga cikin gari wani hadadden motel Wanda ya amsa Sunanshi suka nufa,ta biya kud'in suka shiga ciki.
Suna shiga zulaihat tabita da kallon mamaki"ruky me zamuyi anan ?"nasan kina cikin damuwar rashin mahaifinki da kuma rashin lafiyar mahaifiyarki toh shiyasa na yanke shawarar yau kiyi having fun,tnk u Friend u are more than a friend u are a sis tnk u 4 everything."ba komai zulaihat ai giwa Kaine".
Nan suka shiga hira da yamma tayi suka shiga gari suka yi yawo sai bayan maghriba Sannan suka dawo a gajiye.
Har Zulaihat tafara gyangyad'i taji ruky na shafamata hannu tana farkawa ta mik'a mata lemo Kinga kin manta baki sha ba,ohhh!!da kin bari sai gobe,ni dai kisha Kinga na Riga na zuba,banii toh!! Tana d'agawa saida ta shanye kofin ta ajje ta juya ta kwanta,ita kuwa ruky farin ciki kamar zai kasheta.
Juyi tafarayi tana laluben ruky,ita kuwa ruky dama abinda take jira kenan ta ware towel d'in jikinta ta wullar k'asa ta matso kusa da Zulaihat d'in,aikuwa kamar jiratake tana mik'a hannunta ta kamo nononta ta shiga wasa dasu aikuwa ruky abin nema yasamu sai da tai nasarar raba zulaihat da kayan jikinta Sannan suka dinga wasa da junansu,hannun ruky Nagani a k'asan Zulaihat tana zura yatsunta nayi saurin runtse idonana fita(Allah ka barmu akan hanyar daidai).
Bayan komai ya lafa nakoma na tarar dukkansu Suna baccin wahala.
✍🏽✍🏽✍🏽Washhhh Allah na bari nad'an ajje alk'alamina anan domin yau ina busy.
*Ku kasance damu domin wasa farin girki,yanzu aka soma,akwai saura.*
_PML_
No comments:
Post a Comment