Saturday 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 109

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’  




Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•    



πŸ‘„πŸ’‹



    Page 109




    ****25 minutes later....




  “Fawzan wake up please!” Anty Safaa tace tana watsa masa ruwa a fuska, dishi dishi yake gani sannu a hankali har idon ya washe tas, zumbur yayi ya mike a tsorace yana kare ma jama’ar dake tsaye a kansa kallo “Menakeyi a kan gado? Why the hell am I still at home I need to go to hospital and bring back my wife! She can’t be dead noo!” Mikewa yayi tsaye yana kallonsu daya bayan daya da jajayen idanu “You people are heartless! Why didn’t you wake me up since!?” “Please calm down Fawzan! And who died?” Ba tare daya basu ansa ya fice a guje daga gidan kamar mahaukaci duk da jirin da yake gani bai damu ba, motarsa ya shiga ya tada ta in full speed ji kake k’iiiiii! Sadda mutanen suka biyo shi a guje har ya bar gidan sai dai suka shiga wata motar suka bi bayansa don basu san ina zaije ba.  After an half an hour drive he finally reached there, his hands were shaking with fear? He don’t really know, a guje ya shige ciki inda ya shiga tambayar ina ne gawar Samhar take, wata nurse ce ta fada masa akan tana sama accident and emergency.  When he reached the room ya sa hannu a handle din zuciyarsa in banda dukan tara tara ba abinda takeyi, dakewa yayi ya murda kofar a hankali da bismillah... “Samha?” Yace yana ware idanuwa a tsorace ganin dakin duhu Kunna fitila akayi haske ya bayyana Samha ce a wheelchair hannunta da cast sai an nade mata bandage a fuska. Kayataccen murmushi tayi “Yes Habiby!” “Samha is that you....? I mean... I thought.... they said that you’re...” “Dead?” “Yes! But how?” “Habiby is me! Am not dead am ali...” Bata karasa ba taji ya wani makalkaleta gam gam. “Don’t ever do that baby, you scared the hell outta me! I almost die, Samha I can’t leave without you...” “Fawzan you’re hurting me” Dasauri ya janye yana kallon ciwukan jikinta,  “What happened to you?” “I had an accident...” “How? When? Where?” “Calm down will you? I have no idea how, I think something is wrong with the brakes and I couldn’t control the car” “Ya salam, I was scared! I was so scared... don’t ever do that again!” Yace yana bige mata cheeks gently  “I won’t, am back now” “Hello am doctor Deenah” tace tana shigowa ciki Fawzan ya mike da sauri  “Hey, so you’re the one who almost killed me to death?” She chuckled “Am sorry Mr Fawzan, her heart stopped beating for some minutes we thought she’s dead, but gladly she’s alive” “Alhamdulillah” yace yana murmushi  “There’s some good news I wanted to share with you” “Yes go on” “Well congratulations Mr Fawzan your wife is 4weeks pregnant!” “What? Really?!” Tayi murmushi  “Yes I checked her very well, your wife and your baby are in good shape, just take care of her she had a broken hand and an injury on the head, but she’s absolutely fine” Tana gama fadan haka ta fice Do you experience a moment in your life where by you cant say anything you just smile as your heart swell with complete happiness? Samha and Fawzan are experiencing it right now, they just stared at each other without saying a single word... Daukarta yayi gently ya mayar da ita kan gadon asibitin ya zauna gefenta. Nan da nan dakin ya cika da mutane harda masu kukan farin ciki, har sai da wata nurse tazo ta fitar dasu. Yanzu dakin daga shi sai Samha, shi yana kan kujera while Samha was on the hospital bed talking and eating noodles with grilled chicken and tea. Shi kuma Fawzan ya kura mata ido kamar ba gobe, he sigh, he know ya kamata ya saurareta but inaa yayi nisa a kogin tunani har sai da Samha ta kira sunansa da dan karfi “Yes baby?” Ta dan d’aure fuska “Wai kam are you listening to me?” “No am sorry baby” She smiled tana janye gashinta daya rufe mata ido da hannunta mai lafiya “Please ka dawo kusa dani mana” Ba musu ya tashi yana fadin “The bed is too small for us, and I’m scared I might crush you hand” She pouts and pushed the tray, dauka yayi ya aje kasa, kwanciya yayi yana jawota jikinsa “Won’t the doctors talk?” Tayi murmushi “Who cares?” They laid down facing each other, his hands in her hair, shafa cikinta yayi sai ta dora hannunta bisa hannunsa trying to feel the presence of their baby, though they can’t at this stage.  “I wish she can kick me now” Fawzan yace yana cigaba da shafa cikin Samha chuckled  “He or she?” Yace “she” “Idan namiji ne fa?”  “I love both” She smiled    ******   ******the next day   Kamar jiya asibitin yau ma cike take da mutane, Anty Sadiya ce ta shigo  “And here’s our newest papa in town” she teased him, aka sa dariya “Samha me nace maki game da cinye abincinki?” Mom scolded Samha pinching her cheeks  Zaune take gefen gadon da Samha ke kwance, Amal da Yasmin were taking the dishes to the car. “Fawzan please come” tace a hankali yadda xai iya ganewa “What do you want baby?” Dakin ba kowa daga Anty Sadiya sai Yasmin, mom sun fita kai wasu kaya mota, abincin gabanta na nuna masa “I want you to feed me” Anty Sadiya ta ware ido “Am about to feed you Samha, naga hannunki daya drip dayan ciwo, so I...” “It’s ok dear Anty Sadiya she wants her husband to feed her so you can go now” Kunya ta kama Samha tayi saurin sunkuyar da kanta kasa, while Anty Sadiya ta bugar masa kafada “Marar kunyar yaro” ta fice tana dariya Yasmin and Amal took the last dishes and say goodbye while mom and the rest left a while ago. “Ahh finally” Samha tace tana komawa kan pillow ta kwanta tana hamma. Gefenta ya kwanta ta kalleshi  “What do you want?” “I want....”  “Fawzaaan!?” “What?” “You know it’s been looong, I missed you, thank Allah you’re injured I could have finished you today” She smile shyly “A asibiti muke... shameless kawai” Juyo da fuskarta yayi and stared at her lips. “I don’t care, I just cared about you!” Ta sukuyar da kanta kasa, dago da kanta yayi and they stared at each other, his coffee brown eyes were glued to hers. Just then she wanted chocolate cake and coffee... What’s wrong me? “Fawzan” “Yes baby” “I want chocolate cake and unripe guava” Tashi zaune yayi “The chocolate cake I can understand, but unripe guava?” Ta gyada kai tana murmushi ji take kamar ta gansu gabanta “I can send for the chocolate cake, but little junior or baby girl has to be sorry, cuz bansan ina zan samu danyen guava ba” “When am I leaving this place?” Nagaji wallahi” “I will asked later, right now I have to go home and come back ok?” “Alright see you later” “Later baby, and get some rest” he said kissing her cheeks  She nodded fuskarta dauke da murmushi, sannan tana maida kanta bisa pillow tana mai  lumshe ido.  


*******


The whole days past in a blur with Fawzan and Samha in their little world at the hospital, Samha sometimes is happy and sometimes she’s moody, she badly wanted to go home but har yanzu ba’a sallame ta ba mayb because of the injury, she eats well and craves the weirdest things, but thankfully she’s not vomiting yet.  Abba sun dawo and Shatu and Aliyah’s wedding have been fixed nan da 2weeks, I think she’s still in shocked after learning Samha is still alive she’s acting strange ughh.  A hankali ya tura dakin ya shiga it was kinda dark kasancewar garin bai karasa wayewa ba, kwance take ta juyo da fuskarta side din kofa hasken window ya dan haske ta hakan yasa ana ganin face dinta. A hankali ya zauna gefenta and place a soft kiss on her cheeks, bude ido a hankali tana kallonsa  “Good morning baby, how are you feeling today?” Tayi murmushi “Good alhamdulillah” Breakfast ya bata bayan ta koshi yace mata yana zuwa, can ya dawo da leda a hannunsa tana dauke da wayansa God knows what she’s doing.  “What are doing?”  She looked up and smile “Ohh na shiga instagram’s explore page and I spotted this cute teddy bear I think we should buy it for our little junior” “Awwwwwwn” he pinch her cheeks  Nuna masa teddy din tayi it was cute indeed “It’s cute but nayi order din wacce tafi wannan kyau, let me show you” “Awwww Fawzan, that’s so cute you’re gonna be a great father” Yayi murmushi, tace “Do you want to check the gender?” He sook his head “No, I just want a healthy baby boy, girl, both I don’t care” Tasa dariya tana kara shige masa “Tell me something nice” yace yana murmushi   “Something like what?” “I don’t know, or just tell me how much you loooooooove me?” Tayi murmushi “I love you more than I love myself Fawzan, the love I have for you is truly unbelievable... Fawzan xan iya daukar maka bullet kai don ka rayu that’s just how much I love you, irin son da nake maka har tsoro yake bani, I love you because you care about me, you showed me love, affection, and care, I love you because you’ll be the father of our kids, Fawzan I love you more than you love yourself” Tuni Fawzan ya lumshe idanu wani irin dadi na ratsa shi “I feel like eating you up right you look so cute with how you’re narrating how much you love me” Tayi dariya “I don’t understand how someone can love a person the way I love you” Fawzan yace yana stroking hair dinsa “I love you more than what the love means itself, you’re my oxygen and you know what it means without you, if there’s a word more than love itself I will gladly use it, you’re my Samha, the only girl I love dearly, in short you’re my heartbeat without you am a dead man!” And just like that Samha ta fara kuka, kukan farin ciki she was a lucky human being to have someone like Fawzan, whom she can proudly call her husband, hugging dinta yayi closely har bacci ya kwashe su tare....  Fawzan is a kind soul we hope everyone gets her own Fawzan too! πŸ˜‰    ****   The next day which was Thursday and finally the doctors told them the good news Samha was been discharged today  “Have you seen my green veil?” Ta tambayi Fawzan wanda ke playing game a wayanta, he looked around and get up “Opps I think na hada dashi wurin parking kaya na kai mota, I will be right back” yace yana ficewa daga dakin. A daidai reception ya hadu da Aliyah zata shiga ciki “Ina kwana?” “Lafiya lau shiga mana tana nan, ina zuwa” “Tohm”  Dauko gyalen yayi ya rufe motar “Who are you?” Yace ma mutumin dake tsaye jikinshi duk ciwo kafarsa da hannunsa duk cast, yana rike da sanda kanshi nade da bandage da idonshi daya. “I need to talk to you it’s urgent” Yayi ajiyar zuciya sai kawai ya zube kasa da kyar bai damu da ciwon jikinshi ba “Please forgive me...” “For?” Fawzan ya tambaya totally confused  “I....” “Look if you’re here to waste my time don’t think of doing that, I have some things to do please” Shiru ya kara yi na kusan minti biyar “Mtss in bazakayi magana then let me go” yace yana kokarin barin wurin “No! Wait zan fada” “Oya hurry up” “Madam paid me to temper with your wife’s brakes” Fawzan a ware ido a tsorace “Who’s madam?” “Al...iyah” “Whaaaat? Aliyah did what? Innalillahi how dare she!?” Yace yana kai masa shaka “Security! Security!!!”  Suka taho da sauri “Hold him don’t let him go no matter what I will be right back!” Yace a fusace yasa kai ciki  Yana shiga yaga Aliyah ta dan dafa kafar Samha tana fadin “Allah ya kara lafiya” “You have no shame Aliyah Sada! Take your dirty hands off my wife!” Yace yana kai mata shaka wani gigitaccen ihu tasa tana neman numfashi  “Subhanalillah Fawzan What are you doing!?” Samha tace a tsorace “Noo Samha stay out of this don’t interfere!” Da kyar ta kwace kanta tayi kan Samha gadan gadan “You’re hurting me Aliyah! My hand!” Samha cried Fawzan forcefully drag her hands ya shiga janta da karfi daga dakin tana tirjewa. She seemed not normal to Samha Janta yake tana tirjewa take ta fara kururuwa tana kallon Samha dake binsu baya a tsorace  “I hate you Samha! I hate you so so much I want you dead! Samha you caused...” Bata karasa ba Fawzan ya dauke ta da wani irin gigitaccen marin da zai ta nemi ji da ganinta na wucen gadin... Wani irin kukan kura Aliyah tayi, tayi kan Samha ta shiga kai mata shaka “Let me go! You’re hurting me Aliyah!” Fawzan ne yayo kanta shima ya shiga janta daga jikin Samha da kyar yayi nasara inda Fawzan ya cigaba da janta da karfi tana tirjewa tana ihu har yayi nasarar fiddata Daga asibitin. Ba abinda take fadi sai “I hate you Samha Ahmad, I want to kill you....!”            



God bless y’ll! πŸ’•

No comments: