Friday, 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 27-28

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’  
Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) 😘 πŸ’•    

πŸ‘„πŸ’‹    

Page 27-28   Cak ta tsaya kamar an dasa ta, kafin ta shiga girgiza kanta hawaye na zuba mata.  “No...no... I can’t... Am sorry...”  Cike da tashin hankali ya mike amma kafin ya kai ga yin haka tuni ta fice a guje daga office din, binta yayi da sauri amma ina kamar guguwa har ta bace masa.   Dafe kansa ya shiga yi sannan ya koma office ya dauki wayansa ya shiga kiranta.    Amma har ta tsinke bata daga ba, haka ya dinga kira amma ina a banza, daga karshe ma kashe ya jita gaba daya.    Kiran Sultan yayi  “2days love ya rufe maka ido shine ko nema...”  “Am in trouble man, Please help...” yace cikin tashin hankali   “Slow down, what’s going on?”  “It’s Samha... Gosh...”  “What about her? I thought you guys kunyi nisa already?”  “No! I haven’t told her anything sai yau, and she...”   “She what?” Yace cike da zakuwa  “She ran out crying, something is wrong, maybe about her past or something, what do I do now?”  “Calm down ka bani 2days I will find a way out for you”  “Haba har kwana 2? I can’t wait man!”  “Toh kabi komai a sannu dai, su mata lalla6a su akeyi, stop rushing everything will be fine”   “Ok thanks alot”   “Don’t mention”      ***  Tafi 1 hour tana kuka kafin daga karshe ta mike ta goge hawayenta ta samu tap ta wanke fuskanta don kar a gane amma ina fuskan na nan ya kumbura idon yayi ja.     Yasmin binta da kallo tayi sannan tace “Did you cry?”  Instead Samha ta bata amsa sai kawai ta cire kayanta ta shige wanka, tana fitowa ta saka wata doguwar rigar atamfa brown color sannan tayi sallan zuhr, bayan ta karasa ta haye gado ko hijab bata cire ba.  Kusa da ita Yasmin ta dawo tare da dafa ta  “What’s wrong with you babe?”  Shiru tayi tare da rufe idonta hawayen na cigaba zuba.   Ya Allah ka kawo mun sauki, ka cire mun son Fawzan a cikin raina. Ta fada cikin ranta tare fa fashewa da kuka mai ban tausayi, shikenan an fama mata tabon da yake addabarta ita kam, she don’t want to love again, she can’t take it, she’s been hurt so deeply, she doesn’t want to be hurt again, ita kam tsoro takeji ba kadan ba.  Rabuwa da masoyi ba karamin ciwo ne dashi ba, what if she love again and he betray her? Or leave her? Or die? Idan hakan ta faru ta tabbatar ciwon zuciya zai kamata koma ta mutu gaba daya.    “Samha it’s ok please ki bar kuka, meyafaru? You know you can talk to me am here for you right?” Tafada tana hugging dinta alamun rarrashi.    “No I can’t Yasmin, I just can’t again, it hurts alot..” tace cikin kuka mai tsanani   “You can’t what? Please tell me”  Kukan ta cigaba da yi har sai da ta gaji don kanta ta hakura tayi shiru.   “Are you ready to tell me now?”  Shiru kawai tayi tana mai kallon wuri daya, Yasmin kuwa sai kallonta takeyi cikin mamaki.   “Shikenan ashe daman baki yarda dani ba? Nice kawai nake haukana akanki?” Tace sounding hurt  “Ba haka bane Yasmin, kema kinsan yadda na yarda dake, you are my best friend...”  “No am not”  “You’re Yasmin”  “Karya kike, If I am then why can’t you tell me your problem? We can easily find a solution”   “There’s is no solution”  “There’s always solution to any problem my dear”  Shiru tayi tana kallon Yasmin. Ita kuma Yasmin ta shiga girgiza mata kai alamun eh.   “Now relax and tell me”  “It’s... well... wani ne ya nuna yana sona and he told me”  “And so?”  Yasmin tace tana kallon Samha. Hararan ta Samha ta shiga yi sannan tace  “Oh so kike cewa ma? You know my problem I can’t love again Yasmin, har yanzu heart dina bata warke ba”  “Do you believe in death?”  “Yes of course, mutuwa tana kan kowa duk zamu tafi idan lokacin mu yayi”  “Alhamdulillah, kin yarda Fawzan ya rasu?”  “Eh, but I don’t why I have this strange feeling every single day, gani nake he will come back one day, I don’t know why but that’s what am feeling...”   “No Samha! Wanda ya mutu baya dawowa, har abada ya tafi kenan, do you think Fawzan will be happy seeing you this way? Kinaso ya dawwama not happy with you? Whenever Fawzan is he will want you to be happy no matter what, kinsan me nakeso dake?”  Ta shiga girgiza kanta a hankali   “I want you to move on Samha, I know it will be Fawzan’s wish, give whoever it is chance, Samha I assure you you will be happy and Fawzan too, can you do that for Fawzan?”   Shiru tayi kafin ta nisa  “I will try just ki tayani addu’a”   “That’s my girl, now tashi xakiyi kici abinci I cook your favorite.” Tace tana jawo hannunta.      ***  A hankali Samha ta dage da addu’a akan samun sauki da kuma rage mata son Fawzan, aikuwa har ta fara sakewa ta daina wanann tunanin, kuma idan Haidar ya kirata tana ansawa, su Haidar farin ciki kamar me, sai dai bai takura mata akan sai ta fada masa meke damunta ba, amma dai ya kudira niyyar koya mata sonsa, wanda cikin ikon Allah ta dan fara sakewa dashi.     ***   “This Dr Haidar baya gajiya da test ne, and now he fixed his last test on Thursday”  Yasmin tace tana wurga hannuwanta a iska.   “Hmm Allah dai ya bamu sa’a” cewar Samha tana linke kayanta a wardrobe.   “Ameen dai”  Bayan sallar asr cafeteria sukaje sukaci abinci daga can suka wuce library they really want to pass, especially Samha bataso Haidar yaganta a matsayin marar kokari kunya takeji.   Suna tsakar karatu taji wayanta na vibrating, tana dubawa taga Haidar ne, ignoring tayi ta cigaba da karatunta.   Almost magrib suka isa hostel, don suyi sallah kafin time ya kure.  “Samha kar dai baccin bayan magrib zakiyi?”  “Wallahi idan banyi ba ciwon kai zanyi”     *****   “Samha wayanki na ringing”  Tashi zaune tayi tana murza ido. “Uhm?”  “It’s your boyfriend AH”  “Ina kika shige?” Yace bayan ta dauka  “Sleeping”  “You shouldn’t be sleeping after magrib”  “Yeah I guess not, but I have a headache”  “Oh no ya jikin ki yanzu? Much better? Ko sai nazo ne?” Yace cike da damuwa  Yar dariya tayi  “Kamar zuwa kayi idan nace kazo”  “Kina tunanin bazan zo ba? Ce kazo kiga aiki da cikawa”  “Another time, you kindly fixed a test for us tomorrow”  Yayi murmushi “Oh you should have read, amma kuma kanki na ciwo” yace cikin damuwa  “Nayi, am ok now”  “But still ya kamata ki huta, don’t over stress yourself”  “Zan huta after the test”  “Okay”  Shiru ya biyo baya sai bugun numfashinsu akeji  “What happened?”  “Where?”  “Naji kinyi shiru?”  “Nothing, zanci abinci ne daga nan mu tafi class to read”  “Okay talk to you later” ya kashe wayan.  Samha keta kallonta tana murmushi   “What?” Samha tace tana dauko indomie cikin kwali  “Nothing, nima zanci a dafa dani”  “Baki cinta”  “Please”   “Okay, am just joking”    Nan suka dafa bayan sunci suka tafi karatu.   _____     Bayan ta zauna kujerar dake facing dinshi tace  “Gani sir”  “Why are you avoiding me?” Ya tambaya yana tsare ta da ido  “When did I avoid you?”  “Anytime nakira bakya dauka sai kinga dama”  “No Sir! I was just busy reading for the test ne fa”  “Will talk about that later, fada mun laifin me nayi?”  “Nothing”  “I know you didn’t fully accept me Khadija, I don’t know what I did wrong but am sorry ok?”  “Wallahi you did nothing sir”  “Toh stop avoiding me ok?”  Girgiza kanta tayi alamum toh.  “Yaushe zanzo mu gaisa toh?”  Dariya tayi cikin kunya  “Ina jinki, I thought it will be nice if i come for a change?”  “You know I don’t come here for that” Ta fada tana ficewa da sauri.   Bayan sallar magrib ya kirata, yace mata zaizo idan akayi ishaa. Nan ya dan zolayeta kafin ya kashe.  “He’s coming” tace ma Yasmin wacce take kallonta sosai tana murmushi...                 Thanks for reading ☺️

No comments: