Friday 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 89-90

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’  


Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•    


πŸ‘„πŸ’‹    


Page 89-90    



**********  


Kiran sallar farko ya farkar da Samha, she noticed that she’s messed tangled up in someone’s strong arms, kanta taji ya sara mata tuna irin kukan da ta sha jiya, kunya taji sosai ta dago da idonta a hankali only for her eyes to be caught up with the most handsome being on earth. Bacci yake hankalinsa kwance a nan ne ta samu damar kallonsa sosai, (isn’t love beautiful?) baqin sajensa take kallo yadda yayi wani coiling sai sheqi yake she couldn’t help but to touch it gently feeling how soft it is. Tracing her thumb softly towards his lips and nose, da sauri ta bari as soon as she came across his closed eyes, noticing yadda lashes nasa suke, why does he have more lashes than her? She thought, ta riga tayi nisa wurin kallon fuskarsa bata ma lura ashe ya tashi ba. “I guess someone can’t take her eyes off my handsome face” Gabanta ya wani buga, tayi sauri ta sunkuyar da kanta tare da runtse idonta gam gam kunya duk ta kamata, ji takeyi kamar kasa ta rufe ta shige kawai, da sauri yasa hannu ya dago mata da fuskarta “What do you think you’re doing?” Yace “Ay kuma baki isa ba, you cant just take it off as you wish” yace yana mayar mata da hannunta saman fuskarsa “Keep them there princess” “I...need to pray...” tace tana kokarin janye hannun nata “Ay nima i need to pray, we’ll pray together baby”  “I think you like the warmth coming from there right?” yace yana guiding hannun nata bisa fuskarsa  Samha is speechless, kunya duk ta isheta can tayi ta maza tace “I was just staring” ta sauke ajiyar zuciya sai kace mai asthma ta gaza yadda zatayi handling yadda ya tsare ta da manyan idanunsa. “What was that for?” Yace tare da rike hannunta cikin nashi yana murzawa a hankali  “Uhm? Nothing I just need to go please!” Tace tana kokarin tashi zaune “You aren’t going anywhere Mrs Fawzan, ya za’ayi ki tashe ni daga bacci ki kama ta6a ni and now you want to run?” Ya Allah what is he doing to me? Dariya yayi ya tashi daga kan gado ya shiga toilet ya hada ruwan wanka, ji tayi kawai ya sunkuce ta saura kadan tasa ihu ya direta cikin bathtub din, yar kara tayi saboda zafin da taji, shigowa yayi sukayi wankan tare duk ta kasa sakin jikinta dashi har suka gama suka fito sukayi alwalla, da towel daure suka fito yana rike da ita kamar wani yace zai kwace ta.  Da kansa ya sa mata kaya shima ya sa nasa suka tada sallah, sai da suka gama addu’oinsu Yace  “How’s your night princess? Slept peacefully?” “Uhm morning” “Morning my snoring sunshine” Ta ware ido yaushe ta fara snoring? Ita dai tasan bata snoring but how come? Ta rufe qur’anin data gama karantawa ta tashi ta mayar dashi mazaunin ta cire hijab din ta haye gado tare da rufe kanta, she felt him closer to him taking her hands in his ta rufe ido da sauri. “Hey kalleni” “I was kidding princess, you don’t snore, you sleep so delicate, so fragile, full of love and happiness, Yau nayi kwanan farin ciki, I was scared I am gonna wake up and realize it was all a dream but then I realized it’s not! And after waking up by your side I realize it’s true you’re mine and mine alone, Indeed Allah ya kar6i addu’ana, you’re here with me right by my side, right before my eyes the mother of my beautiful children Insha Allah, I love you baby na” Ta rasa me zatayi, kuka? No she won’t cry not today not ever! Dariya? Or Should she just hug him and show him how much this words meant to her? So without a second thought she just hug him so tight she listened to his heartbeat against her chest, he quickly hugged her back... Yes Fawzan is hers/forever/.    *********    Samha came to realize that happiness is not something you get in life it’s something that you bring to life, no matter what your situation is what you only need to hold on to is Sabr(patience) komai zai wuce insha Allah. She was not able to leave with Haidar cuz of how he’s maltreating her but then she endured all the trouble he made her go through but now they’re all history.  


Two weeks later...



It’s a beautiful Monday morning Fawzan could here the chirping sound of birds from outside and sounds of cars probably people getting ready for their various work, time really flies har sunyi two weeks da aure kamar jiya ne aka daura. Today is a first day of a new month and before you know it would be end of it leaving behind memories some are sad while some are happy ones.  Gadon was empty probably Samha na kitchen tana hada breakfast, and today is the first day da zai fara aiki a company din dad dinsa, he has resign daga zama pilot, he dragged his lazy self to the bathroom and have a quick shower, shiryawa yayi cikin maroon suits da black tie, fesa turare yayi ya sauko downstairs, bayanta yake hangowa tana sanye da doguwar riga white color kusan rabin bayanta bude yake sai rigar ta sauka freely har kasa, ta saki gashinta ya zubo bisa bayanta perfectly coiled, coolers take ta faman arranging a natse, a hankali ya taka ya isa inda take tare da hugging dinta ta baya yana kissing wuyanta. “Good morning Habibty! This looks yummy” “You’re awake” tace tana kokarin kwace kanta tana murmushi  “Yeah you made breakfast? Why didn’t you wake me up muyi tare?” “No need Habiby, just sit down and dig in, you don’t wanna be late on your first day right?” “Thanks love, you’re simply the best” he said looking sweetly at her with a full blown smile lighting up his handsome face. Plantain ne da sausage sauce sai fried egg, then tea with beef sandwich.  “Samha abinda ke kara mun sonki you’re the best cook ever!” Yace yana ci yana lumshe ido “I guess you like it?” “Are you kidding me? I love it!”  Bayan ya gama ya fara kokarin tashi “Whare are you going?” “To work” “But you didn’t finish it” “Are you planning on making me fat? I don’t think i can even eat lunch early today, I almost finished it fa” Murmushi tayi tace  “I will be right back” Can ta dawo da takalmansa a hannu da briefcase nasa, duqawa tayi ta dora masa kafansa kan cinyarta ta shiga sa masa socks.  He kept looking at her thanking Allah for the blessings upon blessings he gave him there’s nothing in life than finding a righteous spouse and righteous wife and Samha have got it all.  “Stop staring at me like that” tace feeling uncomfortable. “Like what?” Yayi dariya “I don’t know, you need to leave, I don’t want you to be late” “Ok my princess, come and walk me to the car” Hannunsa ta kama suka fita waje tana rike da briefcase dinsa a hannu, hira suke cike da nishadi.  “Won’t you give me a goodbye kiss?” “But I gave you a peck” “No! I want this kind” yace yana nuna cute pink lips dinsa. “No please, mai gadi na nan fa” “So? It’s halal we’re not doing anything illegal” Tayi murmushi he grabbed her giving her the best kiss ever. Motansa ya shiga ta zaga ta aje masa jakan  “Drive safe Habiby, text me as soon as you’re at your office and good luck” “I will Habibty take care, I love you” Tana tsaye suna waving ma juna har ya fita daga gate. Komawa ciki tayi ta cigaba da aikace aikacenta cike da kewar Fawzan.    ********  4:30pm  Yana zaune office dinsa ya saka charge message ya shigo masa “Please come home now Habiby I missed you” Murmushi yayi daman he’s done for today, tashi yayi ya dauki file din zai kai ma dad dinsa ya fada masa ya gama aikin da yasa shi zai wuce gida yanzu.  Yana fita Aliyah tayi sauri ta shigo ta bude wayansa daman tasan lock dinsa ta tura ma Samha message “I will be home soon Habibty, I missed you more” deleting tayi da sauri ta mayar ta aje ta fita ta iske inda Shatu ke jiranta da wani mutumi. “Our first work is done, now aiki ya rage naka, zamuje unguwan yanzu zai taho, as soon as naga motansa zan maka signal and you know what to do?” “Yes ma’am” “Alright let’s go” “What about the mai gadi?” Shatu tace a dan tsorace “I have take care of him don’t worry”  Tuqi yake gaba daya hankalinsa naga Samha he just missed her like crazy, horn yayi mai gadi ya bude yana masa sannu da zuwa, mai gadi na ganinshi yayi pretending kamar zai shiga toilet, daga bakin kofa yaga wani gardi ya fito a guje bayada riga sai gajeren wando a jikinsa, jikinsa a jike sai waige waige yake, Fawzan ya kalle shi a razane yace “Who are you?” “Tambayi matarka, gaskiya kayi sa’a wallahi matarka tayi ta ko ina alquran” cakumo shi Fawzan yake kokarin amma kafin kyaftawan ido ya ruga a guje. Lokaci daya Fawzana ya rikice kishi ya turnike shi “Saminu!” Ya shiga kwala mai gadi kira, da sauri ya fito daga saitin toilet dinsa. “Na’am sannu da zuwa!” “Waye wannan ya fito mun daga gida yanzu?” “Toh nidai tun dazu ya zo yace mun madam ta kirashi wai dan uwanta ne, yafi awa biyu ciki dai amma bansan lokacin daya....” A fusace ya shiga cikin gidan, lokacin Samha ta fito daga wanka tana sauri kar Fawzan ya dawo bata kimtsa ba don ya mata message zai dawo yanzu, tafiso yazo ya ganta tsab da ita. Bakin kofa ya tsaya tana tsane gashinta, shiga yayi a fusace ya jawo ta da karfi.  Tayi murmushi hade da hugging dinsa  “Har ka dawo? You’re welcome I missed you Habiby” Ture ta yayi har sai data fada kan gado “Samha you!? Why Samha? How could you do this to me? Ina son da kikace kina mun? Why Samha?” Ta hadiye miyau da karfi cikin rashin fahimta tace “Na’am? I don’t understand what you mean...” “Samha...!!!” He roared banging the dressing table hard A tsorace take ja baya ganin yanayinsa, ita ta rasa gane abinda yake nufi. “Samha upon all people you! Meyasa zaki ci amanar aure? Samha I didn’t expect this from you” Kuka ya kwace mata jin furucinsa  “Fawzan ni kuma? I still don’t understand what you mean!” She asked her voice shaking.....!            



God bless y’ll! ❤️Y

No comments: