Saturday, 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 110

๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’





   Written by MSB✍๐Ÿป
Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•    



๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹  



  Page 110  





 Gudu yake kamar zai tashi sama inda Aliyah ta cigaba da kururuwa tana cewa she hates Samha, bai zame ko ina ba sai nearest police station da zuwansa yayi filing complain a take yasa aka kulle Aliyah da wannan mutumin bayan Fawzan ya nakada mata duka, take yake tambayarta sai kuma wa ta biya yake mata aiki? Kuka ta shiga rerawa batace komai ba sai wannan mutumin ne yace harda mai gadi amma shi an hada baki ne dashi an shigar da kato cikin gidan, bai ida saurarensa ba ya fice a guje sai gida, akan hanyarsa ta zuwa ya shaida ma Abba da mahaifin Aliyah halin da ake ciki, yana zuwa yayi parking waje, Saminu ya taso da fara’arsa yana masa sannu da zuwa, ba 6ata lokaci Fawzan ya kai masa naushi a fuska sannan ya shiga dukansa da harbi. “Ashe kai maci amana ne daman? In dauko ka don in taimaka maka shine za’a hada baki dakai a cuce ni?” “Na tuba wallahi sharrin shaidan ne” “Kar ka sake kayi ma shaidan karya, kaima shaidanin kanka kuma yau sai na baka mamaki” Jawo shi yayi ya tulla shi cikin mota ya koma police station din, yana shiga ya shako masa kwalar riga suka shiga ciki, a nan ne ya iske su Abba wanda mahafin Aliyah ya rufe ta da fada yana ce mata jibi zai daura masu aure, sai zaginta yakeyi Abba ne ma ke basa hakuri.  “Wannan kuma meyayi?” Nan ya shiga zayyana masu, police ya ma magana yace a kulle sa sannan an bashi kashi sannan su barshi ya tafi, nuna shi yake da yatsa “Daga yau na sake ganin kafarka kofar gidana na lahira sai ya fika jin dadi, Samha mu tafi!” “Fawzan...” “No Abba please kar kasani na fiddo Aliyah I want her to suffer just the way my wife did” “Am not gonna ask you to bail her I just wanted to say...” ya dafa kafadunsa “Am proud of you son, Allah ya maka albarka” Cikin jin dadi yace “Thanks Abba, ameen” “Fawzan am sorry for what Aliyah did I have no idea that....” “No Daddy please don’t, is not your fault”   ********    Few months later....    The reward for good is always good, but the reward for evil is something da yake kama mutum ba tare daya shirya ba. Aliyah wadda take tunanin ita duk abinda take so sai ta samu ko ta wane hali ne ashe ba haka bane, a yau watanta 8 da auren Alhaji Buba wacce suke zaune inuwa daya itada Shatu, at first everything was ok cuz Alhaji Buba kudi ne dashi sosai, but later he became bankrupt wanda yanzu abinci da kyar suke samu suci, Aliyah duk ta kare ta lalace, yau kimanin wata biyu kenan da zuwanta asibiti batajin dadi she was diagnosed with blood cancer! But sam taki yarda da hakan ta karyata likitan magungunan da aka bata ma bata sha ta watsar, yanzu haka ciwo ya cinye tas tana kwance rai hannun Allah, amma duk da haka tsanar da take ma Samha na nan bata gushe ba. “Shatuuuuu!” Ta kwala mata kira Shigowa ciki tayi da sauri “Na’am ko jikin ne? Are you ok?” “Mtss do I look ok? Pass me my phone!” Mika mata tayi ta kalla ganin Samha yasa taji wutar tsanarta na ruruwa a cikin ranta “What do you want!?” Samha tayi murmushi  “Nothing, I just want to ask how you’re feeling?” “I’m feeling more than ok! Nasan kin kosa kiji ance miki na mutu ko?” “Allah ya kara maki sauki yasa kaffara ne” “Ameen bye” “Ya Samha din da jikinta? Ta kusa sauka ko? Naga cikin yana bata wahala ya mata nauyi da yawa” Tace cike da tausayi “Don’t you know the way to their house? Da Allah malama leave my room kafin na maki shegen duka bar ganina haka you don’t know what am capable of doing, haukan banza kawai, and please stop pretending you care for her, I know can cikin ranki karya kikeyi!” Shatu tayi murmushi  “Ni a wurina komai ya wuce, I love Samha as my sister, kema ina maki fatan ki dawo hanyar gaskiya ki gane wannan haukan da kikeyi ba inda zai kaiki” “I said leave my room!”       **********   Fawzan travelled to Dubai for an urgent work, just for one month, Samha is in her mom’s house cuz her due date is almost here, yau cikin farin ciki take Fawzan zai dawo, his sister and cousins sun tafi airport dauko sa, Samha begged mom ta barta taje but her very nice (note sarcasm) mom said no. Instead she’s stuck at home with a huge stomach, zaune take bisa 3sitter couch tana cin sour and spicy chips, bata cin komai sai shi, indai taci wani abin sai tayi amai.  The twins were 9months old, Aryaan da Affan are crawling(rarrafe) around the room, sometimes suna tashi tsaye something kuma suka dan taka kadan sai su fadi, they’re really developing faster. Affan ya rarrafo inda Samha ke zaune yana so ya zauna inda take, da kyar ta taimaka masa ta dago sa ta zaunar dashi gefenta. Dan karamin hannunsa yasa yanaso so ya kar6i chips din, Samha tayi murmushi tasa masa cikin baki. Tauna yayi and minutes later ya fara kuka, Amal ta shigo a guje “Kar dai bashi kikayi?” She nodded innocently “yes bashi nayi, bawani yaji fa!” She defended herself  Amal tasa tsaki ta wurga mata pillow “You’re pregnant and you like yaji, how on earth zakiji yajin daman?” Tace tana daukarshi Mom ce ke fitowa daga dakin ta miko ma Amal ruwa “Ayya bansani ba, Affan darling am sorry” tace cikin murmushi  Mom ta zauna gefen Samha, Samha aka wani shige jikin mom wane karamar yarinya  “Samha kina so ranki ya 6ace ko?” Samha ta dago tana kallon mom “Menayi?” “Kinyi wanka yau?” “What’s the point? am fat and ugly, and I feel heavy” Mom ta mike ta jawo hannunta, her belly was huge as if she was carrying 10 babies (lol), she feel the Baby kick ta cije lips, she have a very active baby he or she kicks everytime he/she hears Fawzan voice he knows his Paapi,  Wata rana ne suna waya Fawzan yace so yake yaranshi suna kiransa da Paapi instead of daddy or baba. Dariya tasa ta gyada kai suka cigaba da hira. Tana cikin dakin mom kayanta ta cire ta shiga bathroom, mom har ta hada mata ruwan wanka.  Ohh sweet mother  She relaxed herself in the warm water playing with the bubbles, over the last week  itada Fawzan sun kara shakuwa fiyeda koda yaushe, they’re always on the video calls almost everytime suna makale a waya. Duk sadda yaga kayan babies masu kyau zai kira ya nuna mata tasan by now Fawzan ya jido kayan babies shop guda, All her checkups he was there mom zata rike wayar yana ganin komai, sunyi kewar juna ba kadan ba, but everything is over he will be back today su daura daga inda suka tsaya.  Har yanzu bata duba gender din ba, but she feels like she’s carrying more than one baby, she’s not sure but haka take tunani. Bayan ta gama wankan ta fito she wrap a towel around her head and got out of the bathroom. Shiryawa tayi cikin loose silky red gown, turare masu dadi ta shefe jikinta dasu, gashinta ya kara tsawo ya kara zama baki wulik, she thinks is because of the pregnancy.

Wayarta ta dauka ta duba time karfe 2:15, her baby kicks again, awwn the baby is excited as she was. Sallaya ta shiimfida ta fara sallah, tayi raka’a biyu ana ukun ne ta ji muryar Fawzan, ji take kamar ta gudu taje wurinsa, daurewa tayi ta gama sallar a natse tayi addu’ointa “Mom tana ina?” Mom tasa dariya “Dakina” Dakin ya shiga kai tsaye linke prayer mat takeyi ta dago tana kallonsa her heart drop, the baby kicks again  “Is that really you?” Fawzan rolls his eye “no it’s the spider man” Ta kyalkyale da dariya the baby kicks again harder “Owch!” Tace tana shafa wurin “junior that hurts!” Matsowa yayi dab da ita “I see that my superman is excited to see me” He wrap his hands around her hips “He’s not the only one excited” she punched him lightly  Fawzan ya kalle ta sosai  “Can we even hug with your huge stomach?” Tayi dariya “no we can’t” They moved closer to each other then they stared at each other, he gently moved closer and kiss her... “Baby is kicking! I can feel it!!” Yace cike da murna She nodded smiling, “bring your hand” Hannunsa tasa bisa cikinta, the Baby kicked several times. “Owch!” Tace tana ta6a cikin “junior stop kicking hard!” Ana ganin yadda cikin ke motsawa sosai “Hey superman!” Fawzan ya duka yana kissing cikin, earning a kick in return she smacked Fawzan’s head “Stop making him hyper! His/her kicks are painful” He kiss her belly one last time and said “Ok Maami” tashi tsaye yayi and kiss her. And they walked hand in hand to the living room.   *****  “Aliyah baki tunanin alhakin Samha ne ke bibiyarki?”  Shatu ta tambaya tana ajiye mata tray din abincinta kan bedside drawer, she saw that Aliyah looked pale  “Shatu kar ki fada mun maganar banza mana! If it’s alhaki meyasa baizo kanki ba kema?” “Ni ay na roke ta gafara itada Fawzan and duk sun yafe mun, kuma daga nan bansake musu komai ba, kidai ji tsoron Allah kisani duniyar nan ba matabbata bace...” “Eh lallai yau ina ganin ikon Allah! Ok malama Shatu zo kiyi mun wa’azi” “Ayya Aliyah ba haka bane kawai ina kokarin fahimtar dake abinda kika kasa fahimta, dole ki tuba before it’s too late, kowa mutuwa zaiyi ba wanda zai dawwama cikin duniya” “Me kike nufi da hakan? Wayace maki mutuwa xanyi yanzu? Ko kawai don kinganni kwance haka? Toh ay akwai masu lafiyan da suka tafi suka bar masu jinya” “You have to change before it’s too late, mutuwa dai bata sallama sai dai ta kwashi mutum, Ko kina so ko baki so dole zan fada maki gaskiya” “Please leave my room, na by force?” Shatu ta mike tana murmushi  “Allah ya ganar dake gaskiya ya tsamo ki daga cikin duhu ya maida ke cikin haske” Tana fadin haka ta fice daga dakin don tarbar mai gidan daya dawo daga wata tafiya.        



God bless y’ll! ๐Ÿ’•

No comments: