Saturday 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 107

💄Fawzan ko Adeel?💍  




Written by MSB✍🏻
 Story by Maryam Sb (MSB) 😘💕



     👄💋



    Page 107



    *******



  “Fawzan honey! I’ve set the game! Kayi sauri Please” “Samha ya mukayi da ke akan kirana Fawzan!? I told you to stop calling me Fawzan call me Habiby or darling, or even sweetheart right?” Murmushi tayi gamida lumshe idanu, duk baccin data sha still tana jin wani baccin, they slept immediately Fawzan ya dawo daga aiki ita kuma school around 2:30 haka they woke up a bit after Asr. Daga mosque yace mata zai fita to run some errands and ya dawo after Isha’i. And now they are trying to play game a parlor. A hankali aka bude kofar parlon din aka shigo, Aliyah ce tana sanye da wani tight skirt na atamfa mai slit daga bayansa sai rigar da aka dinka into a peplum, she wrap kashka around her head, hannunta daya kuwa ta makale handbag dinta while dayan yana rike da wayarta tana latsawa, sanye take da glass tana taunar chewing gum, tafe take hills dinta na kara kwas kwas kwas, kamar wacce ke tsoron taka kasa haka take tafiya. “Samha bacci kikeyi ne?” Samha ta bude idonta ta kalleta a wulakance. “No am practicing how to die...mtss rubbish” Murmushi Aliyah tayi tana kashe murya “Gosh! You’re so mean! I wonder yadda yah Fawzan ke copping dake” Tashi tayi tsaye ta isa inda Aliyan take tana mata kallon wulakanci  “Wallahi ki sake kirana mean ki gani idan zamanki bai kare ba gidannan yanzun! Wallahi I will throw you out try me and see!” Kara kallonta takeyi cikin ido sannan ta wuce wurin Fawzan wanda ke kitchen da bowl din biscuits da bowl din chocolates yana kokarin saita su a hannunsa.  “Kana bukatar help?” Ya gyada kai and passed her the bowl of chocolates sannan a tare suka fito daga kitchen din zuwa parlor. Zum6ura baki Samha tayi “Ban iya buga FiFA ba” tace suna zama bisa purple fluffy tun-tun. Kallonta yake sannan yayi kissing goshinta yana kara matso da ita dab dashi “Don’t worry I can play ke sai ki kalla” And a haka sukayi spending time together da daren nan Fawzan yana ta playing game dinsa while Samha watches and enjoying his company. They were both dressed in a sweats, yana makale da ita cikin arms dinsa yana playing game din at the-same time. They talked about everything and nothing, they even talked about food, babies, school, work, marriage etc until Aliyah came and ruined Samha’s mood.  “Yah Fawzan Abba yace na fada maka that project is ready” Fawzan paused his game “Ohh finally! But ta ya kika sani... ? I mean Abba baya nan” “Well... I... called Mama na gaishe su... sai tace kana ina nace baka kusa shine tace Abba yace na baka saqo... that you should talk to Joseph ranar monday at work idan kaje zakuyi magana” “Alright I will talk to him then... your mom also called me tace gobe zasu dawo so sai ki shirya” “Ohh... soon haka? I thought she told you zasu kara kwana 2 she didn’t tell you kenan?” “No.. she didn’t...” Samha ji take conversation dinsu has turn into a serious one sai kawai ta mike zata bar parlon, da sauri Fawzan ya riko mata hannu to prevent her from leaving “Sorry na manta and about your wedding with that Abba’s friend will be fix immediately Abba suka dawo Nigeria...” Fawan yace yana making feather like circles on her fingers. Tauna lips dinta tayi tana kallon Samha kamar ta shaqo ta “So soon haka? I mean give us a chance mu fahimci juna and all” “Of course not, no need for that you know the reason for this wedding and it serves as your punishment keda Shatu” “I know, I know but don’t you think I deserve a second chance?” “Well am not in the position to say that, you can go ahead and ask Abba” She glared at Samha one last time and left the living room angrily...! Fawzan cigaba da game dinsa yayi while Samha ta dauki wayarsa tana playing candy crush.   ********  “Habiby please help me strap my bra, mom tana ta kirana” she tapped on his sleeping figure bude idonsa yayi a hankali  “Samha ni ba iya sawa nayi ba only cirewa” yace yana tashi zaune daga kwance yana yin yadda tace, juyo da ita yayi and kiss her   “Good morning baby na” She kiss back running, he was running his hands on in her hair  “Fawzan don’t start, tafiya fa zanyi yanzu” He starts to nibble her ears and she rolled her eyes, Fawzan bazai barta ta tafi ba tasan inba samun abinda yake so yayi ba he won’t let her be. “If mom kills me laifinka ne” “I just can’t get enough of you Samha” “Awwn Habiby you’re addicted to me” She kissed him on his cheeks “But I have to go hun, you know today is the naming ceremony of our handsome little soldiers, I will see you later kenan ko?” “Wait you’re gonna drive today?” “Yes baby you told me you’ve a lot to do at work, so I decided to be fair to you and drive myself” “Ok honey but drive carefully ok? And also concentrate banda gudu da yawa” She hugged him “Don’t worry Habiby”  Shiri ta shiga yi, even Fawzan volunteer to make her hair and makeup, da taimakon Samha ya shafa mata mascara on her eyelashes thanks to Allah bai 6ata mata fuska ba. She was dressed in a black bubu that has a big dark purple flowers, she picked her purple veil and wrap around her head and black bag. “Fawzan zan tafi” tace ma sleepy Fawzan, she climbed his back and kiss his forehead. “My regards to mom and everyone including my two munchkins” yace cikin muryar bacci Murmushi tayi ta kara masa kiss one last time then ta sauka daga kanshi ta fita zuwa parking lot motanta ta shiga and drove off.


********


Wurin is too laud, too loud for her liking as you all knew Samha hates crowd, yara of various ages were busy playing, running, jumping and shouting cikin gida. Wasu mata kuma sunyi group suna hira, while some seating alone, Samha ta tabbatar rabin abinda suke fadi gulma ce. You may be wondering ina Samha? Well tana kitchen tana zuba abinci kamar batayi breakfast ba wata irin yunwa takeji it was unlike her. Tunda tazo bata huta ba everyone wanted one thing or the other, wasu kuma kawai kiranta suke suna kallonta suga yadda ta koma bayan tayi aure.  “Samha! Please zo ki kar6i Aryaan kuke yake sonyi” wata aunty dinta shouted from the garden. Daga tsayen da take daga kitchen ta watsa mata wani mugun kallo  “Aunty Zainab abinci zan zuba, ga Amal ko Yasmin can Please kice su kar6e shi” She pleaded. Gyada kai tayi kamar bataji dadi ba ta kira Yasmin “Samha wato kinyi aure kin manta damu ko? Ina surukin nawa?” (She was Dad’s elder sister) Anty Jamila dake zaune Lagos tace tana shigowa kitchen din She smiled and took a bite of her food “No ba haka bane Anty Jamee, school ne wallahi, Fawzan is at work” “Ohh ayya! Shi zaizo ya dauke ki ne?” Diyarta ce ta shigo kitchen mai suna Halimatu. Itace first born “No Anty Jamee I will drive myself home” tace tana kallon Halimatu dake kallon abincin Samha tana hadiye miyau. Dauke abincinta tayi da sauri “Halimatu babu ‘mu’ a cikin abincin nan” Fitowa sukayi daga kitchen din gaba daya “I only wanted the tsire ma” ta zauna gefen Anty Jamee tana maida numfashi “Kai yau ruwa ya mun duka fa” Samha tayi dariya as Anty Lami (dad’s twin sister dake aure kano) walk in with her last born Amma. Zumbur Samha tayi taje tayi hugging dinta “Kwana da yawa Anty Lami kin manta damu ko?” Tayi dariya tana xama gefen Halimatu she was chocolate skin color. Samha ta kar6i 7 months daughter dinta Amma ta koma inda ta taso ta zauna she was beautiful she was also a carbon copy of dad just that ita tana mace shi yana namiji. They lived in kaduna with her husband Ishaq with 4 beautiful children, her first born are twins two beautiful daughters, then sai ta haifi namiji mai suna Muhammad ana kiransa Moh, and her last child Amma who is 7months old.  “Wallahi am so busy da 5 children, having twins is not an easy task, they’re tiring the hell outta me” tace tana murza temple dinta Samha tayi murmushi tana shafa silky gashin Amma wadda ke kama da mamanta but had her father’s fairness and eyes. “Yaushe yaranki suka xama biyar?” “Alina, Haseena, Moh, Amma and Ishaq” “Ohh yanzu Your husband is now your child?” Anty Jamee ta tambaya tana watsa mata da mugun kallo da wasa “Eh manah instead yana hana su sai yana biye musu!” Aka kyalkyale da dariya  “Yanzu suna ina?” “Na barsu gida da daddy, yanzu ya kirani wai ake frying eggs” “Eyya poor guy” Samha tace tana murmushi  “Yesso I need a break that’s why na barsu can” Akayi dariya gaba daya. They continue chatting and catching up bata samu zuwa bikin Samha ba. Suka danyi rawa daga nan kowa yaje yayi asr, both the mother and her babies were dressed in nice clothes, anyi pictures and a bit later kowa ya fara shirin tafiya gida.   Motanta ta shiga it was a bit dark outside kasancewar magrib ta kusa, driving take a hankali, inda daidai wani roundabout taji motanta ta fara wani girgid’i, she tried to control the car but to no avail, wani gigitaccen ihu tasa inda tayi tayi break din yaqi dannuwa, kwace mata motar tayi ta gangara gefen titi ji tayi ta bugi wani tree, she let out an agonising scream before the car roughly stopped after hitting a huge tree. Samha hit her back and forehead roughly, it hurts it freaking hurts! Wani irin zafin radadi ke ratsa hannuwanta, bayanta da kanta inda cikinta ke wani murdawa, kuka tasa a wurin tana kokarin bude idonta hakan ya gagara, kafin wani lokaci idonta ya rufe and she succumbed to darkness.....              


God bless y’ll! 💕

No comments: