Saturday, 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 103

๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’




 Written by MSB✍๐Ÿป
 Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•    




๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹




      Page 103  





  Tafe suke hannunsu makale cikin na juna ba kamar jiya ba da Samha was scared and crazy amma yau she’s calm and excited. Fawzan walked beside her comfortably ya rike hannun abarsa kamar za’a kwace masa ita.  Sanye yake cikin wani black voile wanda sukayi fitting dinsa hakan yasa kirarsa ta fito zam, ta sauke ajiyar zuciya tare da sakin murmushi ta kara matse hannunsa suna cigaba da tafiya dakin da aka kwantar da Hilwa.  “Habibty kina ganin gifts din dana siyo ma Hilwa da babies din yayi kuwa?” “Sosai ma sunyi” tace tana gyada kai “kayi kokari really nice of you thank you Habiby, nifa ba abinda na siya mata” Ya kalle ta tare da mata gwalo ta rama “Oho dai am cool like that” tace tana murmushi  Murda handle din kofar yayi suka shiga a tare, kamar karamar yarinya tayi sauri taje tayi hugging Hilwa But gently gudun kar ta fama mata hannunta, tabbas suna fada and argues alot, sometimes she even feels like disowning her as as sister but they loved each other she’s the best sister in the world. “Mama Hilwa I missed you, Alhamdulillah masha Allah you’re fine now” tace tare da janyewa daga hugging din tana kamo hannunta marar ciwo “Anty Samha kenan yau na koma mama ko?” Tasa dariya “Kai kinga kibarki ya Hilwa!? Gaskiya kin bude but you’re still cute fa, and by the way why didn’t you tell me you’re having twins?” Murmushi tayi ta dauki cup of milk din dake cikin cup tasha a hankali ta mayar ta aje cikin tray of food din da aka ajiye mata “Yes, we wanted to surprise you and it worked!” She rolled her eyes  “Now where are my two soldiers?” Tace cike da jin dadi tare da nufar inda cribs dinsu yake, koda taje Fawzan was already all over them, she knew long ago Fawzan have spots for children  “Hey man! No wonder ashe kana nan ko?” Tace tana kallonsa then ta kalli babies din Wow! Masha Allah they took her breath away, wannan shi ake kira love at first sight, Samha bata tunanin zata iya banbanta su sam sam. “Bazaka dauka ba?” Ta tambayi Fawzan da tun dazu ya saka daya a gaba yana ta kallo yana wasa da tiny hannunsa. Shiru yayi yana cigaba da masa wasa “Ohhh I see! Baka iya dauka ba ko?” “Noo Habibty ba hakane bafa, I know how to pick them but am scared I might break them” Samha keta kokarin daukar daya while tana ce ma Fawzan ya dauki dayan. Hilwa ta kyalkyale da dariya “Kai don’t break their necks fa!” “Ya zamuyi toh?” “Bazan iya tashi ba so gaskiya I don’t know how you gonna do this guys” Kamar an turo Sadiya ta shigo dauke da basket din abinci “Ahh Alhamdulillah ya Sadiya please ki taimaka masu basu iya daukar babies ba”  Sadiya tayi murmushi ta ajiye kayan dake hannunta kasa then came and adjust the baby on Fawzan’s arm. “Gaskiya I will love to see you guys as parents, I will be coming just to watch you and laugh” tace cikin dariya “Haha keep making fun of us” Samha tace tana dariya “Hilwa ya sunan babyn dake hannuna?” Fawzan ya tambya yana jijjiga shi gently  “Oh that’s Abdulhakeem, he named him after his dad but we’ll be calling him Affan” tace cikin murmushi   “Wow Affan what a nice name, Samha I think you’re getting replaced” yace yana dariyar tsokana yana shafa kan Affan a hankali Sadiya da Hilwa suka sa dariya a lokacin da Sadiya ke taimaka ma Samha wurin daukan dayan “What’s his name?” Tace tana jijjiga shi a hankali yadda taga Fawzan nayi “That’s baby Ahmad dad’s namesake, we’re calling him Aryaan” “Allah ya jikan dad, I love their names, ya kike bambanta su?” “Wallahi bansani ba but I just do” “Samha bani na dauka nima” Sadiya tace tana murmushi  “No collect Affan daga hannun Fawzan mana” Ta turo baki tana matsawa daga kusa da Sadiya, Sadiya tasa dariya tace “I don’t think Fawzan will let go of Affan anytime soon”  Da taga da gaske bazata bata ba kawai tazo ta kar6a itama tana so ta gani wallahi.  Bubbuga kafarta tayi kasa inda ta nufa wurin Fawzan wanda ya fiddo wayarsa yana ta daukan Affan hoto, zama tayi kusa dashi and wrap her hand around his neck  “Can I have him pleaaaaaaaase?” Kallonta yayi ya mata murmushi tare da bata kiss a kumatu then confidently said “No” “Haba mana Fawzan, I promise to give you something special as soon as muka koma gida” “Ok here you go” “ok wait” tace tana dawowa bisa cinyarsa ya dora mata Affan a cinya ta rike shi close to her chest, motsi ya fara yi yana so yayi kuka da sauri Fawzan ya rirrigasu shida Samha nan take yayi shiru ya koma bacci.  Kallon Hilwa Samha tayi taga ashe bacci takeyi, they continue to hang out wit Affan and Aryaan, kuka suka fara dole suka mika ma Sadiya to give them milk wanda Hilwa pumps before sleeping.  Can Yasmin ta shigo  “Hey peeps! Ahh su Samha daman kina nan kenan?” Tace tana daga Samha and they hugged each other. “Ah Yasmin you don’t have to break me mana!” “Sorry am super excited today mun zama iyaye”

Samha rolled her eyes, hayaniya ce ta tashi Hilwa kunsan dai idan Yasmin na wuri kam ba wanda ya isa yayi bacci whew! Yasmin can shout and talk for Africa. “Hey ya Hilwa how was it? The pushing and everything?” “Ke Yasmin!” Samha ta kai mata dukan wasa “Ke leave me mana! I want to know kafin time dinmu yayi” “God help me!” Samha tace tana ajiyar zuciya  Hilwa tasa dariya  “Yasmin you’re crazy its CS fa, sorry ban fada maki what happened ba” Ta ware ido “What’s happened?” Nan ta fada mata meyafaru, ta kalla Hilwa “Awwn am sorry banma lura da ciwon ba, Allah ya baki lafiya” “Ya za’ayi kigani da wannan rawan kan naki?” “Abeg Samha sharrap” “Hey grandma!” Samha ta daga ma mom hannu dake shigowa dakin, aka kwashe da dariya “Wallahi Samha Allah ya shiryeki kawai” Hilwa tace tana gyara kwanciyarta da kyar “Saura naki” Yasmin tace cikin zolaya “Tab da saurana har yanzu ban girma ba” tace tana tashi ta koma wurin Fawzan wanda ya kar6i Aryaan daga hannun Yasmin yanzu, ita kuma Yasmin yanzu Affan ta kar6a.  “Masha Allah” Shine abinda Yasmin ke fadi. Mom ta kalli Amal da suka shigo tare “Amal kuje ku gyara mun gida, Samha and Fawzan, Areef and Sadiya, Yasmin oya ku tashi visiting hours are almost over, wrap things up” mom ta bada order a tare  “Yeehoo sai ke hajiya mama” Yasmin tace tana maida Affan cikin crib dinsa. Gaba daya dakin aka kwashe da dariya suka ma Hilwa da babies dinta bakwana sannan duka suka fice daga dakin.  “Samha zanzo gidanki ki aje mun abin dadi” Yasmin tace tana shiga motarta Samha tayi dariya “Ok sai kinzo” tace tana waving masu sannan tayi inda Fawzan yayi parking wanda yana ciki yana jiranta.  “Hey baby!” Tace tana zama tana kamo hannunsa cikin nata. “Baby na” yace yana kissing hannunta then ya murza key ya hau titi. They drove for some minutes before arriving at the front of a black iron gate. Gidansu Fawzan ya kawo su, she sigh yaushe rabon da tazo gidan ita kunyar Mama ma takeji, gate din aka bude ya shiga da kan motar ciki yayi parking gefen wata black G-wagon. They rang the bell hannun Fawzan na sakale a wuyan Samha, minutes later aka bude kofar Aliyah was standing kallonsu takeyi, wani zafin kishi ya turnike ta amma dai ta dake tana kakalo murmushi  “Ohh so you decided to visit us kenan?” Tace tana kallon Samha wadda ta murtuke fuska kamar bata ta6a dariya ba. “Of course it’s my house too you know I can visit anytime I want” Tayi wata dariya tana kallon Fawzan daya kamo hannun Samha suka shige ciki.  Nan Mama ta tarbesu da fara’a Yusra ma nan  “My favorite couples are here!” Yusra tace tana hugging Samha, they all finished exchanging pleasantries while Samha ta kar6i Asaad daga hannun Yusra. Ba 6ata lokaci aka cika gabansu da kayan dadi, Mama kamar ta maida Samha ciki.  She watched with hatred filled in her eyes and heart yadda take rike da Fawzan right in front of her eyes, they were the most in love couples she have ever seen in her life, Fawzan ko a gaban waye bai kunyar nuna ma Samha how much she mean to him, she didn’t like that, Samha got her happily ever after right? while she will be stuck with an elderly man for the rest of her life, amma hakan bazai ta6a yuwuwa ba ko a mafarki bata tsammani zata iya rayuwa da kowa in ba Fawzan ba, but Samha ta kwace mata farin cikinta, her happiness and everything, even though he’s her cousin but because of that girl Samha ya tsane ta ko ganinta bai son yi! She ruined everything, she ruined my happiness and bata tsaya nan ba zata sa a hadata aure da kishiya, ko kalmar k bataso ballantana kishiya kishiyar ma Shatu! And since she did that to her She will make sure she never gets happily ever after too. “Samha you’ll see!” “I am coming for you! Just wait and see!”  Tace tana tsaye kofar parlor tana kallon yadda Samha ke annashuwa ga Fawzan gefenta suna ta hira cikin nishadi “Laugh as much as you can now Samha, before you cry for the rest of your life!”                  



God bless y’ll! ๐Ÿ’•

No comments: