Saturday 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 106

๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’




 Written by MSB✍๐Ÿป
 Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•  



  ๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹  



   Page 106




     Kallonta suka tsaya yi inda tayi sauri ta durkusa ta fara kokarin tattara wurin. “Me kikeyi a nan?” Fawzan ya tambaya yana kallonta da mamaki “I...I came to ask Samha inda take ajiye milk daman” Samha tayi wani shu’umin murmushi ta isa inda Aliyah take ta durkusa tana kokarin taya ta, kallon juna sukeyi Samha ta sakar mata murmushi inda Aliyah ta murtuke fuska “Be careful next time not to eavesdrop (La6e) ever again understood?”  Huci Aliyah takeyi inda Fawzan ya tsallake su ya wuce yana waigowa yace “Habibty ki same ni backyard i will be waiting for you” ya mata wink ta mayar masa duk akan idon Aliyah wadda tayi mutuwar zaune Bayan ya fita Samha ta mike tana kallon Aliyah “Can you kindly clean this mess up? Cuz you can clearly see that my darling husband is calling me, enjoy cleaning” tace tana mata murmushin mugunta sannan ta fice itama, tsabar haushi Aliyah tayi wurgi da fasashen glass din a sanadin haka ya yanke ta. “Damn! I hate that girl! Wallahi you have to pay Khadija Ahmad!!!”  Her Heart beats fast as she spot Fawzan zaune yake backyard yana sanye da farar singlet da maroon boxer, tana isa ya jawo ta ta fada bisa shi ta lumshe idanunta “I have my eyes only for you baby, mutuwa ce kadai zata raba mu insha Allah so don’t worry” “Insha Allah I love you” tace tana wrapping hands dinta around his neck tana smiling he did the same, his chest feel warm. “Wanna have some fun?” Sunkuyar da kanta tayi tana murmushi tace “Yeah...”          ********    “Hilwa this is the last time I’ll warn you zo nan!” Anty Hauwa scolded Hilwa tayi ajiyar zuciya kamar mai shirin kuka sannan ta dauki kayan wankan tabi bayan Anty Hauwa who was mom’s elder sister.  Hilwa batason yin wanka a cewarta ruwan ya mata zafi kuma batason zama cikin ruwa mai wannan leaves din da ake sawa. Samha kuwa xama tayi tana kallon drama din tana tunanin itama haka xa’ayi mata wata rana? Tasan za’a sha daga kafin ta yarda ayi mata wankan jego “Allah Anty Hauwa ruwan nan kashe ni zaiyi wata rana!” Tace tana kukan wasa Jiya aka sallame ta after 4days da haihuwan, the stitches were taken off but still tana da cast around her arm. “When I give birth to you haka nayi enduring don haka dole kema zakiyi so ki rufe mana baki” mom tace cikin dariya tana rirriga baby Aryaan bisa kafadunta dake son yin rigima maybe he’s hungry. Baby Affan yana dakin Amal yana bacci wanda aka kusa mayarda shi nursey room. “Mooom!” Hilwa tace da karfi Samha kuwa na zaune gefe guda tana shan kunu tana ta dariya zuciyarta fes, this is what she calls a happy family, mom is blessed with 2 amazing handsome grandkids at once masha Allah. Mom was always smiling yanzu, koda Samha tazo harda hugging dinta tayi and kept giving her food wai tafiso tayi kumari tayi 6ul 6ul, amma to be honest Samha batason kiba. “Ya Samha Fawzan yace na tambayeki meyasa bakya picking calls nasa?” Ta dago tana kallonta “Fawzan?” “Yes Fawzan your husband dummy” she gave her a stupid look “Yeah I know! kawai nayi mamaki ashe kuna chatting daman?” The babies making sounds making her melt and muttered an “Awwn” She is just so in love with them “He just texted me o! Now answer him” “Banzo da wayana ba yana gida” Tace tana mikewa tsaye and adjusting her orange and black skirt na atamfa. “Ok he’s coming to pick you up after magrib” She nodded her head  “Samha kinga neck dinki duk spots, oh ni Bilki you walk around with it a haka?” Mom tace tana dubawa “Mom ba spots bane” tace tana kokarin freeing kanta daga mom, kin yarda mom tayi ta zaunar da ita gefenta and examine the marks which were truly love marks from Fawzan. Hilwa and Amal have already started laughing, while Sadiya dake kitchen tayi murmushi, Amal even wiping fake tears. Shigar da kanta tayi cikin pillow cike da kunya, “Samha kinyi sallah?” “Eh nayi zuhur kafin nazo nan” Gyada kayi tayi ta wuce inda baby Affan ke kwance yana ta kokarin fara kuka. Ita kuma Samha ta kar6i Aryaan daga hannun Amal. Tunda Shatu taji shigowan Samha ta shige dakin dake baya bata so su hadu, don ita kam bata iya hada ido da Samha, tun sadda Samha ta fada ma mom, mom ta mata tas ta mata fada, inda tasa tasa ta kira Samha ta bata hakuri and honestly Samha ta yafe mata har cikin ranta.    *******   “Kodai a baka ka tafi dasu?” Amal tace cikin dariya tana kallon Fawzan dake ta wasa da twins kamar suna jinsa. Tunda ya shigo direct ya tafi wurinsu da yake duk suna parlor ko wane kwance cikin crib dinsa ko takan Samha baibi ba wurin babies ya tafi direct tabbas tasan Fawzan had a soft spot for babies. “Yes please a bani” yace tsakaninsa da Allah yana kissing goshin baby Affan.  Amal da Hilwa suka sa dariya, Hilwa tace “Kar kadamu you’ll be seeing them more often, zamuna kawo maku su babysitting (raino) yadda kai da Samha zaku shirya kafin... kun dai gane ay” tace tana ma Samha wink and smirk tana dariya lokaci daya. Samha ta watsa mata da mugun kallo sannan ta dauko throw-pillow daya ta wurga mata, it’s hard to believe that she’s the second born, though cikin mata itace babba.  “Yes we’re going to need the training alot, Besides I plan on having a football team” “Wasa kake! 12 kids?” Samha tace tana zaro idanu wane taga abin tsoro “Yes Samha the more the barrier” (a fence or other obstacle that prevents movement or access, it can also be called blockage) “Oh how I wish Yasmin is here to see this whole drama” Amal tace tana ta kyalkyatar dariya.     *****    A fusace ta fito daga gidan ta dauko dayan wayanta da bai lalace ba she thanks Allah da take da two phones she needed to act fast before her heart bursted of anger. Some seconds later aka dauka “Mazaa!” Abinda Aliyah ta fara furtawa kenan  “Manyan mata sai yau aka tuna da mu?” “Kaima kasan idan na kira ka ta samu ne” “Say it wallahi it will be done in a blink of an eye” “I want you to do something for me! And please kar ya wuce cikin satin nan please mazaa!” “Ok tell me what I should do” “Ok...........  and please act fast” “Naji madam ina zan same ta? I can’t go to her house and get it done you know, ya zamuyi kenan?” “Tana zuwa school almost everyday except for Saturdays and Sundays and sometimes Friday! And her sister recently gave birth so tana zuwa can also but not everyday, I will tell you exactly how you will do it! But for the meantime send me your account details” “Alright madam, don’t you worry your work will be completed exactly the way you want! Don’t worry and I promise you no one will suspect us not even you” “Toh shikenan ay nasan baka wasa indai zakaji aljihunka da nauyi, and please make sure you do it right! Or else I will kill you!” “I will madam! Allah ya biya” “Ameen” Kashe wayan tayi tana huci tace “Ni Aliyah Sada Garga I vow to deal with anyone who tried to separate me from Fawzan, and Samha did the worse by marrying him and making him hate me! And now I will do something worst than what you did Samha Ahmad, koda hakan na nufin rasa ranki!” ๐Ÿ˜ˆ๐Ÿ˜ˆ๐Ÿ˜ˆ๐Ÿ˜ˆ๐Ÿ˜ˆwhat is Aliyah up to? ๐Ÿค”

No comments: