Wednesday, 4 September 2019

RAYUWAR HOSTEL PAGE 12

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘
*RAYUWAR HOSTEL*
🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
        P.M.L

Na

*MAMAN KHADIJA*
*MARYAM S BELLO*
*MRS FAWWAZ*
*FARIDAT MUSA*
*JANNAT LAMEED'O*
*RUFAIDA YUSUF*

Page 12 by
*Faridat (Swerry)* &
*Maman Khadijah*

*_Wannan page d'in nakune*_
*Aunty Aysha Garkuwa*
*Aunty Azland &*
*Maman Safwan*
Allah ya d'aukaka ku ya ya k'ara muku basira da ilmi me amfani.

Ayanzu zulaihat ta zama big girl,komai nata ya canza,kamar su Ι—abi'u da kuma shiga,in tai wani shigar zakai zaton ba yar musulma bace,sai dqi an faΙ—a maka,wayyo zooly duniya sabuwa.

Sauri take ta faman yi,tana shiri tasa wata shegiyar riga mid green jikinta duk robane dan haka kowai na suffan jikinta ya fito,tayi wqni crazy makeup ga wani takalmi mai shegen tsini kalan kayan nata,da sauri ta nufi inda jakunkunanta yake da nufin Ι—auka,knokking tayi anayi a bakin kofa,Ι—aga kai tayi tare da faΙ—in yes come in..

Ruky ce ta shigo da ganinta daga wani wajan masha'an take.

"swrthr kin dawo tana kiran wayanki bakiyi picking ba ai.
"i'm so sorry sweattheart na shiga wata duniya banma san kin kiraba,kai baby kin ganki kuwa nasan ko ina zaki wurin yanada muhinmanci wannan irin kyau haka.

"wani sakalin murmushi ta saki tare da matsawa kusa da Ruky tace zamu fita da Alhajina ne kuma so nake na birkita masa lissafi,dariya Ruky tayi tace nasan zaki iya baby.

Rungume juna sukayi suka fara abin nasu,mudai muna gefe sai ido muka rintse tare da faΙ—in allah ya shirya.

Sun dau 5mnt suna abu Ι—aya sannan suka saki juna,kara gyarawa zooly tayi ta fice.motarta ta hau ta nufi guest house Ι—in  alhaji tanko dollars.

Wani katon gidane a cikin daji kai idan kaga gurin bazakayi zaton akwai gida ba,babu abinda babau aciki da ganin gidan kasan an kashe duniya shigowa zooly tayi inda ta aje motarta a parking space,kai tsaye d'akin ta nufa.

A kwance ta samu Alhaji tanko yayi Ι—ai Ι—ai da sauri ta k'araso wajensa tare da faΙ—in sorry my Alhaji na dade ko??,rungumota yayi ya matseta wani kallo ya bita dashi batayi auneba taji bakinsa cikin nata yanata mata wani mugun kiss,nan fa dukansu suka faΙ—a wata duniya sun Ι—au lokaci ahaka.

Cikin zafin nama alhaji ya fara k'ok'arin cire mata kaya da hanzari zooly ta tashi tana maida numfashi tana faΙ—in bazan iyaba,dan allah karka ketamn mutuncina, dake duk abinda zooly keyi har yanzu budurwace bata yarda wani ya keta mata mutuncintaba.

"haba my zooly pls karkimin haka,karki k'ok'arin hanani abinda nake muradi,abinda na daΙ—e ina marari.

"gaskiya Alhaji kayi hak'uri wallahi bazan iyaba.

Tashi Alhaji tanko yayi yazo gabanta ya zube gwuiwa biyu ya Ι—ago idonshi da tuni suka canza launi,my zooly bazan juya miki bayaba nayi miki alk'awarin aure nasha faΙ—a miki sonda nake miki ba wanda zan juya miki baya bane dan Allah ki yarda dani.

Ba irin magiyar da alhaji beyiba amma zooly tak'i yarda ba yadda ya iya haka ya hak'ura,amma ya k'uΙ—urta a ranshi sai ya biya buk'atarshi wataran, zaita binta ahankali.

Anan zooly ta wuni cur sai bayan magriba sukayi sallama da Alhaji yauma kamar kullum kuΙ—i masu yawa ya bata

Zooly  na isa hostel ta zube akatifa tana hutawa dan yau bak'aramin nuk'urk'usu a wajen Alhaji tayiba,tayi sa'a kuma yan Ι—akin nasu basa nan,shiru tayi tana tunanin irin rayuwar data koma,har ga Allah ba dad'in rayuwar data koma takejiba da kuma tarayya data keyi dasu  Ruky take jiba amma kuma ta kasa fitowa fili ta fad'amata ta fita a rayuwarta..

"Assalamu alaikum" Fatima ceta turo k'ifar d'akin gami da yin sallama,"wa'alaikumussalam, harkin dawo daga class d'in?". " na dawo Zulaiha, ina Ruky?"."bata nan", "yauwa dama inaso muyi wata magana", "wani magana ne wacce baza a iya yinta a gaban Ruky ba",?.

" Zulaiha kiji tsoron Allah kinsan abunda kikeyi ba dai-dai bane, keda kanki kina nima kikai kanki ga halaka, su Ruky ba mutanen arziki bane, in kika zauna kikayi tunani mai kyau ke da kankizaki gane rayuwarku ba iri d'aya bane, kinsan manzon Allah sallallahu alaihi wasalam yace " karkayi aboki da fasiki,ko zama dashi ba tare da lauraba". Hmmmm!!! Wani nannauyar ajiyar zuciya Zulaiha ta sauk'e,hawaye naga yana bin fuskarta jikinta yayi sanyi da alamu maganar Fatima ya shigeta, " ki tayani da addu'a Fatima ina cikin matsala babba,na rasa yanda zanyi da raina Ruky ta dawo mun k'adangaren bakin tulu na rasa meyasa bana iyayimata musu",
"Kiyi hak'uri kibar kuka ki mik'a dukkan lamuranki ga Allah da sannu zai kawo miki mafita,insha allah zanna tayaki da addu'a, Allah yasa mufi karfin zuciyarmu", "Ameen daga yau bazaki k'ara ganina da Ruky ba Fatima *ke alherice*(sis Beebih) a gareni ke k'awace ta amana", "karki damu zamqn taren kenan in d'aya yaga d'aya yana ba dai-daiba ya dawo dashi hanya".rungume juna sukayi suna kuka, ina gefe ina kallonsu muma dai Allah ya bamu k'awa ta gari wanda inmun kauce zatana samu a ahanya.

Anya kuwa Zulaiha tayi adalci ma iyayenta?

Shin kudirn Ruky zai tabbta?

Zooly zata ia rabu wa dΓ  Ruky kuwa?

*kuyi hak'uri da rashin jinmu da kukayi jiya*
*Love you oll*❤😘😍

No comments: