Friday 14 June 2019

FAWZAN AND ADEEL PAGE 17&18

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’


Written by MSB✍🏻 
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’• 




πŸ‘„πŸ’‹





Page 17-18 






“For crying out loud Haidar you’re 34 not 24 ya kamata kana da aure by now”

Sultan yace yana kallon Haidar dake driving 

“So? Am just 34 so stop getting on my butt” 


“Amma ina yarinyar nan dake ta binka ma? What’s her name again?”

Girgiza kansa yayi yace
“Husna” 

“Oh Beautiful” yace yana kyalkyatar dariya


Wani irin mugun kallo Haidar ya watso masa


“Mene? That’s just the meaning of her name” 


Tsaki yaja
“Whatever I don’t care”  yace yana girgiza kansa


Parking yayi daidai “Al-Haidar Boutique” 


“Welcome to my boutique” cewar Sultan yana ware hannuwa yana dariya 

“Gaskiya you are loaded Haidar, kawai kayi kokari kayi aure”


Dariya kadan Haidar yayi sannan ya watsa masa da mugun kallo 

“You have a very big boutique, you are also a successful lecturer at Nile, your dad owns a very big company, you are successful but maganar gaskiya you have to get married, nasan Maama tanaso kayi aure in fact ta matsa maka ma” Sultan yana masa kallo cikin dariya


“Please ka bar maganar nan Sultan” yace yana dafe kansa


Tunda suka shiga ma’aikatan ke gaishe sa.
Bayan sun zagaya boutique din don ganin komai lafiya suka tafi gidan Sultan. 


Aminatu na zaune tana rike da first baby dinsu yar wata shidda mai suna Nasreen, karbar babyn Haidar yayi ita kuma ta mike don kawo musu drinks. 

“Na dauka ma da yar uwata zaka zo mun” tace tana ajiye tray kan center table. Kallonta Haidar yayi

“Wa?”

“Wadda zaka aura mana, na kosa na samu abokiyar shawara” ta fada bayan ta zauna gefen mijinta Sultan 

“You see? Itama Aminatu tanaso kayi aure”


Murmushi yayi Haidar
“Just because you are married doesn’t mean zaka matsa mun da aure, and besides yan matan yanzu ma are something else”


“No we are not if you get to know us” kanwar Aminatu mai suna Amma ta fada tana karbar Nasreen daga hannun Haidar.



“Yan matan yanzu sai mutum ya dace wallahi” 

Sultan yayi dariya
“Zo na baka kanwata mana”

“Ashe kana da sister? I thought you are the only child?” Yace cike da mamaki

“Am talking about Husna” yace cike da zolaya

“What the hell Sultan? The last time I checked she’s not your damn sister”


“Why? Yar uwata ce musulma fa” yace yana daga masa gira daya.



“Alright wait, you want me to get married ko? Well na samu wacce nake so” ya fada yana gyara zamansa

Cike da mamaki Sultan yace
“How? When? Where?” 


“Whoa man! Calm down first”

“I am wacece?”

Shiru yayi don baisan amsar da baisa ba, can ya numfasa
“To tell you the truth I don’t know her”

Sultan yayi dariya
“Bangane ba?”


“Shekaranjiya ne na ganta sun shigo wani boutique, ina ta sauri kar su tafi amma am late don har sun bar layin dana fito”


“What do you do now?”


“I don’t know man, I don’t know”


“Hmm aiki ja” cewar Sultan yana kallon Haidar


“I will keep looking for her, i will find her” 


“How? A cikin garin Abuja? Ta yaya wannan babban gari?”


“I don’t care I will find her no matter what. That’s my promise, I love her man, love at first sight, I have never felt this before, but she’s driving me crazy, I can’t even concentrate at work”


“How can you love someone you don’t even know?”


“I have no idea, all I know is that I love her and I will find her” 


“Good luck then, muje muci abinci muyi sallah”

A tare suka mike zuwa dining. 















********




Yasmin ce ta shigo da dugu ta fado kan Samha dake zaune jikin window kamar kullum. 

“Banza wai bazaki daina wannan tunanin ba?”

Murmushi kawai tayi tana cigaba da kallon window

Dafata Yasmin tayi

“Please Samha ki daina wannan tunanin, zai haifar maki da wani ciwon. 


Bata ce komai ba illa cigaba da kallon window da tayi. 

“Alright Alright before I forget, mun samu admission a Nile kuma same course naga sunanmu” ta fada tare da hugging Samha. 

Murmushi Samha tayi kawai 

“Aren’t you happy for us?”


“Of course I am”


“But you’re not showing it” ta fada sounding hurt


“Believe me babe am damn happy, but you know what?”

“Sai kin fada”

“Nafison na zauna hostel”

“But why?”


“Kawai, that’s what I want”

“Gaskiya Samha I don’t like your new behaviour now, gaba daya kin chanza kin koma kamar wata Samha daban ba wadda nasani ba da, can’t you just forget and move on?”


Idanunta cike da kwalla take kallon Yasmin
“Forget fa kika ce? Do you think it is as easy as yadda kika fada? Do you know what I have been going through for the past One month? Do you have any idea the pain am bearing for all this while? Am trying my best to go back to normal but it’s so difficult for me, har kin manta waye Fawzan a wurina? Kin manta abubuwan da yayi mun tun ina Jss1 har ya koma ga Allah? Kin manta? Kin manta shakuwan mu he’s my life for goodness sake Yasmin” tace completely breaking down, kuka take kamar an aiko ta.


“I... am so sorry Samha I didn’t mean to hurt you, I just want you to move on ki cigaba da normal rayuwa kamar kowa” tace tare da hugging nata tana kuka

Ture ta Samha ta shiga yi
“Leave me alone” 


“No! I said am sorry bazan sake ba, Nasan what you are going through wallahi I didn’t mean to hurt you believe me” tace tana cigaba da holding dinta taki saki.

Nan ta cigaba da rarrashinta da kyar ta samu kukanta ya ragu
“Am sorry ok? Am I forgiven?”


Girgiza kai tayi alamar eh

Cike da jin dadi Yasmin tayi hugging nata
“Thank you now let’s wipe those tears” tace tana goge mata hawaye


“What’s going on here?” Cewar Amal tana karasowa ciki


Mikewa Yasmin tayi tare da hugging Amal 
“Mun samu Admission a Nile”


Nan Amal tayi tsalle tana mai hugging Yasmin.
“Congratulations Allah yasa alkhairi” tace cikin farin ciki

Wurin Samha taje tayi hugging nata
“Am so happy for you sis, wane course?”  

“Computer Engineering” cewar Yasmin

“Wow manyan yara da kyau” tace tana kallon Samha

“Wait why is she crying?”

“Bakomai jeki fada ma su dad” tace tana tura ta waje

“But...” kafin ta karasa Yasmin ta rufe kofar dakin. 


“Are you serious hostel zaki zauna?”

“Yap!”

“Toh nima haka, mu fada ma iyayenmu”


“Yeah” 


“Bari na tafi”

“Tun yanzu?”


“See you ke yaushe rabonki da gidanmu?”


Murmushi kurum Samha tayi

“Na tafi”

“Muje na raka ki”

Har bakin motansu ta raka ta, direbensu Lawalli yazo daukarta.

“I think next week ya kamata muje registration da kama daki ko?” Yasmin tace tana shiga mota

“Insha Allah”

“Allah ya kaimu”

“Amin”



Bayan ta tafi ta shiga gida.

Tana shiga ta iske Amal a parlor 
“Dad da mom na kira” 

“Meyafaru?”

“Nothing”

A tare suka shiga parlor din da sallama bayan sun zauna suka gaishe su.

Dad yace
“Ashe kun samu admission”

Ta girgiza kai
“Eh”

“Toh Allah sa Alkhairi ya bada sa’a” 

“Amin dad”

Nan yayi ta mata nasiha da kuma ta dage da karatu

“Dad”

“Na’am”

“Inaso na zauna hostel”

Shiru yayi kamar bazaiyi magana ba can kuma yace

“Meyasa?”

“Dad gani nayi a hostel mutum yafi yin karatu da zama serious, kuma zan rage maka saka mai a mota ga zurga zurga da zatayi ma Salisu yawa”


Girgiza kansa ya shiga yi alamun gamsuwa, sannan yace
“Hakane, amma kin tabbatar zaki kama kanki da mutuncinki?”

“Dad kasan halina insha Allah bazan baka kinya ba”


Dad ya kalli mom
“Baki ce komai ba Bilki”

“Alhaji duk abinda xan fada ka riga ka fadi, ina mata fatan alkhairi Allah ya bada sa’ar karatu”

“Amin, gobe zan je duk in biya maki kudin makaranta da sauran abubuwan da ake biya, sai ki fara parking zan siya maku kayan abinci also, pocket money zan sa maki a account, is that alright?”

Murmushin jin dadi tayi
“Yayi dad nagode Allah ya kara budi”

“Ameen ya Rabbi, tashi kije Allah maku albarka”

Tashi sukayi bayan sun amsa da “amin”

















No comments: