Friday 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 23-24

๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’  
Written by MSB✍๐Ÿป
Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜ ๐Ÿ’•    


 ๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹    



Page 23-24    Sallama tayi a karo na uku, da sauri ya dawo duniyar tunani yana gyaran murya.   “Yes?”  “Sir I want to submit my assignment”  Kallonta yake “Which one?”   Kanta kasa tace “Introduction to programming”  Kar6ar paper din yayi, kwarai taci amma ganin opportunity din da zai samu yasa yace  “Sit please”  Yana kallon paper din yace “What is programming?”   Numfasawa tayi tace “Introduction   Computers are intended to help people solve problems, from weaving cloth, to doing complex calculations for the Army during WWII, to helping man fly to the moon and back. They are an amazingly useful tool.  But, they're also as dumb as a pile of rocks. By themselves, they only take up space. Friends of mine have referred to them as 'boat anchors' or 'door stops.' By themselves, they are just expensive collections of metal, plastic, and silicon. If that's all they are, how do they do all of the things they do?  The answer is programming. Somewhere, a programmer wrote a program (or a bunch of programs) to tell the computer what to do. As a programmer, your job is to take a problem, break it down into a series of steps, and describe those steps to the computer so it can arrive at a solution to the problem”   Kallonta yake, to say the truth ta burgeshi bama kadan ba. Dan karamin bakinta kawai yake kallo yadda yake motsawa a hankali, can ya murtuke fuska yace   “You are wrong young lady so I have canceled this one, I want you to sit down on that chair and do it again”   Da mamaki take kallonsa “But sir I know what I wrote am sure am not wrong...”   “Are you the teacher here or the student?”  “Sorry student”   “Then keep your mouth shut and do as I asked you...”  Girgiza kanta tayi alamun toh sannan ya shiga explaining to her in a completely different way, ba laifi ta fahimta he’s good in explaining it.  Kusan hour daya ya dauka yana koya mata. Wata paper din ya miko mata.  “Here you can start now”  Haushi kamar zai turnuke ta, ta tashi kamar wacce kwai ya fashe mawa taje ta zauna.   Zaune take tana sake assignment din, shi kuwa Mr Lecturer ya gyara zamansa sai kallonta yakeyi hankali kwance.    * 30 minutes later   “Sir am done” tace tana miko masa paper din  Karba yayi yana dubawa can yake “It’s ok you can go”   Ba yabo ba fallasa ta fito ta soma takawa hostel.  “Why is the room turned upside down?” Tace tana shiga dakin   “6era ya shigo mana” cewar Murja  “Where is the rat?” Ta fada a tsorace   “Out, nanny nace ta taimaka ta fitar mana dashi” cewar Yasmin   “Toh better arrange the room kafin that OCD woman ta dawo” tace tana zama  “Please help us”   “Who? Wallahi nagaji Dr Haidar almost killed me with that assignment”   “Whoa! What happened?”   “Can you imagine him telling me that assignment din ba daidai ne ba, I know what I wrote, sai dana sake a gabansa” ta fada cike da takaici   “Sai hakuri lecturers na bura’uba wallahi, nidai tashi ki tayani mu gyara”   “Am hungry, Please leave me alone” tace tana shiga kitchen    “Oh! Wai ramawa kikeyi? Am sorry ok? Please!”   Ba don taso ba ta dawo ta tayasu suka gyara dakin kusan 20 minutes sannan suka gama.   “Akwai abinci?” Samha tace a gajiye  “A’a babu” Yasmin tace tana dariya  Bata kula ta ba tayi hanyar kitchen, ganin jollof a cooler yasa ce “Wallahi I will kill you Yasmin”   Dariya ta kyalkyale dashi tace “Come and kill me am waiting”      ****   Tun daga wannan ranar da ta kai mashi assignment ya daina kar6ar nata a class sai dai wai ta kai mashi office, ko test ya masu haka zaiyi skipping nata yace yana son ganinta office, abin na bata haushi sai dai dole ba yadda zatayi haka take bin umarninsa tana kai masa. Mutane har an fara mata surutai kowa da abinda yake fadi, gaba daya abin haushi yake bata.      *****   “Haba Samha wai meyasa kullum zamuje wannan lecture din kike 6ata mana time? Yanzu fa 9:49 kuma 10 zamu shiga”  Yasmin tace tana dragging Samha daga dakin  “Don Allah nikam ki barni bana son zuwa”    “Dole kije ko bakiso”   “Haba mutumin fa ance baya nan bakiji ance lectures dinshi sai next week ba?”   “A’a naji ance za’ayi”          “Look!” Yasmin tace tana nuna shi  Kwayar idonta ta zagaya take ta ware ido ganin Dr Haidar tsaye gaban board   “What? How? We are not having his course”   “Me too I don’t really know how”   Dr Haidar har ya fara lecturing abinsa.   “I can always fix lectures anytime I wish, I also hate noise in my class, and I can always call any student anytime to answer my questions, u just have participate understood?” Yace yana kallon Samha da kanta ke kasa.   “Yes sir!” students din sukace da karfi  “Ikon Allah mutumin nan akwai iyayi” cewar Yasmin tana fiddo da book daga jakanta.    “Khadija Ahmad and Yasmin Sadiq please stand up and leave my class”  “What the? Me mukayi?”  “But we did nothing sir” cewar Yasmin cike da mamaki, ita kuwa Samha tsabar takaici ta kasa magana kawai tayi gaba da niyyar fita.    “Please sir we are sorry we did nothing” Yasmin tace taki fita.    Kallonta yake har ta kai kofa ya dakatar da ita.   “Meet me in my office after this class, you may return to your seats” yace yana nuna masu kujerarsu.   Dawowa tayi fuskarta ba yabo ba fallasa ta koma ta zauna.   “As I was saying...” ya cigaba da bayani.               _____    “Why are you talking in my class?”  “Am not talking sir”  “Alright am lying”  “Sorry Sir   I didn’t say that”   “Then why?”  Tayi shiru kanta kasa. “Sorry sir”  “Why do you always say that?”   A hankali ta dago tana kallonsa totally confused.   “You always say sir when i talk to you”   “What do you want me to say sir?”   Murmushi yayi yace “Where’s your assignment?”   Gaba daya ta manta tayi, tama manta ya bada wallahi   “Sir I didn’t complete it” tace tana wasa da yatsanta   “When you’re done call me, I want it today and I might not be in my office so you call me and tell me when you’re here”   “But... I... I don’t have your number sir”   Murmushi yayi yana tsare ta da idanu, she felt uncomfortable from his gaze, he was lokacin straight at her face.   “081...”  ya fara da sauri ta rubuta kafin ta fita.   Tana fita yabi kofar da kallo yana murmushi....                Thanks for reading ๐Ÿ˜

No comments: