Saturday, 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 112

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’





 Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•    



πŸ‘„πŸ’‹



  Dedicated to Maryam Sayaya mun baki wannan page din kyauta kiyi yadda kikeso dashi. ❤️  




 Page 112  




“Ki tuba kafin lokaci ya kure miki”  Aliyah always hear a voice telling her this indai ta rufe idanunta koda idanunta biyu haka takeji, duk ta rikice amma ta iya ta roki gafarar Samha abin ya gagara saboda shegen taurin kan tsiya, a yanzu Shatu ke zama da ita da dare tana hanata yin kururuwa but no matter what sai tayi.   “Ki tuba kafin lokaci ya kure miki” Aliyah tace ma Shatu tana mai fashewa da kuka. “Kullum haka nakeji indai na kwanta sai an fada mun haka” wani kukan ta kara sawa “It’s ok Aliyah ki tabbatar kinyi addu’a kafin ki kwanta” “You think I don’t?” “Nasan kinayi and hakan na taimaka miki sosai, just try and get some sleep” Ajiyar zuciya Aliyah ta sauke sannu a hankali ta rufe idonta bayan ta tofa addu’oi marar adadi, as soon as she close her eyes take mafarkin data saba yi ya kuma dawowa har ta fara ganin zombies din suna nufo ta.  She realized that is better ta zauna idonta biyu don muddin ta rufe idonta sai ta gani, Shatu ta ta6a dake bacci gefenta. “Shatu meyasa Samha ta daina kirana don tambayar lafiyata?” Ohh kin damu da ita kenan? Shatu tace a cikin zuciyarta kafin ta bata amsa “Of course tana kiranki kema shaida ce akan hakan” “Shatu ina bukatar ganin Samha” “Toh tana gidansu tana jego ne fa” “Ki taimaka mun Shatu naganta, ki taimake ni” tasa kuka “Zanje gobe gidansu Samha din, Insha Allah” “Nagode Shatu.... thank you” “Yes its high time you free yourself Aliyah” Shatu tace tana murmushi  “Insha Allah”  “Kisani Allah ne yake sonki da rahama Aliyah tunda har yake nuna maki a mafarki, just know that you are lucky” Aliyah ta gyada kai “Hakane, Allah ka raba mu da son da zuciya Shatu” “Ameen, now pray and sleep ok?” Ta gyada kai tana murmushi  Aliyah ta rufe idonta and for the first time da bataga komai ba, batayi Wani mummunan mafarki ba.  Tabbas Allah mai rahama ne kuma mai jin kai ne, kuma idan har kayi wa wani laifi ko ka cuce shi ka zalunce shi idan har ka roke sa gafara zakaji kamar an wanke ka daga wani irin datti, Alhaji Sada’s prayers were answers when she called him and told him that she wants to see the whole family including Samha and Her mother too Hajiya Larai. Yaji dadi matuka amma idan ya tuna they have failed as a parents sai yayi ta regretting, but all the same laifin duk ya taru ya tattara a wuyan Hajiya Larai sunkutukum.  “Ok tell your husband, tomorrow at Samha’s house bazamu iya cewa tazo ba cuz tana jego, sai a hadu gidansu” “Thank you Daddy”  ****  Ganin Aliyah yasa duk suka tsorata duk ta rame ta kode, ga cikinta daya rinjayi sauran jikinta, tuna Aliyah yar gayu mai ji da kanta yau itace haka? Lallai Allah abin tsoro.  Shatu ta taimaka mata ta zauna, gaba daya an hallara parlon. “Nagode da kuka yarda da meeting dinnan” she manage to say “Sannu Aliyah” Tayi murmushin karfin hali “I....” sai numfashinta ya fara barazanar daukewa “Subhanalillah! Mom numfashinta ya zamuyi yanzu?” Shatu ce tace “Samha Aliyah bata shan magani, taya zata samu sauki?”
Jira sukayi har sai da numfashinta ya daidaita sannan ta fara magana. “Nasan you’ll find it difficult to forgive me all, especially ya Fawzan and you Samha, abubuwan dana yi maki inda ina da hankali ko dabba akace nayi mata haka ya kamata naji tausayinta ballantana mutum, mace kuma yar uwata. Dafarko dai zan fara dake mommy, kar ki manta mommy ke kika bada gudumuwa akan ko wa na zama a yau, tun farkon tasowata baki damu dani ba, sai abinda nakeso zanyi, in fita sadda na gama in dawo sadda na gama amma still baki damu ba, business dinki yafi komai mahimmanci a gareki,  kece kika nuna mun duk abinda nakeso dole zan samu kota wane hali ne, amma kuma nima da laifina tunda ni ba karamar yarinya bace akalla zanyi shekaru 27 yanzu, ya aci nasan daidai amma da yake son zuciya ya rufe mun ido... Daddy kaima da laifinka a matsayinka na mahaifina sai ka dinga nuna mommy tafi karfinka. Tun tasowata nake son yah Fawzan, amma sai na fahimci yana son wata yarinya wadda zanyi kanwa ta nawa da ita, tun daga wannan lokacin na tsani Samha, na dinga mata abubuwa da dama wanda duk kunsani, abinda kadai da baku sani ba shine yadda na dinga bin bokaye ganin na kawar da ita....”  “Subhanalillah Aliyah abin naki har ya kai haka? Samha bata ta6a cutar dake ba, Samha respects you alot Aliyah tana baki girma, kuma is not her fault don nace ina sonta, why Aliyah? Meyasa zakiyi shirka kinsan girman laifin shirka kuwa?” “I know, how I wish za’a koma baya don na gyara 6arnar dana tafka, how I wish za’a bani chance na gyara laifina, Son danake maka shi ya jawo komai, I made sure to destroy your relationship, but then I realized your bond is strong, so strong that it will be difficult to seperate you, and so a brilliant idea come to mind, I decided to kill her, a cewata shine kadai hanyar da zanbi ganin na rabaku har abada, I was so angry dana ga tanada rai, so when I learnt Samha is pregnant I to plan to kill the baby as soon aka haifesa, but I guess Allah has other plans for me!” “You want to do what?” Fawzan ya mike a fusace zai yi kanta, Abba ya dakatar dashi “Zauna Fawzan, please”  Zama yayi yana huci, Samha kuwa fashewa tayi da kuka wannan wace irin kiyayya ce? “Innalillahi wa inna ilahir rajiun, Aliyah duk kin akaita hakan saboda kishin banza? You decided to killed Samha saboda kishi are you normal?  Aliyah am ashamed to call you my uncle, you stoop so low Aliyah, just because you want Fawzan all to yourself!” Abba roared  “I know uncle, please find it in your heart to forgive me, idan baku yafe mun I will never have peace” “So you think it’s easy just to forget and forgive you Aliyah?” Fawzan yace a fusace zuciyarsa sai tafarfasa takeyi “Am sorry ya Fawzan, Samha, Please forgive me! Mom, Amal ku taya ni rokon Samha ta yafe mun, kowa yayi shiru Karo na farko mom tasa baki tunda aka fara meeting dinnan “Haba Samha meyasa kukaki yafe mata? Kar ku manta acikin Alqurani mai girma cikin suratul An-Nur aya ta 24 Allah yace  Let them pardon and overlook. Would you not love for Allah to forgive you? Allah is Forgiving and Merciful. Sannan kuma a cikin suratul Al-A’raf aya ta 7 Allah yana cewa Show forgiveness, enjoin what is good, and turn away from the ignorant. Sannan cikin suratul Al-Hajr aya ta 15 Allah yace Verily, the Hour is coming, so forgive them with gracious forgiveness. Akwai surori daban daban inda Allah yayi mana nuni da forgiveness, kar ku zamo cikin mutanen da basa yafiya, Allah kansa muna masa laifi mu roke sa ya yafe mana, meyasa ku bazaku iya ba? Ata ibn Yasar reported: I met Abdullah ibn Amr and I said, “Tell me about the description of the Messenger of Allah, peace and blessings be upon him, in the Torah.” Abdullah said: By Allah, he is described in the Torah with some of what is mention in the Quran: O Prophet, We have sent you as a witness, a bringer of glad tidings, and to give warning, (33:45) and to guard over the illiterate, for you are My servant and messenger. I have called you a trustworthy man who is neither rude nor loud in the markets, nor does he return evil with evil, but rather he pardons and forgives. Please and please you all should forgive her since she finally realized her mistake” “Tabbas it’s true mom, mu su waye da bazamu iya yafiya ba? Allah kansa yana yafe mana idan mun tambayesa” Samha commented “I forgive her” Fawzan yace a sanyaye “I forgive her too” “We all forgive you” Areef, Amal da Hilwa suka fada a tare “I forgive her mom, Allah ka yafe mana kurakurenmu, after all dan adam ajizi ne daman, Allah ya yafe mana baki daya” “Masha Allah I will be taken her to India for treatment insha Allah” Alhaji Buba commented “Allah yayi maku albarka, ya kara hada kawunanku, dangantakar dake tsakaninku Allah ya kara damke ta, Allah ka yafe mana, Allah ka jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya, muma idan tamu tazo kasa mu cika da kyau da imani, Allah ya baki lafiya da sauran marasa lafiya, mu kuma Allah ka kara mana lafiya, Allah ka kara mana hakuri da juriya, Allah ya kara zaunar daku lafiya a gidan aurenku ya hade kawunanku baki daya, zumuncin dake tsakaninmu Allah ya kara hade kanmu har karshen rayuwarmu” “Ameen Abba” suka fadi baki daya And they all forgive Aliyah.

(Forgive easily koda hakan nada matukar wahala a gareku, shine kadai abinda zai wanke zukatanku ku samu nutsuwa da kwanciyar hankali, treat people with respect show them love and care, bazamu dawwama a cikin duniya ba duk zamu mutu wata rana, rayuwar mu kanta kamar cancer take it spread and idan time dinka ya kare dole zaka tafi πŸ‘ŒπŸ»)          


One more chapter to goo insha Allah! Love you all 😘

No comments: