ššššššš
š
*RAYUWAR HOSTEL*
šššššššš
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*p.m.l*
*Na:-*
*Maman Khadija*
*Maryam S Bello*
*Mrs Fawwaz*
*Faridat Musa*
*Jannart Lameed'o*
*Rufaida Yusuf*
THE UNTOUCHABLES
PAGE 9 by
*ŹŹs ŹaÕ”Õ”aŹ*š
Lokacin da Ruky ta dawo zulaihat ta tafi lectures amma kafin ta tafi sai da ta dafa musu abinci ta ajiye a flask.
Waje ta nema ta kwanta tana tunanin moment d'in da sukai spending,wani sabon sha'awan Zulaiha ne ya fara bijiro mata, haka ta dinga tab'a jikin ta ( maturation) tana imagining kamar da Zulaiha take har sai da ta samu biyan buk'ata (wa'iyazubillah)
Tana gamawa bacci mai nauyi ya kwashe ta, a haka Zulaiha ta zo ta same ta.
Sai da aka yi sallahr la'asar sannan Zulaiha ta tashe ta suka ci abinci.
Da dare yayi suka kwanta, dama a ka'idar Ruky bata kwana da Riga, daga ita sai panta take bacci,don haka bayan sun shiga bargo as usual, har Zulaiha ta fara bacci sai Ruky ta mik'a hannu ta fara laluben ta,sai dai abin mamaki Zulaiha bata yi mata musu ba a wannan karon,ta saki jiki sosai suka gama durzar junan su har sai da suka samu satisfaction San nan sukayi bacci.
Da Asuba Zulaiha ce ta fara tashi tayi wanka ta zo tayi sallah,wani b'angare na zuciyar ta na k'yamatar mata abinda suka aikata inda wani b'angare Kuma ke k'awata mata dad'in abin, a haka dai har shaid'aniyar zuciya ta fara rinjayar ta, ya kasance a duk lokacin da suke jin feelings zasu biyawa Kansu buk'ata, sun zama tamkar mata da miji,
Wata rana Zulaiha na zaune Ruky tayi pillow da k'afarta, zulaiha ta ce mata "Sweetheart next week ne fa birthday d'ina, Ruky ta ce "wow am so happy my love, dole ne mu had'a k'wark'waryan celebration".
Zulaiha tace "haba dai no need Ai kawai ba sai mun yi komai ba kinsan bana son crowd"
Bata rai Ruky tayi had'i da tashi daga cinyar Zulaiha tace "haba my love, yanzu kamar ki birthday d'in ki a ce wai ba za mu yi celebration ba? Ai kema kinsan Wannan da wasa kike yi, indai ba kuma kin daina sona bane"
Da sauri Zulaiha ta sa hannuna ta shafi gefen face d'in Ruky tace "haba sweetheart you don't know how much I love you, bani da tamkar ki a duk fad'in duniyar nan please ki daina fad'in haka, ki daina b'ata ranki a kan haka na yarda zamu yi celebration d'in".
Ruky ta rungume ta tare da kissing d'inta, nan fa suka fad'a harka.
Tun a ranar suka fara preparation don washe gari suka je suka yi shopping na kayan da zasu saka da su takalma,haka kullum basu zama suna hanya ana shirya yanda party d'in zai k'ayatar.
Ana saura kwana d'aya Ruky ta kai Zulaiha saloon aka mata fixing eye lashes da nails da kuma twisting k'anana da black n golden weave, da k'yar Zulaiha ta yarda sai da Ruky ta dinga lallab'a ta tana ce mata "haba my love kinsan fa ina ta bawa freinds d'ina labarin ki, ya kamata a ce kib fito sosai don kar su raina mun ke, Kuma kece celebrant ya kamata ace kin fi kowa had'uwa", a haka dai har ta ribace ta aka yi Mata Wannan d'anyan aikin.
duk Wanda yaga Zulaiha ba zai tab'a gane taba don bata da maraba da yaran arna, itama Ruky tayi fixing amma ita gashi kawai ta saka sai kuma eye lashes itama da nails, daga nan suka wuce bakery inda suka bada order d'in cake.
*BIRTHDAY*
Club ne guda untouchables suka kama don akwai ayi wannan grand party d'in, ba tare da Zulaiha ta San hakan ba
Sai 10:00pm aka fara party d'in inda Ruky ta d'auko mai makeup tama zooly crazy makeup,shi kanshi takalmin da aka siya mata sai da ta kwana biyu tana training saka shi don ita bata saka irin wannan cokala-cokalan shoes d'in, to haka dai har ta Da k'yar ta iya tafiya dashi.
Wata gown ce black mai stones silver a jiki, sai k'yalli take yi tana walwali, da tsadar gaske Ruky ta siyo ta, sai clutch bag itama silver, kunnen ta barima ce silver wadda kana gani kasan m mai tsada ce, sai shek"i take yi,kai babu dankwali an d'aure mata Rabin twisting d'in inda aka saki 2 a side na face d'in ta, tayi kyau babu laifi.
A haka suka tafi club d'in, zulaiha taga abinda bata tab'a gani ba a rayuwar ta,domin kuwa 'yan mata ne da samari cike a club d'in, wasu ma kayan da ke jikin su bashi da ban-banci da tsirara kuma da yawansu ta sansu a school mutanen kirki ne amma duba yanda suka zo nan suka iskance,wasu ma haka zaka ga mace zaune kan cinyar k'ato suna lalacewa.
*PURE MOMENT*
UNTOUCHABLES
No comments:
Post a Comment