๐Fawzan ko Adeel?๐
Written by MSB✍๐ป
Story by Maryam Sb (MSB) ๐๐
๐๐
Page 99-100
“Abba please zan daina insha Allah, please Abba” “Aliyah my decision is final, and I think yin adalci a tsakaninku keda yar uwarki Shatu shine a hada ku aure da miji daya tunda tare kuke qulle qullenku, itama yar uwarki Shatu zan hada keda ita na aura ku ga Alhaji Buba ayi bikin tare!” Nan da nan Aliyah ta ida rudewa ta shiga rokon Abba sai ma wayarsa ya dauko daga aljihu ya danna kira. “Hello Sada!... kana gida?... ok toh zan shigo anjima akwai maganar da zamuyi... a’a bakomai wallahi... noo Aliyah is ok actually maganar akanta ne ma.... sai nazo dai kawai komai kenan zakaji... toh sai anjima” “I hope yin auren zai sa ku natsu ku gane rayuwa” Yana gama fadan haka ya fice ya bar dakin Fawzan ya bi bayansa, Aliyah nan ta zube ta dinga kuka tana dana sanin abinda ta aikata wanda ga abinda ya jawo mata. * Karfe hudu daidai yayi horn seconds later maigadi ya bude ya shigar da kan motar ciki “What’s the point of having a car and you won’t let me drive?” She rolled her eyes Yayi murmushi “What’s the point of having a wife and refused to drive her yourself?” “Fawzaaaan!” Yayi dariya “Baka bani ansa ba” Juyowa yayi ya sakar mata murmushi and remove the car keys “Yau ina cikin farin ciki!” Ya bata hannu sukayi high five sadda suka fito daga motan gaba daya. “Fawzan wait!” he bend down yana murmushi, ta kyalkyale da dariya “No silly! Tashi, let’s race!” Yayi murmushi “Aww I see! Are you sure about that?” “Yes!” “Alright but wait bari na bude kofan waje” He jogged to the coffee brown french door and open it, dawowa yayi da rarrafe “Well meye punishment din loser?” “Loser has to cook lunch na kwana uku!” He nodded yana murmushi “On your marks!” Ta fara gabanta na dukan tara tara “Get set!” Her veins were already pumping sadda taji Fawzan ya ambaci last words din “Ready.... and goo!” Fawzan ran passed Samha kamar guguwa, the blood in her vein pumping sadda ta kara wuta ta wuce shi, she wanna win she cannot lose! Suka hau staircase tayi wuta ta wuce shi, shi kuma sarkin wayau he blocked her and overtake her, da sauri ya bude kofar dakin Samha, amma kafin yayi jumping kan gado Samha tayi wuf! Ta dale bayansa sai dai sukayi landing kan carpet and went trembling... “Ouch bayana!” Fawzan yayi yar kara Samha kuwa samanshi take ta 6oye fuskarta cikin shoulders dinsa. Samha batasan lokacin data kwashe da dariya ba Fawzan ya dan murtuke fuska “you cheated!” “No I didn’t” tace tana goge hawayen da tayi saboda dariya, kallonta yakeyi, yana shafa fuskarta a hankali “Wanna have some fun?” Ta gane meyake nufi ta fara kokarin guduwa amma ina ya rike ta gam.... ******** Few days later.... “Samhaaaaaaa.....! Your baby is home!” Fawzan yelled from downstairs Cike da murna ta cire earphones din dake kunnenta, kallo takeyi a laptop dinta kafin ya dawo. She was freshly bath and dressed, gashinta ya zubo bisa kafadunta, she was in skirt jeans and white shirt, daman shi kadai take jira, fitowa tayi daga dakinta and ran downstairs on full speed ganin Fawzan tayi on the last step. “Baby na!” Yace tare da ware hannuwa yana murmushi “Habiby!” Tace tare da fadawa kansa, chafketa ke yayi tare da hugging dinta gam gam juyi yayi da ita kusan sau uku sannan ya direta kasa. “Baby” *Kiss* “you know” *kiss* “I miss you” *kiss* Hannunta ya kamo suka hau sama “Baby muyi wanka” “O’o ni nayi nawa” “Please baby na” She pouted “Your wish is my command”
*******
Zaune suke kan 3sitter suna makale yayi wrapping hannunsa around her neck, suna kallon wani movie, yanzu sam Samha ta saba in ba a jikinsa take ba batajin dadi, sheyasa idan yana wurin aiki ko tana school batajin dadi sam har sai ya dawo shima kansa hakan ce a wurinsa. “The most naughtiest thing you’ve ever done?” Samha tace tana daga masa gira “Hmm let me see” yace yana tunani yana wasa da necklace din da ya bata, tunda ya sa mata bata ta6a cirewa ba “I travelled to Dubai when I was 17 without my parents permission” “Wasa kake!” Tace tana ware ido Lollipop din dake bakinta ya zaro yasa a bakinsa sannan yace “Nop! Mama was scared ta kasu samun heart attack” Tayi dariya “you bad boy” Yayi dariyar shima “Ibrahim ne ya zuge ni” Ta gyada kai tana smiling “Bani lollipop dina” “Ok” yace ya mayar mata dashi bakinta it was warm and tastes better “I have something for you” Yace tare da mikewa, can ya dawo da blue leather a hannunsa ya zauna “Na siya mana new phones, we’re gonna be twinning together!” Ware ido tayi tana karbar kwalin daga hannunsa “iPhone 7plus?” “Yes baby” Ta kalli wayan ta kalle shi “Did you rub a bank?” Kallonta yayi sannan ya kyalkyale da dariya, tashi yayi tare da kamo hannunta “Zamu hada wayoyin anjima, muje muyi swimming and no I didn’t rub a bank” “Ok ina ka samu kudin toh?” “Kinsan me? We have a joint account, our fathers deposited 1m naira each so har yanzu ban ta6a nawa ba you can imagine how rich we’re now” Gyada kai tayi tana murmushi “Wow my dream phone, thank you Habiby” Kayan jikinta ta cire ta saka swimsuit ta fada ciki tana swiming around Fawzan “Come closer baby” Jawo ta yayi pulling her closer to him, wet hair dinta yake janyewa daga face dinta yana kallonta, he kiss her forehead “Fawzan let’s go inside, nan fa waje ne idan wani yazo fa?” “Ba wanda zaizo” “Fawzan plea...” Kafin ta gama magana ya hade lips dinsu wuri daya.... **** “Habibty are you planning to sleep in the bathroom?” Fawzan yace yana knocking kofan, da brush bakinta tace “Na kusa gamawa!” Wayanta tayi ringing daga kan side bed drawer. Ya kuma knocking “This is 3rd time Amal na kiranki fa, I hope everything is alright!” “Habiby please ka dauka tell her I will call back” Tana rufe baki wani kiran ya kuma shigowa ya dauka “Hello Amal...” “Hey ina Samha?” “Tana bathroom is everything ok?” “No wallahi it’s not!” Gabanshi ya fadi “Meyafaru?” “It’s ya Hilwa, ta zame kan staircase, daga ita har babynta rayuwarsu na cikin hadari! Zaka iya kawo Samha hospital yanzu?” Gabanshi in bada dukan tara tara ba abinda yakeyi “Gamu nan insha Allah” Yana kashe wayan Samha na fitowa daure da towel. “What happened?” Daga ganinta a tsorace take Ya sauke ajiyar zuciya “It’s Hilwa”
God bless y’ll! ๐
No comments:
Post a Comment