Friday, 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 33-34



๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’


 Written by MSB✍๐Ÿป
Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•    


๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹    


Page 33-34


     Cak ta tsaya sakamakon mutanen data gani ko wane da abinda yakeyi, wasu suna arranging coolers, wasu na shimfida carpets, bude baki tayi tana kallonsu kafin Dr Haidar ya kashe mata ido “Surprised? Well I brought my little family, I thought it will be nice if you get to know each other right?”   Gyada kai tayi inda suna ganinta duk sukayo kanta chaa kowa na fadin albarkacin bakinsa   “Ohh su Aliyu an iya za6e” cewar Shukrah tana hugging Samha  “Masha Allah you’re highly welcome dear” Zuwaira tace tana kamo hannun Samha  Yan mazan ne su Fawwaz da Muhammad suka shiga mata maraba inda Asma’u ta jawo hannunta ta zaunar da ita.  Harda yaransu suka zo nan duk suka hayeta yaran suna ce mata  “Welcome Aunty Samha, you’re beautiful” itadai batada aiki yau sai murmushi don ko kanta bata iya dagowa.  Tana zama Shukrah ta zuba mata lemon juice a glass cup ta mika mata “Ki saki jikinta Khadija, yanzu kin zama yar gida very soon zaki shigo cikinmu, so ki daina wannan kunyar Please”  Murmushi tayi tana kar6ar cup din daga hannunta  “Thank you”  “You are welcome, me za’a zuba miki? We have peppered chicken and beef, akwai shawarma, Philadelphia, akwai kofta, sandwich, akwai abinci ma su fried rice and coleslaw, jollof, me kike so? Just name it”   Cikin jin kunya tace “Anything aka sa mun zanci”   “Toh shikenan”  Nan suka zuzzuba mata komai cikin plate, suka mika mata.  “Itama fa ta kawo nata kuma sai kunci” Haidar ya fada yana karasowa inda suke zaune  “Mun isa muci bazamu ci ba? A kawo mana”  Miko masu basket din yayi nan suka zuzzuba sai santi suke “Gaskiya Ya Aliyu kayi sa’a, ga kyau, ga iya girki.. wow” Asma’u tace tana cin samosa    Dan yaro ne dan kimanin 7 years yazo kusa da ita ya jingina da ita “My name is Ayman, and I love drawing”  Kallonshi tayi ta kamo hannunsa “Really? I love drawing too” ta masa karya  “I don’t really like art but I can draw” yarinya yar kimanin 14 years ta fada tana zama kusa dasu  “Really? What’s your name cutie?”  “Isha” ta fada tana shan caprisonne.   “Can I have my turn now?” Taji ya fada yana zama kusa dasu  Yar dariya tayi, nan Ayman ya dinga surutansa wanda wani suyi dariya wani kuma mamakin wayonsa takeyi.   Dagowa tayi taga ya zauna sai kallonta yakeyi yana murmushi da alama dai yayi nisa cikin tasa duniyar so.    Gaba dayansu yaran suka zauna zasuyi word game.  “Am on your side Aunty Samha” Salma tace tana murmushi “Me too, me too, me too...” gaba daya yaran suka ce cikin jin dadi   “Laa What about me? Yau ni zakuyi ma wulakanci twins?” Ya fada yana kallonsu  “No I want to be on her side” suka fada suna zum6uro baki  “Lallai zamu koma gida nida ku ne”  “Ahh Leave them alone na” Zuwaira tace tana dariya   “No one wants to be on my side?” Yace kamar wani yaron goye, hakan ya bata dariya ta sunne kai tana dariya  “I will be on your side uncle” Abba yace yana komawa gefen Haidar  Nan suka cigaba da game din cikin nishadi da annashuwa, har Abba yace yunwa yakeji  “That’s because you’re losing” Ayman yace cikin jin dadi  “No we’re not Am just hungry”  “You’re pretty smart Abba” Samha tace tana miko masa sandwich. Wanda ya kar6a yana mata godiya  Yaran sun burgeta sosai, kuma gaskiya she enjoyed herself.  “Let’s play snake and ladder” Aydan yace yana dauko game din  “Can I have another Ribena mommy?” Faruq yace yana tambayan Shukrah  “No Faruq you drank more than enough for today” tace tana daure fuska  Komawa yayi wurin Samha “Aunty Samha Please I want Ribena”   “No Faruq Mummy says no, so no argument ok? Now do you want food?” She said sweetly   “Yes” yace yana gyada kai  Nan suka cigaba da playing snake and ladder cike da nishadi   Shi kuwa Haidar kallonta kawai yakeyi yana jin nishadi cikin zuciyarsa, yaji dadi yadda yan uwanshi da yaran suke shige mata ita ma kuma ta fara sabawa dasu.   Bayan sallar la’asar suka tattara zasu tafi, yan uwansa daman kowa motarsa daban, shima daga shi sai Samha suka koma yadda suka zo, wani boutique taga ya tsaya “Al- Haidar Boutique”   Tanata nanata suna a ranta amma kuma batayi magana ba, tunda suka shiga taga yadda ake girmamashi tasan ba banza ba wannan wurin nasa ne.   “Take Whatever you want kar kiji kunya”  Ganin ta tsaya sanya yasa ya dinga zabar mata kaya masu kyau su dogayen riguna don ya lura su tafi sawa, sai English wears skirts da tops, sai takalma, bayan sun gama suka fito yana rike da shopping bags din.   A mota ma hira sukeyi har ya maida ta hostel, ba karya tabbas ya nuna mata irin son da yake mata.   “Thank you” Samha tace tana fitowa daga motan  Mika mata shopping bags din yayi guda hudu “3 for you and one for Yasmin”  Basket dinta ya miko mata sannan ita kuma Kallonsa takeyi tana son masa godiya, amma kafin tayi magana yace “Khadija do you love me?”  “Uhm?”  “You heard me right...”  “I need more time please”  “Hmm, it’s ok Samha, I hope you’ll marry me dai?”  Shiru tayi batace komai ba.  “Ko sai na sauko nayi proposing?”  “Da sauri ta gyada kai alamun a’a  “Then answer my question  “Do you want to marry me Khadija?”  A hankali ta gyada kai tace “Yes”  Cike da farin ciki yace “I love you so much can’t wait for that day, I promise as soon as kukayi hutun first semester will go for formal introduction”  Ware ido tayi “Iyayena basu san da kai ba”  “Ay zaki fada masu kafin na turo?”  Dan girgiza kai tayi alamun eh  “Toh shikenan my baby, take care of yourself for me, I love you”  “Thanks” tace ta juya tayi hanyar hostel, haka ya bita da kallo har ta bace sannan ya tada motarsa ya bar wurin...     _____   “Oyoyo Samha durling!” Roomies nata suka  fada suna hugging nata. Suna kar6ar shopping bags daga hannunta  “Wow!” Taji sunce a lokacin da take rage kayan jikinta. Jawota Yasmin tayi ta zaunar da ita gefenta. Nan suka shiga fiffido kayan suna yabawa.   Bayan sallar magrib ta bama Yasmin nata kayan, su Yasmin murna kamar me.   Tana kwance kafin tayi bacci kiransa ya shigo  “Thank you for everything” tana dauka tace  “And thank you for bonding with my family it means alot, they’re very happy”  Murmushi tayi kurum  “Good night the queen of my heart dream of Aliyu Haidar...”                        Thanks for reading!๐Ÿ˜

No comments: