πFawzan ko Adeel?π
Written by MSB✍π»
Story by Maryam Sb (MSB) ππ
ππ
Page 39-40
“What the hell do you think you’re doing?”
Muryar Haidar wadda batasan yanada ita ba taji ta daki dodon kunnenta, yan hanjinta suka hautsine gabanta ya fadi amma ta dake!
“Don girman Allah ka kyale ni, bacci zanyi please” ta fada cikin kuka muryarta har shaking take. Still tana cigaba da kwace kanta daga hannunsa.
Wani kukan kura tayi take karfi yazo mata tasa hannu ta ture shi iya karfinta sannan ta tashi daga gadon da sauri ta nufi wata kofa wadda tana kyautata zaton toilet ne, sa’arta daya akwai key ta ciki da sauri tasa ta rufe kofar ta bar key din jiki, zamewa kasa tayi tana maida numfashi kamar wacce tayi gudun shekara daya.
Kuka ne ya kwace mata take ta dinga kuka tana mamakin halin Haidar, wanda ko kasheta za’ayi idan akace mata zaiyi haka zata karyata ko a gaban waye.
Karar buga kofar taji, take tsoro ya mamayeta, buga kofar akeyi da karfin bala’i, da sauri ta tashi daga jikin kofar ta matsa baya tana kallon yadda kofar ke jijjiga.
Hannu tasa ta toshe bakinta tana tunanin mafita a gareta.
“Samha!”
Ya kira sunanta kamar zai balle makoshinsa, shiru tayi tana zare idanu kamar munafuka.
“Come out this minute don’t let me break the door, because if you let me do that Samha! I swear to Allah am going to kill you, so come out now!”
Tsoro ya cikata amma still ta dake taki cewa komai.
“Why are you behaving like a small girl? I simply ask for my hakki meye a ciki? It’s not a crime is it?”
“Wallahi kome zakayi bazan bude ba kaji na rantse!” Ta tsinci kanta da fadin haka
A hankali ya matso jikin kofar yana shafa kofar da nails dinsa
“Samha my beautiful wife, you know I love you so much right? Can you come out baby, wallahi bazan cutar da ke ba, u are my princess remember?”
“No am not! And I hate you so much, I have never loved you, my heart has only love one person his name is Fawzan! So please don’t ever manipulate me with your sweet words I won’t agree”
Haushi ya kamashi na rashin amincewarta, tuni ya cigaba a bubbuga kofar wane zai balla ta.
“Zan je inyi wanka, na baki five minutes ki fito, wallahi idan baki fito ba kinji na rantse 6alla kofar zanyi”
Tana jin fitarsa, ajiyar zuciya ta saki, tafi minti daya sannan ta bude kofar a hankali tana waige waige, kallon jikinta tayi taga har yanzu bata cire gown din bikinta ba, a tsorace tayi sauri ta bude akwatinta ta dauko riga da wando na bacci da hijab dinta ta wuce toilet da sauri ta maida ta rufe da key din, ajiyar zuciyar mai karfi ta saki sannan ta shiga tayi wanka, a ciki ta tsane jikinta, ko mai bata shafa ba ta saka kayan baccinta ta zura abayarta, fitowa tayi a tsorace da niyyar tayi sallar isha’i gashi batasan gabas ba, can Allah ya taimake ta ta gani a rubuce, da sauri ta fara sallarta, ita dai tasan fatiha kadai take karantawa don ta gama da wuri kafin ya dawo.
Tana sallamewa tazo zata tashi kenan taji an chakumo mata saman kanta, ihu ta saki a tsorace sannan ta fashe da kuka don ya hada da gashinta, wani irin zafi taji yana ziyartata cikin kanta.
“Get up!” Ya mata umarni, kokarin mikar da ita yake tsaye amma tuni ta tashi, har bata ganin gabanta saboda hawaye.
“Mu tafi!” Ta dake taki tafiya, wani gigitacen mari ya sakar mata a kumatu, amma saboda zafin da zuciyarta ke mata tuni bata ji zafin marin ba, ba zato kawai taji wani kick a cikinta, sakin razanniyar kara tayi, sannan ta dafe cikin tayi collapsing tana gunjin kuka, wani kick din ya sake kai mata nan ta dinga rolling kasa in pain tana neman agaji, dorina ce hannunsa ashe nan ya dinga zabga mata sai ihu take baiwar Allah.
“Ni zaki raina ma wayau? Ina maki magana ki shige kiki fitowa! Ni sa’anki ne? You’re very stupid!”
Ihu da kuka take amma sanin irin rayuwar da za6a ma kanta shi ke sata kara yin kuka cikin takaici, ko a mafarki in akace mata Haidar zai mata haka to bazata ta6a yarda ba saboda ya nuna mata so da kauna fiye da tunaninta.
Tunanin Fawzan wanda taci buri a kansa na mallakarsa a matsayin miji amma mutuwa ta masu katanga da hakan, zafin shigar dorinan ne ya kuma ratsa ta tuni ta kara rikicewa da wani kukan.
Hijabin ce ta zame daga kanta hakan ya bashi damar damko mata gashi ya rike gam gam.
“You should’ve trusted easily”
Sakin gashin yayi nan ta kwanta kasa tana cigaba da kuka, ya fara magana a kansa
“Do you think I am in love with you Khadija?” Yayi dariya hade ta mikewa tsaye yana tafiya a hankali
“I have never been in love before, and all the love and care I have showed you before are all illusions, fake! Do you know how many girls I have raped before?” Ya kyalkyale da dariya
“Uncountable, my heart is as cold s stone, I am a very stubborn man, I have married more than thousands girls and destroyed their lives, once I set my eyes on a girl then sunanta sorry, this a secret of mine which nobody know about, even my family and my best friend, the only thing they knew is ina aure na saki mace which they don’t know the reason, Karya nake hadawa and they easily believe me which after I am done with her! But am going to warn you Samha banida imani ko kadan, if you dare tell anyone about this am going to burry you alive!
Their was a particular girl I want and she was very stubborn, But I still had my way and after I am done with her I shot her dead and burry her with her younger sister which was still alive! So if you like go and tell the world about me nobody will believe you, because nasan yadda nake da kirki a waje and I swear am going to kill you Samha if you dare tell anyone!”
Wannan karon ta tabbatar ba’a cikin maye yake ba, da hankalinsa sarai!
Her face was shocked, tsoro ya mamaye ta, this man was a monster!
“Get up and go to bed now!” Bata motsa ba, he hit her again with his leg still bata motsa ba, runtse ido tayi she deserves more than this for trusting him easily, this is her punishment.
Bazato ta dinga jin kamar jikinta na konewa ashe belt yasa ya dinga zane ta dashi, gashinta ya jawo ya dora ta kan gado tare da biga mata kai jikin katakon gadon da gangan.
Dora ta yayi kan gado yana wata arniyar dariya yana murmushin mugunta, dago hannunta tayi zatayi attacking dinta ashe yana sensing every move of her, bige hannun yayi and she ended up hitting her nose, take hancin ya fara jini, batasan ya mutuwa take ba but lokacin ji take mutuwa zatayi lokacin da ta dinga rolling kan gadon saboda pains din was unbearable. kara matse ta yayi yana dariyar mugunta.
Duk da a lokacin tana cikin wani hali hakan bai hana ta fighting back ba,
“You’re making this very difficult for both of us and you’re delaying me”
Take ya fara kokarin cire mata wando, ihu takeyi tana ja yana ja....
Thanks for reading! ππΌ
No comments:
Post a Comment