Saturday, 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 102

๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’



   Written by MSB✍๐Ÿป
Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•    



๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹



      Page 102




  Samha couldn’t contain her happiness finally after the wait she is going to meet her nephews bama daya ba har guda biyu!  Daman tana son twins, kallo daya zakayi mata ka tabbatar tana cikin farin ciki da annashuwa as she jogged tana biye da Areef, Mom da Adnan. “Yaya Adnan ya sunansu?” Tace jumping up and down, Allah she was so hyper today! “Chab! So kike Hilwa ta shaqe ni ko? My lips are sealed” yace yana zipping bakinsa da hannunsa then he threw the invisible key Ta zum6uro baki sadda Amal ta kyalkyale da dariya  “You’re no fun wallahi” She was shuffling in the hospital and doing a weird dance of dab then jump then dab again. Amal ta saki baki sannan ta wuce da sauri ta iske su Mom. “Wow lallai yau kina da energy fa yariyan nan” Fawzan yace yana nufo ta. “Yasss! Habiby yasssss!” Tace tana cigaba da weird dance dinta Saukin ma Mom sunyi nisa sosai they climbed up some stairs har suka isa wani quiet area at the end of the hall. “Hilwa tana bacci banda hayaniya please” mom warned  Gyada kai sukayi gaba daya, har Adnan yasa hannu zai bude kofar dakin wata nurse ta fito da sauri “Hello good evening, am sorry but you guys can’t enter right now” “Whaaaat?” Samha ta tambaya tana ware manyan idanunta “Yes” she nodded “her husband and her mother are the only ones allowed” Samha ta murtuke fuska tare da jingina jikinta jikin bango “You gotta be kidding me”  Mom tace “Is only today but tomorrow kowa zai gansu, ku tafi gida good night” She nodded tana hugging mom good night, they all walked and left them behind “Ranki ya dade your legs don’t work again?” Fawzan yace staring at her with amusement on his face Ta zum6uro baki “uhmm... zaka goya ni ne?” Tace tana smiling adorably Fawzan ya sauke ajiyar zuciya ya duqa  “You know I can’t say no to this cutie here” Cike da jin dadi tayi jumping bisa bayansa and wrap her hands around his neck, he walked them outside it was dark and windy, mota suka shiga and Fawzan drove off. “I bet the babies have my eyes” tace cike da murna Yar dariya yayi “keep dreaming” Dukan was takai masa on his arm and join him in his laughter, can kuma shiru ya biyo baya, garin shiru ba mutane sai motoci kadan, she moved uncomfortably around her seat har ta samu better position bayanta ciwo yakeyi amma dai tayi shiru. Suna isa gida Fawzan bent down Samha ta hau bayansa, he walked into the house and locked the door then switched off the lights, they jogged upstairs ya bude dakinsa ya direta kan gado shima ya dira “Ya Allah am so tired, thank God munyi sallah” yace yana murza goshinsa Murmushi tayi ta matsa kusa dashi tana masa massaging kansa tana saka hannunta cikin gashinsa “Thanks for staying with me at the hospital, you even missed your work, thanks alot” “Anything for my Samha” yace yana matse ta jikinsa, she giggled tana kara 6oye fuskarsa cikin wuyansa she felt so warm. “Habibty can you do me a favor please?” Cikin jin bacci tace “Anything Habiby” “Cire mun takalmi Please, na gaji ban iya tashi tsaye” She rolled her eyes then with great effort ta sauka daga gadon ta fara cire masa takalmin tana gamawa ta ajiye su bisa fluffy whilte carpet din dake dakin, itama ta cire nata and then jumped on the bed ta dawo inda take tana kara shige ma Fawzan. “Good night Habibty” Ta dago tana kallon adorably sleepy face dinsa  “No good night kiss today?” Tace tana yar dariya Idanunsa a lumshe ya dago da kyar ya bata gentle kiss itama tana mayar masa. “Nanyt sleepy head” tace tana masa dukan wasa “Uhmhmmm” yace yana wrapping kafafunsa around hers and tangling them together. “Sleep tight Habibty I love you”     **********    Soft kiss a kumatu ya tayar da sleepy Samha ta bude idonta da kyar, hasken rana taji ya haske mata idanu tayi sauri ta rufe idonta “Fawzan stop it” tace tana ture fuskarsa daga kan tata tana kara jawo bargo “Awwnn Habibty am bored! Please wake up its passed 9 fa” yace yana janye rigarta cikin zolaya kamar zai cire yana shafa fuskarta a hankali. “Fawzaaaaaannn!” Tace tana kara boye fuskarta cikin jikinsa tare da komawa baccinta “Samha mana!” Taji Fawzan yace yana janye mata bargo Cikin gigin bacci ta kara jawo shi tsam ta makalkale shi ta koma bacci “Ok bazaki tashi ba ko shikenan” Ya ajiyeta yana rufe ta da bargo, murmushi tayi jin ya fita daga dakin tare da rufe kofar gently. Time to resume my beauty sleep.    __________    Hours or minutes later batadai sani ba bata tashi ba har yanxu, dad’ad’an kamshi ne ya daki hancinta, ta shaqa tare da lumshe ido “C’mon sleeping beauty wakey wakey!” “Wai kai ya haka ne yau ka hana ni bacci? Hutawa fa nakeyi” “Hutawa ko? Haba baby naaa” She sleepily open her eyes tayi murmushi tana kallonsa Tashi zaune tayi daga kan gadon and crossed her legs, gashinta duk ya tashi but she still looks cute. “Finally!” Fawzan yace yana combing gashinsa gaban mirror. Next thing sai jin Fawzan tayi kusa da ita yana kissing forehead dinta. “God you’re so cute!” Ta lakucu dogon hancinsa “And you’re handsome” Breakfast sukayi Samha tayi wanka suka shirya around 12:30pm and left the house smiling and excited to see the babies.                     God bless y’ll! ๐Ÿ’•

No comments: