Friday, 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 31-32


๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’


   Written by MSB✍๐Ÿป
  Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•    


๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹  


  Page 31-32    Ana saura sati biyu azumi and exams zasu fara in less than 2 weeks din Dr Haidar ya shigo rounding up lectures nasu kafin exams, yana shigowa ya hango ta zaune saboda dadi ji yake kamar ya daka tsalle, ita kanta tayi mamakin ganinsa don batayi tsamnanin ganinsa ba don a cewarsa ya gama lectures handout zai bada.  Tunda ya shigo yake kallonta hakan yasa ta jin tsananin kunyar yan ajin ta dinga sunne kai kasa.    “Samha yau da alama Dr Haidar yana cikin nishadi fa, ji yadda yake ta murmushi shi kadai? Kila dai matarsa ta faranta masa rai” Yasmin ta fada tana kallonsa  Ita dai Samha bata tanka ba sai ma ta dauko litafinta zata fara jotting a ciki.   “Wai nikam Dr Haidar kina tunanin yana da aure?”  “No baida aure” Samha tace tana rubutu  “Taya kika sani?”  “Wait are you by any chance dat...? Wait! Is he AH? I mean I saw AH haka kikayi saving u mean shine Aliyu Haidar? Laa! Yes Shine Aliyu Haidar! Oh ya Rabbi daman shine?” Ta fada kamar zata daka tsalle daga seat dinta  “Shh Yasmin” Samha tace murya kasa kasa   “Samha kinji da...”   “Would you like to share What you’re talking about with me?” Yace yana tsare ta da idanu  Ya Rabbi Samha ji take kamar ta tashi ta ruga da gudu  “Sir what?” Yasmin tace kamar bata gane meyake nufi ba  “You don’t know what am talking about young lady? Oh you mean you’r aren’t talking in my class?”  “Sir we aren’t talking...” Yasmin tace tana sunne kai  “Really can you both stand up?”   (Yasmin ta kashe ni)  Da sauri Yasmin ta tashi while Samha kamar wata marar lakka ta mike tsaye itama  “Alright what did I say last?”  “You told us to stand up” cewar Yasmin   Samha ta mata wani mugun kallo   “You’re explaining how a computer...”  “Leave it Yasmin to answer tunda ta iya saurare da surutu at the same time”   Shiru Yasmin tayi don in za’a kashe ta batasan meyace ba  Kallonsu yayi one last time sannan yace yana nufar board  “Be careful”  Take Samha ta chanza seat don zama kusa da Yasmin matsala zai zame masu kafin ya gama ya fita. Nan ta bar Yasmin nata hararanta.      *********2!hours later   “Finally Dr Haidar ya gama Lectures” Yasmin tace tana mikewa daga seat  “I will not talk to you in class ever”  “Ok am sorry, dadi yasa nayi haka and mamaki”   Dr Haidar yana arranging papers dinsa yana niyyar fita ya gansu suka gaida shi  “I find it disrespectful while am teaching and students making noise”  “Sorry sir” cike da jin dadi Yasmin tace sai washe baki take wane gonar auduga  “I won’t be considerate next time understood?”  “Yes sir” Yasmin tace  “Is that understood?” Yace yana kallon Samha data sunne kai kasa  Dagowa tayi suka hada ido “Yes sir”  “Ok you can go”  Da sauri Yasmin ta bar wurin ita kuwa Samha goge hawaye tayi tana kokarin fita, yana gani kuma. Yasmin kuwa dadi ya cika ta sheyasa ta fice da sauri.    Tana shigowa hostel ko zama batayi ba wayarta tayi ringing  “How is my queen doing?”  “Fine”  “Kina ina?”  “Hostel”  “Will see you later?”  “Uhm”  “What happened?”  “You talked to me in a harsh tone”  “Were you talking in my class or not?”  “Yes but...”  “Bai kamata kina labari a class na ba”  “I know but Yasmin ce fa”  “Uhm you talked fa... it was you that caught my attention, you always do”  “I thought korar mu zakayi fa”  “Yes saura kadan”  “Da gaske sai ka koreni?”  “Of course without a second thought”  “I will try and stay away from her in class then”  “Anyway maganar me kuke?”  “She knows about us”  “Can I come and see you later?”  “I have a test tomorrow”  “Ok that’s a no kenan”  “Yes sir”    **__**__**__**__*__* 2days later    “AH is taking me out...”   “What about us zamuje muma”  “If you want to come you’re welcome”  “Where are you going?”  “Somewhere like a picnic I think”  “I hope you’re going to make something delicious”  “Like what?”  “Just snacks, samosa, Meatpie, spring rolls, anything dai” Yasmin tace  “Okay then let’s make a list of what we need and we go to the market and buy”  “Alright let’s get to work here come a dinner date!” Yasmin tace almost dancing  Samha hannu tasa ta rufe bakinta tana kallon Yasmin da mamaki.......    ______     Samha tayi samosa da meatpie mai dadi, sai coconut juice, ita kadai tayi rabin aikin a cewar Yasmin gwara ya dandana abincinta yaji da dadi.  Tana gamawa suka rapping snacks din a foil paper, coconut juice din suka saka a jug mai kyau, dan madaidaicin basket suka jera komai.   Tana fitowa wanka ta saka wata boubou ta plane lace wanda ya mugun hawa da skin dinta tayi kyau sosai.   “Why aren’t you ready?” Samha tace da Yasmin tana daura dankwalinta.  “Yeah well, I have some notes to copy kuma sunada yawa”  “Can’t it wait har mu dawo?”  “No actually it can’t, sorry you guys have fun”  “O...kay”  “Let me hold the basket for you”  “No don’t worry I will do it”  “Better let me hold it, or kika rike ma I will still escort you”  Mika mata tayi tana murmushi “Alright miss talkative”  Fitowa tayi sukayi daga hostel suka soma takowa waje.  “Ohh my Goodd! he’s in jeans” Yasmin tace tana wangale baki  “As if you never seen him in jeans” Samha tace tana rolling eyes nata  “He looks more handsome in person than in class” Yasmin tace tana kashe ma Samha ido  Girgiza kai Samha tayi tana kallon Yasmin “Allah ya shirye ki”  “Today I finally met AH, our very own lecturer, Ikon Allah kenan”  “Ya Rabbi Yasmin, can you please keep your mouth shut for a sec?”  Dariya tayi tace “I think I should go, have fun” tace tana mika ma Samha basket din.   Karasawa sukayi jikin motarsa nan Yasmin ta shiga gyara murya.  “Sir nice to meet you!”  “Thanks Yasmin, and you too”  Nan ya kar6i basket din ya bude back seat ya ajiye. “Bana ce kar ki girka ba?”  Bata tanka ba, ta bude mota ta shiga  Murmushi yayi yana girgiza kai shima ya bude mota ya shiga.  Nan Yasmin ta juya tana ma Samha bye bye tana kashe mata ido.   Key ya murza yana kallonta “You look amazing my baby”  “Am not your baby”  “You’re my baby”  “No am not”  “Yes you’re my baby Khadija”  Shiru tayi tana wasa da fingers dinta har ya tada motan ya soma tafiya a hankali.  “So you give up you’re my baby?”  Murmushi tayi ta juya da kanta jikin window tana kallon titi, murmushi yayi mai bayyana hakora yana jin nishadi yana ratsa ko wace ga6a ta jikinsa.....           Thanks for reading! ๐Ÿ˜Š

No comments: