Saturday 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 113 [END]

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’



   Written by MSB✍🏻
 Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•    


πŸ‘„πŸ’‹



    Page 113



    ******11 months later!




    “If you’re done with that shirme Samha, ina jin yunwa” Zaune take bisa table a cikin dakinta, diary book dinta yana gabanta tana ta faman rubutu da biro a hannunta. “Ba shirme bane! It’s a story about me, my life, I want Junior and Alinah to know about us idan suka girma” tace tana rufe diary din tare da dora pen din sama ta aje.  Fawzan rolled his eyes  “They’ll know, zamu fada musu da kanmu” Yace yana tsayawa daidai saitin Samha tare da dora tafukan hannayensa duka biyun bisa table gamida rankwafowa kadan. Tayi ajiyar zuciya “I know, but I want them to read it in details they’ll understand better, koda mun mutu at least they’ll read it” Fawzan yayi dariya “Ko tsufa bamuyi ba you are talking about death?” Goshinsa ya murza ya zauna gefenta gamida kamo hannayenta cikin nashi. Zaunar da ita yayi kan cinyarsa yana shafa gashinta a hankali, kallonshi Samha keyi tana shafa sajensa “You don’t have to be old to die young man, keep that in mind” Gwiwar hannunsa ya dora bisa kafadunta  “I hate it when you make sense” “Well one of us has to!” “Alright da zance wani abu, but am really hungry so let’s goo now” Gyada kai tayi ta mike shima ya mike ya kamo hannunta suka soma tafiya kitchen. Gidansu na nan yadda yake except for pictures din twins wanda tun sadda aka haife su step by step duk an lika a gidan, and now next month zasuyi one year, Fawzan tunda aka haifesu ya siyo professional camera duka wata rayuwan family dinsa tana cikin camera din yana dauka yana bayani, yace idan twins suka girma zai nuna masu. He had everything on the tape, step by step, first solid food, first word and more, well Alinah’s first words were Paapi and so was Junior, I think is because Fawzan ya fi spending time with them than her, she’s very busy with school life, and Yasmin’s wedding da akayi last 3 months, but everything is over now she just graduated last month. Suna shiga kitchen din suka ji kanshin hot chicken noodles, yau Fawzan yana jin kirki so he decided to cook. Can karshen kitchen din is Alinah and Junior’s small table and two chairs. “Ohh myy God! Me kakeyi haka?” Ta tambayi Junior wanda ke wasa da spoon sai bugashi yakeyi bisa table din ga abincinsu a gefe. Ya nade nappy around his neck haka ma Alinah wadda ke kokowa kan abincinta da Junior ke so yaci, hannu take sawa cikin soup din tana dukowa da daya daya tana kaiwa baki. Alinah tana son abinci bata wasa da cikinta, sheyasa tafi Junior kumari da dan kauri, duk rigimar da takeyi da kuka da taga plate zata yi shiru. “Why aren’t you eating?” Fawzan ya durkusa daidai saitin Junior yana kissing kumatunsa. Shiru yayi sannan ya kalli Alinah dake ta cin abincinta yace “Food, Ayinah bad!” “Don’t call your sister bad Junior, and of course she wants you to eat, right Alinah darling?” Samha tace tana durkusawa daidai saitin Alinah tana shafa cikinta. Girgiza kai tayi “No!” Ta dauko kafar kaza tana nuna masa tana ci. Napkin dinta da kayanta sunyi jagab da soup, haka ma gashinta da rabin face dinta. “He’s your brother you’re supposed to share ok honey?” Fawzan said softly kissing her forehead  Ture shi tayi ta cigaba da cin abincinta, Samha ta sauke ajiyar zuciya sannan ta mike  “Junior bari nasa maka naka in a different bowl” Kitchen cabinets ta bude tana dauko bowl... we forgot to add Alinah was a drama queen, her words apart from Paapi is no! Komai no koda yes ne.  Zubawa tayi Junior yace “Mami abiccci!” Murmushi tayi taje ta aje masa “Here baby say Bismillah before eating ok sweetheart?” Ya gyada kai yana murmushi. Kitchen din ta shiga kimtsawa “Mami!” Alinah’s tiny voice called out “Yes?” “Kizo” mamakin yadda akayi ta iya magana haka da wuri kawai takeyi, even though some words are hard to understand but she speaks them anyway. Goshinta ta murza tana sakin ajiyar zuciya sannan ta tafi wurinta, ware ido tayi ta bude baki “Me kikayi haka Alinah!?” Tace tana runtse idanu, Fawzan na gefenta yana mata wasa tana dariya, kamarsu daya sak kawai dai sun dauko hasken Samha. Alinah ta cire kayanta ta tura cikin soup din,  kasan kitchen din duk ya bacci da soup.  “Clap for yourselves guys! Kunyi kokari, nice way of making Mami happy” Tace tana tana jawo hannunsu,  Dauko daya tayi ta dora a kugunta ta wuce dakinsu inda akayi masu decorating da pink and blue kowa da side dinsa. Dole sai da ta sake yi masu wanka ta shirya su cikin pink and blue overall. “Mami?” “Uhm?” “I yurv you” Junior yace yana hugging dinta  “Awwwnn, I love you more” Alinah tayi pinching Samha  “Sholly, I yurv you” She nuzzled her nose in hers before dropping both of them down and tucked them in, tana nan har sai dasukayi bacci then kissing them gently and switch off the lights, then back to Fawzan....  



******



“Shatu help me with my phone please” Aliyah tace trying to adjust herself on the wheelchair  “Ko kin gaji da zaman ne? Zaki kwanta?” “Nah am okay, I cannot keep laying down, miko mun wayana let me call Samha and asked her when za’ayi birthday din twins dina” “Kodai you want to hear the twins voice?” Aliyah tasa dariya “Ok you got me”  “Hello Samha ya kike? Ya babies dina?” “Aliyah! Lafiya lau Alhamdulillah, ya karfin jiki?” “Alhamdulillah, Where’r my darlings sa mun su a Speaker” tace tana murmushi  Tiny voices dinsu taji  “Oh my babies, I missed you so so much, I will come later” “Alright Aliyah take care” “Bye Samha” She smiled again keeping her phone on the bedside drawer. “Aliyah kina son twins dinnan sosai” “Why won’t I Shatu? They’re like my children ina jinsu can cikin raina wallahi” Shatu tayi murmushi tana kamo hannunta “Allah ya barku tare” “Ameen, taimaka mun da magani na please Shatu” “Alright madam” Sukayi murmushi a tare.   ********   Its true when they say duk abinda ka shuka shi zaka girba, Shatu tana rokon mutuwa ta dauke ta amma shiru, idan ciwo ya motsa ji take kamar zata mutu, amma wani lokaci kuma kamar ba abinda ke damunta, anyi admitting nata hospital last week, Samha and the rest suna kokarin zuwa su ganta. Tsaye take a kitchen tana baking ma twins birthday cake dinsu, ta leka ta window hango Fawzan da twins tayi a garden suna wasa bata san sadda tayi murmushi ba, kwance yake flat kasa inda twins din suna haye sa suna wasa, sai zagaye shi suna kyalkyatar dariya, daga karshe suka fada kansa yayi hugging dinsu tight kissing them with love.  What more could she asked for? Sai data gama ta fiddo oven sannan ta zuba ma Fawzan donut a dan plate da fresh orange juice ta hada gaba daya kan tray, ta bisu garden din itama. “Ya nake ganin only two donuts you mean daga ni sai ke zamuci? What of my babies?” Tayi murmushi tana dora kanta bisa cikinsa bayan ta kwanta flat itama. “You know what baby? The most important thing a father can do is to love their mother” “Oh wow! My donuts have started their magic kenan?” “And my love for you something else” Ta saki murmushi  “I think I should be baking donuts more often” Zaune ya tashi yana cigaba da cin donuts dinsa shiru yayi har sai da ya kai wani bite din. “Baby you know when two people share a very strong and special bond, ko sama da kasa zata hade bazasu ta6a rabuwa ba, look at us now no matter what We’ve been true we’re still together happy, Samha you’re the best thing that ever happen to me, I love you to the moon round the back, and I wish every man can get a wife like you you’re rare” “Awwwwwwn! Habiby” Samha tayi murmushin jin dadi tana kallonshi with so much love. “If I tell you how much I love you, we’re not ever gonna leave this place” “I know Habibty, I love you even more” Twins ne suka rugo da gudu suka haye su Fawzan yace “Group hug” Hugging juna sukayi gaba daya Fawzan yace “I love you all” Samha tayi murmushi  “I love you more” “We wurv you too!” Samha da Fawzan suka sa dariya kissing both the twins, and they lived happily ever afterrrrrr...... πŸ’ƒπŸ»          


πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰

The End ✅    

Assalamu Alaikum dearest readers! Thank you so so so so much! πŸ’•  Thank you for sticking with us through our journey from the beginning to the end! We felt sad sometimes or happy, we sometimes feel like we’re writing rubbish. But what encourage us the most is your lovely comments, sometimes you don’t comment at all We felt sad but sometimes you do and your comments encourage us to the finishing line! Your comments they meant everything...   But you supported us and with that we’re very grateful! 😘 jazakallah khairan may Allah (SWA) reward you all.  Thanks once again to each and every reader! ❤️  

Alright let’s have some fun one last time 1) Who is your favourite character?  2) who do you hate the most? 3) Your favourite scene? 4) Which scene you hate the most? 5) Which chapter you can read over and over again without getting bored? 6) Between Samha and Fawzan who do you love the most? (You choose only one) πŸ˜‰  7) Between Aliyah and Haidar who do you hate the most? (you choose only one too!) 8)Who is the most annoying character? 9) The funny one? 10) On a scale of 0-10 rate this story!  

Alright byee is nice to meet you all! πŸ’–

No comments: