ππππππππ
*RAYUWAR HOSTEL*
ππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*p.m.l*
*Na:-*
*Maman Khadija*
*Maryam S Bello*
*Mrs Fawwaz*
*Faridat musa*
*Jannart Lameed'o*
*Rufaida Yusuf*
THE UNTOUCHABLES
PAGE 10 BY
*ΚΚs ΚaΥ‘Υ‘aΚ*
Ruky da Zooly suna shiga cikin wajen aka d'au ihu da sowa d.j ya saka wata wak'a specially for the celebrant,haka gayu suka hau floor suka dinga chashewa inda Ruky ke manne da zooly tana mata wani sexy dance,can sai ga su J.b sun iso wajen. Ai nan kallo ya koma sama don wani irin ihu da sowa ake aba fad'in *The untouchables* su kuma suna ruwan kud'i.
Eesha ce ta fara zuwa suka rungume ta da Ruky sannan ta D'an rungume Zooly ta mik'a mata gift d'in da ta kawo mata, sai sauran clicks d'in suma haka suka dinga hugging Ruky daga amma Zooly bata yarda sunyi yi hugging d'inta ba, sai dai suka bata gift suka dawo gefenta.
Suna gamawa aka sake Sabon ihu D.j ya saka musu wak'a suka chashe sannan m.c ya sa CD yace ya kamata celebrant tayi cutting cake.
K'aton cake ne na gani a fad'a mai 3 steps an rubuta Zooly is +1 a jiki yayi kyau sosai saman shi da wata doll baby a jiki ta saka pink d'in Riga, haka knife din na an d'aure ta pink banda, Ruky da su untouchables ne suka rik'e hannun Zooly aka yanka cake d'in Zooly ta sama Ruky a baki inda itama ta saka mata a baki applause sanna Ruky ta k'ara yanka ta saka ma duk untouchables a baki, daga haka aka ci gaba da rak'ashewa, dan Zooly ta ce ya kamata su koma hostel sai ta ce mata Ai ba yanzu ba ,haka suka kwana a club d'in inda duk wani drink da aka sha a wajen sai da aka zuba masa abun maye, d'in haka zuwa 1:00 pm kowa na wajen ya gama shiga duniyar sama, sai masha'a kawu akae aikatawa a wajen, sun sha party till dawn.
A haka cikin maye Ruky,Eesha da Zooly suka shiga lodge na club din suka aikata tasu lalata su uku a lokaci d'aya (threesome)
Sai daf da sallahr asuba aka gama party d'in kowa ya yi tatul da syrup da sauran kayan maye, kowa ya nemi wajen kwana cikin lodge d'in don dakunan kusan gaba d'aya untouchables suka kama saboda masu kwana.
Sai bayan sallahr la'asar Zooly ta farka ta gansu kwace gaba d'ayan su tsirara babu sutura a jikin su,Eesha ta D'ora kanta a jikin Ruky,inda hannuna ke Jan boast d'in Zooly.
Taji kanta ya mata wani irin nauyi da k'yar taje iya bud'e idonta,ta kasa ma tashi don yanda jikin ta yake a mace,bacci kawai take ji, a hankali idonta ya kai kan agogon da ke jikin bango ta ga 4:50 pm ta ce " kai, gashi Time d'in sallar asuba ya yi amma dai bara na D'an k'ara yin bacin kafin a kira sallah, ta mayar da kanta ta sake komawa baccin don har a lokacin a maye take.
Sai wajen 6:00pm su J.b auka zo suna buga k'ofar d'akin, Eesha CD ta fara farkawa sannan ta tashe sauran. D'an yalolon gyaleta d'auka ta rufe jikin ta ta bud'e k'ofan , KB yana kallon ta ya ce "Shegiya Eesha an aha dad'i an manta da gayu,yana k'ok'arin ta bashi hanya ya wuce tace "au Dan basu minutes au kintsa sai su fito"
Zulaiha kuwa da ta farka lokacin ta dawo hayyacinta ta dubi time taga six taga kuma alamar yamma tayi Ai salati ta dinga yi tana Allah ka yafe ni wannna baccin Asara da n yi, a gurguje ta shiga toilet tayi wankan janaba sannan ta je zata yi salla Ruky tace "my love ki bari mana idan mun koma hostel sai kiyibkinga yamma tayi Kuma sallolin da zaki rama suna da yawa." ba musu haka zulaihat ta zauna ba tare da tayi sallan ba,amma a ranta tana jinjina abin, batasan meyasa bata iyama Ruky musu yanzuba.
Tashi Ruky da Eesha sukayi suka shiga toilet dan tsarkake jikinsu.
Bayan sun fito kowacce ta shirya suka nufi wajensu Kb dan sun ishesu da waya.
Suna isa jibson yace "kai babie you look so gorgeous." harara Ruky ta sakarmasa danta gane nufinsa.
"Muje muci abinci,bayan nan saiki k'ara gabatar mana da lovern taki ko Ruky?" cewar Kb,"owk muje ba matsala."
Mota suka shiga suka nufi wani katafaran wajen cin abinci,order sukayi nanfa suka fara ba ciki hakkinsa.
Ruky ta kula da rashin sakewar Zooly ,matsawa tayi daf da kunnenta "swearthrt kici abinci nasan kina jin yunwa rabanmu da abinci tun jiya."
"Gaskiya i'm not comfortable kizo mu wuce hostel kawai,zamuje kici abincin tukun kinga kuma ga friends Ιina zanyi introducing Ιinki a gunsu."gaskiya su bari sai wani tym ki tashi mu wuce hostel kawai."
D'ago kai ruky tayi suka haΙa ido da Kb dayake duk yaji yadda sukayi,magana yayi mata da ido,alamun tace toh ba matsala.
Ajiyar zuciya Ruky tayi sannan tace mata "owk bamatsala bara inyi maki order in munje hostel sai kici."
*Ina labarin kawar zooly ta hostel wato fatima*
*anya gidansu zulai sunsan tarkon data faΙa kuwa????kubiyomu a nxt page*
*Gaisuwa gareku masoya labarin rayuwar hostel*
*mmn khadijahπ
*
No comments:
Post a Comment