Saturday, 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 105

๐Ÿ’„Fawzan ko Adeel?๐Ÿ’





 Written by MSB✍๐Ÿป
Story by Maryam Sb (MSB) ๐Ÿ˜˜๐Ÿ’•  



   ๐Ÿ‘„๐Ÿ’‹




      Page 105    





  Gefen gado ta zube tana maida numfashi, hair dinta ta ta6a jin bata daure ba yasa ta isa gaban mirror ta bude box din data ke ajiye ribbons dinta ta dauki daya tana tsakar kama gasin ne taji knock, ta tabbatar ba Fawzan bane cuz shi baya knocking shigowa kawai yake so tasan bai wuce Aliyah. Bude kofar tayi a fusace tana kallonta daga sama har kasa, sanye take da purple and white nightgown. “What do you want?” “Daman zan tambaya ne ina ne qibla?” Tace a ranta Why don’t you ask your brother? Daurewa tayi tace “Zakiyi facing wardrobe” Rufe kofar tayi ita kuma Samha ta karasa daure hair dinta. Bayan ta gama ta sauka kasa ta dauko ruwa and switch off the lights, ko ina Fawzan don bata ganshi ba. A ranta tace I’m mad at him so I shouldn’t be thinking about him. Kashe fitilun tayi cikin dakewa ta haura sama dakinta kai tsaye ta wuce, ta gaji da fada da Fawzan zaman lafiya kawai take so su samu da kwanciyar hankali amma ta lura Aliyah ta hanasu sakat which is why ta yanke shawaran fighting back with all her power to save her relationship with her husband, she won’t let Aliyah succeeded in her evil plans not when she’s alive! Ajiyar zuciya ta saki gamida gyara kwanciyarta addu’a tayi tana gamawa bacci yayi gaba da ita.      *****     Washe gari da nishadi ta farka bata yi niyyar yin fada da Fawzan ba don ta gaji just because of that shit Aliyah bazatayi fada da Habibynta ba. Mikewa tayi daga gadon ta shiga bathroom kasancewar tana hutun sallah sai kawai tayi brush tayi wanka ta saka kayanta, red tight jeans ne da light green top mai red roses jikinta, gashinta ta kama sai jelar ta sauko bisa bayanta turare ta feshe jikinta dashi masu sanyaya rai, henna dinta na nan bai goge ba amma ya fara fading, makeup kit dinta ta dauko karo na farko ta fara zuba kwalliyah thanks to Yasmin and Amal sun koya mata, koda ta gama takwas ta dan wuce, fita tayi daga dakin don neman Fawzan. Dubawa tayi dakinsa ganinsa kwance yana bacci, sai kawai ta fada kitchen ta fara girka masa favorite dinsa, ta gama tayi arranging kan dinning sai ta wuce don tashinsa. Kwance yake yana bacci peacefully he looks so cute when he’s sleeping, gaba daya yayi hugging pillow daya yana ta baccinsa. Yar dariya tayi ta hau gadon tare da kwanciya bisa cinyarsa tana shafa kumatunsa. “Good morning sleepy head! Wake up” Tace tana matsawa daidai kunnensa tana masa rada rada, motsawa yayi yace wani abu wanda bataji ba ya rike mata hannu cikin wuyansa ya koma bacci. Dariya tayi a hankali “Wake up or I’ll lick your mouth...” Tace tana shafa cikinsa a hankali, a hankali ta kai hannunta bisa kirjinsa ta kuma cewa “Fawzan last warning wake up!” Girgiza sa take a hankali ya bude ido da kyar yana kokarin tureta, dariya tayi evilly ta duka daidai saitin bakinsa and started licking, bude ido yayi da sauri “What in the world....!?” “Kazama!”yace yana goge bakinsa da wani red hanky. Kura mata ido yayi ganin yadda take ta dariya, dan pouting yayi wanda ya kara fiddo masa da zahirin kyawunsa, itama zum6uro bakinta tayi “Sorry nayi iya kokarina kaki tashi” murmushi yayi ya jawo ta ta fado bisa kirjinsa “Samha I think I deserve an apology” he said in a morning voice, it sounded hot and raspy and his mouth still smelled like mint, wai da gum yake bacci ne kam? Kara shigewa tayi cikin kirjinsa tace “Am sorry... about yesterday I think I over-reacted, am sorry” Murmushi yayi yayi jumping kanta ihu tasa  “Get off me I can’t breathe!” Tace tana kokarin ture shi daga kanta “No I won’t, wayace ki tashe ni daga bacci I thought that’s what you want....?” Da kyar ta kwaci kanta ta sauka daga gadon tana gyara rigarta. “No! I made breakfast!” Yana ta faman dariya ya shiga toilet, he finished his business can ya fito suka tafi dinning area. Tare suka zaune Samha na kan cinyarsa suka fara cin abincin tare which is waffles with chocolate syrup then raspberries and whipped cream, then chips with omelettes, sausages, garlic bread, baked beans sauce and coffee. “I think am getting fat Samha, you feed me way too much” Fawzan yace yana shafa cikinsa, he was on his last sausage. Dariya tayi ta dauko tace “This is the last one” Bude bakinsa yayi da kyar tasa masa yace  “Now your turn” Murmushi tayi a kunyace ta bude bakinta yasa mata ta dayan side din, haka sukayi taci and ended up kissing each other. They broke off yana mai tsareta da warm and dark eyes dinsa. Gabanta ya fara dukan tara tara tana shafa sajensa “Fawzan I love you so much” His heart melted ya kamo hannunta yana kallon idonta “Say it again” He started kissing her slowly har rawa jikinta keyi, yadda yake kissing dinta it clearly shows how much he loves her. They broke off she smiles shyly, kallon juna sukeyi, lips dinsa na motsi ya fara cewa “I lov.....” Aliyah ce ta shigo kai tsaye.
A fusace ta kalleta tana watsa mata mugun kallo ita ko murmushi kawai takeyi hakan ya kara qular da Samha, kallonta ta kara yi ta kuma kallon Fawzan da yake sipping coffee daga lokaci zuwa lokaci yana danna wayarsa.  “Hey yah Fawzan” “Hi” ya amsa as if he was disappointed data shigo “Yah Fawzan how are you? And also matar nan taka bata iya magana bane?” Ta tambaya tana jan kujera daya tare da zama, tana tafe heals dinta suna kara kwas kwas kwas...  wani haushi ya turnike ta ganin yadda Samha ke makale dashi, cuz zaune take a cinyarsa tayi crossing legs dinta shi kuma hannunsa yana zagaye around her waist ya rike abarsa gam gam. Wata dariya Samha tayi tana shafa sumarsa tana kallonta daga sama zuwa kasa “Sorry ina magana, but bana magana da wadanda basu isa bane wadanda are not worth my time” Chewing gum ta tauna yayi yar kara sannan tace “Owch! That was rude darling” “You’re in my house, you don’t have a say” tace tana mikewa daga jikin Fawzan ta bar dining din ta hau staircase. Aliyah is a very stupid woman, ji take kamar tayi gunduwa gunduwa da ita ta rataya ta a saman tree ta sakar mata 6eraye su cinye ta! Fadawa kan gadonta tayi ta lumshe idanu tana maida numfashi a hankali, ta tuna sadda Fawzan ke bata labari da dadewa yadda take fada da mom dinta sam ta raina ta yarinyar batada manners, tasan da itace a position dinta da mom ubanta zataci ba kadan ba, da kila ranar sai ta gudu neman taimako. Rigingine tayi tana kallon ceiling, karar tafiya taji a hankali Fawzan ya tura kofar dakin ya shigo yana tsaye hannunsa yake cusawa cikin gashin kansa. “Haba Samha why are you doing this? Why are you been mean all of a sudden? Bata fa yi miki komai ba she’s been nice to you, mu lalla6a ta mu rabu lafiya” She blinked her eyes tana kallonsa baki sake, ta dauka sun wuce wurin? Here he was talking to her because of that man snatcher! Wata irin dariya tayi “Really Fawzan I am the one been mean now? Seriously?” “Of course yes!” “Ka daina mun tsawa!” Tace tana tashi daga kan gadon ba shiri “If you have been reasonable I wouldn’t have shout! Aliyah is my cousin, I know she have issues here and there, I also admit she’s a real trouble maker, ta mun abuwawan da basu dace ba but tayi dana sani, ta bani hakuri tana kuka which na tabbatar bazata sake ba.... so am begging you to stop this absurd (inappropriate) behavior!” Ta ware ido cikin mamaki “So you think am been absurd? Ok now tell me something honestly Fawzan, how will you feel idan ka ganni da wani? How do you feel sadda ka ga wani qato ya fita daga gidannan you’re jealous aren’t you? Now tell me!?” “Wannan is a different case!” He said grabbing her hands yana matso da ita gab da shi She rolled her eyes “Ok Aliyah isn’t?” Tace tana cire hannunta daga nashi tana matsawa baya har ta isa jikin window, hawaye cike idonta just because of one damn person she is fighting with the love of her life. Matsowa yayi dab da ita and pulled her to his warm body “Ya kike so ayi yanzu?” Yace yana ajiyar zuciya yana kokarin danne bacin ransa “You know I cannot just tell her to leave, I told you countless time yadda akayi tazo” Inhaling tayi in and out tana kallonsa sosai “Tun farko da bakace yes ba... she’s in love with what’s mine and bazanyi sharing ba....” Fawzan yayi dariya baisan sadda ya daga ta sama ba “Baby na kenan! Ya Allah you mean so much to me I can’t even explain” He gently hugged her and she hugged back wrapping her arms around his tight arms. Karar faduwar abu sukaji suka jiyo da sauri ganin Aliyah sukayi da cup mai coffee ciki ya fadi ya fashe into pieces can gefe kuma wayarta ce screen din ya zage ya farfarshe, daga ganinta kasan ranta idan yayi dubu toh ya 6ace......            




    God bless y’ll! ๐Ÿ’•

No comments: