Friday 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 91-92

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’  



Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•    


πŸ‘„πŸ’‹  


Dedicated to Asmeen, Hafsat Basheer and Hauwa Daku ❤️ MSB na jin dadi comment dinku keep up with the good work 😍  



Page 91-92    



Instead of giving her an answer he pulled her hand tight staring at her with anger.  “What’s wrong with you!?” Ta fada da karfi tare da kokarin kwace kanta daga hannunsa. “You’re asking me?” He roared throwing her on the bed “Yes am asking you cuz bansan me na maka ba” “I saw a man leaving this damn house naked and you’re asking me what’s wrong with me?” Everything became shrilled she stood still looking at him not believing what she heard, he grabbed her hand again bringing her back to life take hawaye suka fara zuba daga idanunta, his words confusing her entirely  “Fawzan zargina kake? Do you think I can stoop so low and sleep with another man?” “Ba zarginki nake ba Samha I saw him with my own eyes, even baba mai gadi said ke kika kirashi, what more do you want me to believe?” “You’re unbelievable Fawzan, just because you saw a man leaving this house doesn’t mean ka zarge ni, wallahi Allah bansan dashi ba, bansan wa kake magana a kai ba, tun safe ba wanda ya shigo mun gida... Subhanalillah Fawzan I thought you trust me ashe I was wrong!” “I do trust you Samha! But I was hurt with what you did to me, I never expected this from you, is only 2weeks we’re married Samha, meye bana miki, I showed you love and care, why will you do this to me Samha! Why?”  “Oh really? Do you ever think I will sleep with another man beside you Fawzan?” Tace completely wanting to break down any minute from now.  “For goodness sake Samha just confess so we can get this over with, stop dragging this issue any further!” “Bazan ta6a amsa abinda banyi ba! Ko da zamu kwana a nan” “I might forgive you, but since you won’t confess fine!” Yana fadin haka ya fice daga dakin idanunsa jawur.  Wata doguwar riga ta jawo ta saka and dragged herself on her bed, kuka ta shiga rerawa zuciyarta in banda quna ba abinda takeyi, how can Fawzan not trust me? He knows me for many many years he knew what am capable of doing and what am not, why me? When will I ever be happy in my marriage life? She feels shattered ta fashe da wani irin kuka mai ban tausayi, ta dade tana kukan sannan ta share hawayenta ta tashi zaune.  Her mind refused to be at rest, so bayan ta gama sallar magrib ta fito daga dakinta ta leka dakinsa baya nan, parlon sama ta same shi zaune dirshen qasa ya hade kai da gwiwa kamar mai kuka, he looks hurt and depressed.  “We...really need to talk, it’s all a big misunderstanding, and you have to listen to me!” Ta fada tana zama kusa dashi tare da kamo hannuwansa “Habibi will you listen?” Tace tana murza hannun nasa a hankali “No! You disgust me!” Ya fada yana janye hannunsa da karfi daga cikin nata Kuka tasa tace “Please listen to me” “Don’t you dare touch me after touching another man! God forbid!” Ya fada yana mai mikewa ya tsaya wurin window. “Fawzan please just listen to me...” “You dare go and touch another man and then touch me later?” “Don’t you dare accuse me!” “I am not accusing you I saw it with my own eyes ” “Have you seen us together on bed?” “No” “Then why are you accusing me?” “Samha Please just leave my sight I want to be alone for some time” “Fine!” She wipes her stubborn tears “I might hear you some other day but I will never forgive you Samha” “Then ka rabu dani, What’s the point of staying with me then? You’re just ruining our marriage and happiness with your stubbornness, daka tsaya kayi bincike da bamu kai nan ba! But I know akwai ranar da xakayi dana sani!” “Get out of my sight now!” “Stop pushing me! I will leave”  Sallar isha’i kawai tayi ta haye gado, wannan dare sam bata runtsa ba, yadda taga rana haka taga dare, daga karshe kawai ta tashi ta dauro alwalla ta tada sallah pouring her heart to the almighty.   A 6angaren Fawzan ma haka ya kwana yana juye juye, he can take anything but not seeing he beloved with another man, why Samha? How could you stoop so low and betray me? I loved you more than life itself Samha why? He is now regretting ever trusting her and loving her, but yasan ko Samha wuqa take sara masa bazai iya daina sonta ba that’s the problem, soyayyarta ta ginu ta zaunu daram a cikin zuciyarsa wanda in aka ce ya cire kamar an ce kashe kanka ne kawai.  Haka ya kwana yana juye juye shima. For days daga Samha har Fawzan ba wanda ya runtsa gaba daya kowa is hurt, abinda kawai ke damunsa yaga tunda abin ya faru ta daina fitowa koda bakin kofa ne, he hope she’s ok? Ya Salam how can he stop thinking about her? No matter how hard he tried it ain’t working.  Haka yayi kwanaki yana nursing broken heart dinsa, amma rashinta a kusa dashi ba karamin cinsa yake ba, gaba daya ya rasa yadda zaiyi ga rashin fitowarta yafi komai daga masa hankali. Tunda abin ya faru zuciyar Samha ke ciwo, ko tashi daga kan gado bata iyawa, ko wanka bata iya tashi tayi and nobody cares about her she’s been sick for days now and Fawzan didn’t even bother to check up on her, ga saboda yunwa har amai takeyi and yanzu duk ta galaibata batada karfi jikinta.  Bacci ya kaurace mata yadda take ganin rana haka take ganin dare, sheyasa kullum da ciwon kai take wuni, ta zama kamar prisoner bata fita ko nan da nan.  Cikinta in banda kukan yunwa ba abinda yakeyi, lafewa ta sakeyi tare da duqunewa cikin bargo hawayen na cigaba da kwarara.  


*********


Days turned into weeks and her relationship with Fawzan worsen, duk ta rame ta kode duk sadda suka hadu sai ya shareta ko magana baya mata, amma can cikin ransa mugun tausayinta yakeji, sai dai shegen kishinsa bazai barsa ba.    Ta dan ji saukin jikinta ta tashi ta shiga tayi hot shower, though she tried as much as she can to maintain their distance though is not that easy, she just wanted to jump on him and hug him tight she missed him. Bayan ta kimtsa ta fito downstairs zata dama custard, she passed the dinning and saw Fawzan yana kokarin kunna kettle. One look yayi mata ya kauda fuskansa yana mai cigaba da abinda yakeyi, he still looks as disturbs as he was days ago, bayan ya kunna kettle din ya debo flour zaiyi pancakes.  Without saying a word she entered the kitchen and made her custard, bata shiga harkarsa ba tunda he specifically told her not to come near him again.    Tana so ta tambayesa zataje gidansu Yasmin, but tana tsoron abinda zaije ya dawo, she finally found the courage and said “i want to go to Yasmin’s house” “No” was his simple reply and continues with what he’s doing  “Excuses me?” Don bataji me yace ba “Are you dumb? I said no!” “At least let me go out and get some air and fresh mind” Before she know it he grabbed a handful of flour and pour it on her face “Why did you do that?” Sannan a fusace ta debo flour din itama ta watsa masa all over his body, goge idonsa yayi ya kuma watsa mata, nan itama ta rama, haka suka cigaba da watsa ma junansu flour, ihu tasa ganin ya debo danyen kwai ta fara kokarin gudu he quickly grabbed her hand, rudewa tayi ta fada masa nan da nan suka zube kasa ta fada masa suna facing juna, she squealed and burst out laughing kallonta ya tsaya yi bako kyaftawa and he brushed a slimy wet hair away from her face. “you’ve lost weight” yace yana shafa fuskanta She close her eyes and sigh she missed him, everything about him. “He ran his hands through her hair” “What are you doing?” “I missed you Samha, no matter how angry I am with you, I couldn’t keep myself away from you” He quickly wrap his hands around her neck yana mai matso da fuskanta dab da tashi, he quickly thrusted his tongue into her mouth. His kiss were mirrored of hurt! Anger! Frustration! Wani irin zafi lips dinta ke mata ta fara kokarin kwace kanta Da kyar ya dakata ya wurgata gefe hade da tashi tsaye yana nuna ta “Don’t ever come near me or else I will hurt you Samha! And yes you can go to Yasmin’s house!” Yana gama fadin haka yayi ficewarsa ya bar Samha na murza lips dinta dake mata radadi....            



God bless y’ll! πŸ’•

No comments: