Friday, 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 81-82

💄Fawzan ko Adeel?💍



  Written by MSB✍🏻
 Story by Maryam Sb (MSB) 😘💕    


 👄💋    


 Page 81-82



   *********    6 months later......    



Parking tayi a inda aka tanada musamman saboda parking, bude kofar akayi both sides  suka fito daga ciki, bude baki nayi saboda tsananin mamakin ganin Shatu ta waye ba kadan ba, Samha na kalla tana sanye da jeans da top ash color sai ta dora afterdress irin mai budewar nan daga kasa, sai tayi rolling wani ash kashka, sanye take da glass wanda ta cire ta kalli sama ganin yadda garin yayi luff luff alamun hadari, rufe kofar tayi a hankali tana kokarin kiran Yasmin. “Where are you?.... haba gani cikin school fa.... kefa kin faye shirirta mts... tou banza a iso lafiya...” Shatu ce ta iso inda Samha take a fusace “Ya zakina 6ata mun time don kinga dole sai na jiraki ne ko mey?” “Ay bance dole sai kin jirani bafa, besides ba ajinmu daya ba so kina iya wucewa ki tafi class” Tsaki Shatu tayi ta wuce don neman kawarta. Jingina jikin motarta tayi, her thought drifted to a certain someone and that someone is Fawzan, she wondered how he is doing now, has he regained his memory back? He was so far away from her, she always make du’a for him day and night to make things easy for him and be well again, she wants to prove to everyone that it is Fawzan not Adeel, cuz kowa tambaya yake FAWZAN KO ADEEL?  Murza goshinta tayi tare da sauke ajiyar zuciya ta soma tafiya class, Yasmin ta hadu da ita tana tafiya direction dinta, nan suka hade suka cigaba da tafiya har suka isa class.    Oopps sorry bamu fada maku abinda ya  faru a baya ba.  Well so many things happened, first of all bayan Aliyah ta kawo parents na Fawzan nan rigima ta 6arke tsakani suka nemi a basu Adeel su fita dashi waje idan Fawzan ne zaiyi regaining memory dinsa cus zasu bashi best treatment da zasu iya, farin cikin da sukayi ba kadan bane ganin dansu ya dawo, da kyar Adeel ya yarda ya bisu inda, na suka processing masa passport da visa bayan an kammala suka yi booking next available flight suka tafi India.   Secondly bayan Samha ta gama takaba ta koma school inda akaje Nile aka samo mata transfer zuwa Baze itada Yasmin don Samha tace ita bazata iya cigaba da karatu makarantar ba, bayan an samo transfer letter aka dauke su level 2 yanzu haka suna dab da fara exams su shiga second semester nasu. Cikin gadon babanta harda mota ta samu so tana da motanta duk inda zataje. And last but not least an tambayi Shatu wane matakin karatu take nan tace masu ay ta gama secondary a kauyensu shine mom ta nemo mata admission itama suke zuwa itada Samha, duk da tana jin haushin Samha din amma ganin moriyar da zata samu kullum suna zuwa makaranta tare yasa take dannewa amma tayi alkawarin duk sadda  suka kasance suna auren miji daya zata koya mata hankali tayi alkawarin rabata da Adeel don a cewarta bazata iya hada Adeel da wani ba, tana nan kullum tana addu’ar Allah yasa kar maganin da ake masa yayi aiki su sha kunya... And lastly Saudat ta koma garinsu wurin mahaifiyarta but suna gaisawa dasu Samha ta waya.  **********   Mr Ahmad shine wanda zai dauke su lecture yanzu, suna shiri sosai gashi babban mutum ne sosai and yanada babban suna wato sunan mahaifinta sheyasa take bashi girma sosai, and ya iya lectures suna fahimta.   4:00pm  Bayan sun gama lectures duk suka fice, shine na karshe da zasuyi yau kafin su tafi gida, hannu da hannu suke tafiya itada Yasmin.  “Ya Fawzan kuwa?” Ta numfasa “Yana can basu dawo ba yet” “Allah yasa ya warke dai” “Amin amin”   Inda ko wanensu yayi parking motarsa suka nufa, sukayi bankwana Yasmin ta shiga tata ta wuce, Samha kuma Shatu ta kira a waya “Kin gama?.... ok kiyi sauri gani nan wurin mota....” Bayan yan mintoci Shatu tazo, ta tuqa suka wuce gida.   *****  The whole days passed in a blur exams suke ba kama hannun yaro, kullum cikin tunanin Fawzan take da halin da yake ciki take, she missed him like crazy she can’t wait for her old Fawzan to be back.   Ranar da suka gama exams ne ta gama sallar la’asar ne tana kitchen tana kokarin baking cake for Amal kasancewar gobe ne take birthday, sanye take cikin brown jeans da maroon polo shirt tana bin wakar perfect by Ed Sheeren.   I FOUND A LOVE FOR ME  DARLING JUST DIVE RIGHT IN  AND FOLLOW MY LEAD  WELL I FOUND A GIRL  I NEVER KNEW YOU WERE THE SOMEONE  WAITING FOR ME....  Dukawa tayi ta fiddo cake din kasancewar yayi ta aje yayi cooling tasa fridge, sannan ta fara kokarin hada mixture na icing    CAUSE WE WERE JUST KIDS WHEN WE FELL IN LOVE  NOT NOWING WHAT IT WAS   I WILL NOT GIVE YOU UP THIS TIME  BUT DARLING JUST KISS ME SLOW, YOUR HEART IS ALL I OWN  AND IN YOUR EYES YOUR’E HOLDING MINE  BABY, I’M DANCING IN THE DARK WITH YOU BETWEEN MY ARMS....  Ring! Ring!!! Karar door bell ne ya katse mata wakarta mai dadi da takeji, tsaki taja ta kashe mixer din tayi jin ba wanda ya bude yasa ta ruga tana tunanin ko waye da yammar nan haka?  Tana daf da kofar aka kara kuma danna ring din hade da uban knocks, tayi sauri ta bude. “Even to open the door sai kinyi yanga?” Yasmin ta kai mata dukan wasa tare da hugging nata, tayi hugging back tana dariya, idonta ya sauka kan mutanen da ke tsaye ta ware ido, yaya Yusra, Hilwa, Amna, Siddiqa, Anty Safaa (aunty din Fawzan), Munifa and Hanifa (twins, cousin din Fawzan).   “Wow, so to what do I owe this visit?”  Ko wace tana kokarin cire gyalenta tare da ajiye jakanta da sauransu akan kujera.  “Is a surprise” yaya Yusra tace tana ajiye baby Asaad dake bacci kan gado (tayi aure ta haifi baby boy, yanzu haka watansa hudu)   “Really?” Tace cikin mamaki   Yasmin ta turo ta sama wurin staircase. “Stop asking questions and move, we don’t have time!”  “Exactly it’s a huge surprise I cannot wait for you to see it!” Hilwa tace cike da jin dadi                  God bless y’ll! ❤️ abeg biko manage this short chapter, we have something spicy for you in the next upcoming chapter 🤣 just get ready it will be fun and enjoyyyyyy💃🏻 ok bye👋🏼

No comments: