Saturday 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 108

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’





  Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•  



  πŸ‘„πŸ’‹  



  Page 108  



  Yana tsakar signing wani file kawai ya tsinci kansa da mummunar faduwar gaba, dakatawa yayi tare da jingina jikin kujerar office din yana mai lumshe idanu yana kiran “Hasbunallahu wa’ni’imal wakeel” cikin ransa, har ya danji sassauci. Kammalawa yayi cikin hanzari yana mai duba time daga lokaci zuwa lokaci har yaga 5:10, lallai aikin yau akwai yawa duk ya gaji, he can’t wait ya koma gida Samha ta masa tausa, murmushi yayi ba shiri tunawa da love of his life. Ji yayi gaba daya aikin ya gundure shi sai kawai ya rufe ya aje gefe guda, clearing wuri yayi tare da saka wasu papers din cikin briefcase dinsa, yana gamawa cikin sauri ya rataya a kafada ya dauki wayarsa da car keys dinsa ya fice daga office din, sallama yayi ma colleagues dinsa ya wuce inda yayi parking motarsa, shiga yayi ya tada motar sai gida.   Ringing wayarta tayi ganin mai kiran yasa ta dauka cikin sauri “Your work is done madam!” Murmurin jin dadi tayi tace “Da gaske kake?” “Wallahi kuwa I assure you Samha is gone forever!” Ta saki ajiyar zuciya  “Alhamdulillah! Am so happy today! You know what? Zan kara maka wasu kudaden just to show you how grateful I am!” “Godiya nake!” “Yawwa you know exactly what to do with the corpse right?” “Yes I know!” “Alright... bye inajin yah Fawzan is back, zamuyi magana wani lokacin” “Ok” Wani tsalle tayi “Finally Samha is out of my way, am sorry Samha but that’s what you deserve! You come between me and my love and for that you have to pay a very heavy price!” Shigowa cikin parlor yayi da sauri ganin Aliyah yayi tana ta sharar bacci saman doguwar kujera, dube dube ya shiga yi yana kiran sunan Samha, ya duba ko ina bai ganta ba ya fito ya shiga tashin Aliyah, “Aliyah! Ke Aliyah! Wake up mana!!” Tashi tayi cikin gigin baccin karya tana murza idanunta  “Ahh yah Fawzan ashe kaine? Welcome” “Yes, where’s Samha? Is she not yet back?” “Samha kuma? I thought tana wurin suna” “Yes but she told me she will be back before magrib” “No she’s is not back gaskiya” “Ok let me try her number then” Kira yayi yaji ta kashe “Why will Samha switched off her phone? Abinda bata ta6a yi ba?” “Maybe ko batada charge ne” “Ok then let me call Amal” Kira yayi har ta tsinke ba’a dauka ba, ya sake trying a karo na biyu, ringing uku an dauka “Hello ya Fawzan ina wuni?” “Lafiya lau Amal, please give Samha the phone tell her to switch on her phone right now” “Ya Samha kuma? Ay ya Samha left an hour ago” “Really?” “Yes wallahi, bata dawo gida ba?” “Bata dawo ba, and wayanta kashe! I hope everything is alright I have this strange feeling...” “Insha Allah everything is alright, mayb she’s stuck in a traffic or something” “I hope so, but Amal do me a favor not to tell anyone yet, until we find out where she’s” “Ok I won’t, call me if there’s any update, and I will call you too” “Alright” Zubewa yayi kan kujera ya dafe kansa, Aliyah ce ta zaune gefensa “What’s wrong?” “It’s Samha, I hope she’s ok” “She’s just calm down ok? Bari na kawo maka ruwa” Tashi tayi taje ta kawo ya kar6a ya sha, mikewa yayi “Let me freshen up” “Okay” Wani shu’umin murmushi tayi, you’ll soon be mine forever yah Fawzan.    ******   8:30pm   “No Aliyah something is definitely wrong somewhere” Fawzan yace yana saukowa daga staircase “I think so too ya Fawzan, I think we should go out and look for her” “Yes that’s exactly what we supposed to do” Mota suka shiga inda Fawzan ya shiga dubawa ko wane lungu da saqo na garin Abuja amma baiga koda wani sign dinta ba and her car. Sai wuraren 11:30 suka koma gida. “Tomorrow I will inform the police” “Po...lice kuma?” “Aliyah what exactly do you mean?” “No...thing you...know ina tsoron police ne, nothing more” “Well, dole zasu shiga case din as you can see my wife is missing” “Yeah...” Yana shiga dakinsa ya kira Amal bugu daya ta dauka “Ya Fawzan any news?” “That’s what’s I called to ask you, har yanzu bata dawo ba” “Ya salam!” Sai ta fara kuka “Amal calm down ok? Insha Allah I will find her no matter what it takes” “I know, Allah ya bayyana mana ita” “Ameen ameen” Dakinta ya shiga ya kunna fitila, yana kare ma dakin kallo sai yaga kamar zai ganta ta taho da gudu tayi hugging dinsa... Wata favorite rigarta ya dauko daga wardrobe purple shirt, it has a scent of Samha on it, ya lumshe ido yana shakar kanshin. He nuzzle into her pillow and hug the shirt close to his nose, hawaye suka gangaro masa yana tunanin a wane hali take yanzu? Oh my baby where are you? Come back to me... I missed you so much...  


*********  The next day.......  


12:45am



Yau an kwana daya tunda aka samu labarin 6atan Samha, har yanzu ba’a ga koda mai kaima da ita ba, leaving Fawzan with a bleeding heart  Something is definitely wrong somewhere, he just sense it! Right now a male police officer is asking Fawzan questions, zaune yake ya raku6e cikin kujera daga ganinsa kasan ba cikin hayyacinsa yake ba, he looked pale, idanunsa jawur har sun kankance.... He hates this questions he just want his baby back.... Yusra ce ta ta6o sa yayi firgit ya dawo back to reality. “Fawzan...” said the police officer slowly, wasu hawayen suka kuma taruwa cikin idanunsa suna shirin gangarowa, kallon officer din yayi yace “Yes?” “A ranar da Samha ta bar gida on Friday morning did she look ok?” He don’t know how he just started crying like a baby, Yusra hugged me suna cigaba da kukan tare. “Fawzan you have to be strong for Samha and answer the questions, wannan shine hanyar da zasu taimaka mana mu gane Samha” Yusra tace tana goge masa hawayen dake kwarara wane karamin yaro, mom and Adeel ware trying hard not to cry suna waje tare da wasu female officers suna ansa questions dinsu. Munifa, Yasmin, Amal, Hanifa, Hilwa, suna gefe suna ta gunjin kuka.  Anty Safaa, Anty Faridah, Anty Safiyya are on their way from Yusra’s house.  Anty Lami, Anty Jamee they’re all here suna ta kuka. Goge hawayen ya kuma yi yana kallon police din “She looked fine and happy to me” the officer nodded yana jotting down “Ko zaka fada mana ina taje a wannan ranar?” “Of course, she went to their house for her nephews naming ceremony” “When did she left the house” “Around 5:30” Again he nodded and jotted down “Officer” yace yana hade hannayensa duka biyun wuri daya “Please, please and please! I’m begging you to find my Samha, my life is incomplete without her, I swear I will not be able to survive without her...” Yace muryarsa na kakkarwa, girgixa kai officer din yayi cike da tausayi yana squeezing kafadunsa. “We will try our best don’t worry” “Samha you have to come back please” Fawzan yace yana kallon screen din tv. “Is Samha ok? Is she hurt? Or was she kidnapped? Or worse dead?” “No!” He screamed yana cusa kansa cikin cinyarsa, he really wants to be strong but he can’t...  “Fawzan you have to be strong...” mom tace tana shigowa cikin parlon “Am trying mom, it’s just hard...” “I know, we’re all trying to be strong for her, for you...” Zama tayi gefensa “Are you hungry?” Ya girgiza kansa “No...” “You have to eat something” She stands up and Yusrah ta zauna gefensa tayi hugging dinsa. Amal was on the carpet at the far end praying nafls, her eyes were red and fluffy, Hilwa was on the couch ta zabga tagumi tana kallon wuri daya, the babies were sleeping peacefully in their cribs, her eyes were red and fluffy too. “Yah Fawzan I beg you to stop crying, be a man, men don’t cry” tayi murmushin karfin hali. “I know Yusra am trying hard it just aint working, what if something bad happen to her? I can feel something is terribly wrong somewhere...” A new set of tears already suna zuba “Ya Allah...” cewar Yusra   Anty Faridah ce ta shigo with a plate of fried rice with shredded beef, and grape juice in a tray. “Come and eat” She dragged him on the floor and sat down with him, ko sha’awa abincin baya basa his appetite was long gone he didn’t have it in his to eat anything. “Don’t be stubborn Fawzan you’re not a small kid, now eat!” She warned him,  He lazily grabbed the spoon and start eating it, he ate half and dropped the spoon down. “What do you think you’re doing Fawzan?” “Anty I swear if you forced me to eat some more I promised am gonna puked all the food I’ve eaten, so I beg you to leave me wallahi am full” “Alright son, now calm down and pray for her ok?” He nodded quietly and stared at one plane, he later get up to pray and poured his heart to the almighty praying and crying that whenever his wife is, he hope she’s alright....    *******   The next day...  9:30pm   “Fawzan I need you to tell me something, do you think Samha had any enemies?” He thinks well and nodded  “No” Fiye da sau daya Fawzan have been answering same question from detective Ayman Saraki kamar yadda yaji ana kiransa.  Was she acting normal?  Does she have rivals or enemies?  Does she looks distracted on Friday?  Did she look like something is bothering her?   Is she worried about something that he noticed?   Duka questions din ansar daya ce yake basu “No!” Samha didn’t act any different towards him, she acted normal and looked happy. They were happy everything was fine.  “Ka kira wayanta?” Detective Ayman ya tambaya “Yes of course I did, tun ranar wayanta yake kashe har yau” The detective listens attentively and nodded jotting down on a note “Gaskiya this case is really hard to crack, there’s no proof or any hint on how to find your wife Mr Fawzan, do you think she left to someone house she knew? Or do you think guduwa tayi?” “Ina zataje?” Mom ta tambaya “Tanada komai and she’s happy with us why will she leave?”  “Samha didn’t leave!” Fawzan yace a fusace  “That’s not like my Samha, she won’t leave just like that, something is wrong” Duka mutanen wurin suka gyada kai alamar eh “What if she was kidnapped?” Yasmin tace muryarta har ta dishe “No she is not kidnapped! If she was da yanzu sunyi demanding kudi daga hannunku” detective Ayman stated “Then where is she?” Hilwa snapped Everyone was freaked out! “Kunyi tracking motarta? Am sure her car has a tracker” Amal tace tana kudundune cikin blanket kamar mai zazza6i. “Yes we did, but ga dukkan alamu her tracker was destroyed” “Ya salam” Fawzan yace idanunsa na kawo ruwa “Fawzan just have patience” mom tace tana kokarin danne nata hawayen Wayar Fawzan ce ta fara ruri, cikin hanzari ya dauka... “Hello!?” “Assalamu Alaikum” wadda ta dauka da alamar macece  “Wa’alaikumusalam, dawa nake magana please?” “My name is Deenah, are you anyway related to Khadija Ahmad Shehu? A girl with  the Audi R7?” His heart jumped and he quickly said “yes!” “Ok but first tell me your name and meye dangatakarku da ita?” “My name is Fawzan Jamil, and am her husband” “Fawzan do me favor and tell your family to rush to the hospital” ta bashi sunan asibitin Gabanshi ya fadi “Meyasa zamuzo asibiti? Is everything ok?” “No they need to come and identify the body” His heart beat fast kamar tashin jigin zama sadda yaji wayar na neman su6ucewa daga hannunsa “Who’s body?” Shiru tayi can ta saki nannauyar ajiyar zuciya “Khadija’s body Fawzan, am sorry to say but she’s dead” At that moment his heart stopped beating a take ya sulale kasa ji kake tim! Take hankalin jama’ar wurin ya tashi nan da nan kuma akayi kansa.....        




God bless y’ll! πŸ’•

No comments: