Saturday, 15 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 111

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’


Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•




πŸ‘„πŸ’‹





Page 111





*****Few days later




Kokarin catching breath dinta takeyi na kusan minti sha biyar (15) amma hakan ya gagara, a dalilin hakanne zufa ta dinga tsatsafto mata, cikinta ya wani yi girma ya rinjayi sauran sassan jikinta, tana ji a jikinta kwananta sun kusa karewa.
She weakly walk herself to the bathroom tayi wanka(quick shower) tana fitowa ta koma ta kwanta wanda tasan mummunar mafarkin data saba yi shi zata yi don ba ranar da zatazo ta wuce batayi mafarkinnan ba.

_Tafe take through a dark long path a tsorace take matuka sai kakkarwa takeyi, she walked and walked and walked and walked har tazo wata irin katuwar rijiyar da batada karshe ga uban duhu, a take taji kishirwa ta kamata, sai taga wani tap a kusa da rijiyar, har ta kai tap din ta bude ruwan ya fara zuba zata sha kenan taji wani abu yayi dragging dinta a take aka jata cikin rijiya, slowly ta rinka ji ana janta ciki har ta kusa kai can ciki wanda baifi inch daya ba taji an chafko hannunta, fuskar abin kadai zaka kalla kaji yan hanjinka sun juye, muryoyi kala kala takeji cikin kwalwarta suna fadin
“Ki tuba tun wuri! Ki tuba in ba haka ba kin gama yawo! Ki tuba kafin lokaci ya kure maki! Ki nemi yafiyar wadanda kikasan kin cuta! Ki tuba... ki tuba.... ki tuba.....”
Suna gama fadin haka taji an saki hannunta take ta koma cikin rijiyar da wani irin karfi tim ta fada ciki.
Kalla tayi taga wasu masu kama da zombies suna sanye da komai in black suka yo kanta gadan gadan
“Welcome home sister” suka fadi suna zagaye ta wadda tafi ko wace muni ce ta kamo hannunta....Wata irin kara ta saki tana ja baya a tsorace_
“Aliyah! Wake up Aliyah” Alhaji Buba ya fadi Shatu na gefensa bacci sukeyi peacefully suka dinga jin kururuwa ta cikin dakinta.
Bude idonta tayi da sukayi jawur ta yunkura da kyar ta tashi zaune
“Subhanalillah What happened?” Shatu ta tambaya duk ta tsorata
“So... it’s a dream?”
“Calm down please....”
“No sun kama ni! They really got me”
“Who got you?” Shatu ta tambaya tana zaro ido
“They got me! They got me! They got me!” Ta cigaba da nanatawa
“Innalillahi wa inna ilahir rajiun” Alhaji Buba yace yana zaro ido
“Nayi abubuwan da basu dace ba, na dauki alhakin baiwar Allah duk akan so... mafarkin dana yi is a sign of something”
“Allah is al-gafur Aliyah get some sleep please” Shatu tace tana tofa mata addu’oi har bacci yayi gaba da ita a wahalce.....


*******


Bayan sallar isha ta fara jin constant pain, like something pinching at the wall of her stomach, shiru tayi a tunaninta kawai normal pains ne cuz daman tana dan jin haka kwanan nan, sai kawai ta fita batun.
Gaba daya suna zaune parlor as a family, the only person missing was Areef, matarsa jego takeyi recently ta haifi a beautiful baby girl named after mom ana kiranta Haninah, so yana tare da ita. The babies were sleeping a dakin mom.
“Samha are you ok?” Hilwa ta tambaya tana kallon Samha
“Yeah am good, it’s just a slight pain it will go away” tace tana murmushi
Kowa ya gyada kai aka cigaba da kallon Zee world. Bayan kusan minti talatin ji tayi ciwon na karuwa ta tashi zata shiga toilet don taji mararta kamar an dauko drum an danne wurin dashi.
“Where are you going?” Fawzan da ya shigo da sallama yanzu ya tambayeta
“Toilet zanje” ta tafi tana wucewa sama, duk sai Fawzan yaji bai gamsu ba ya kalli Amal
“Amal please follow Samha, I think something is wrong”
Tana shiga toilet din taji wani irin azababben ciwo a bayanta da mararta marar misaltuwa, zubewa tayi tare da fasa wani irin ihu, Amal data kusa isowa dakin mom ta karasa a guje inda ta tarar twins sun tsorata sai kuka sukeyi, bata bi ta kansu ba ta fada toilet din a guje!
“Ya Samha...!”
“Amal help me, am going to die” ta kara fasa ihu a gigice tana dafe mararta
“Wait let me call mom...”
Bata karasa ba taji gudun mutane suna tambayar lafiya?
“Ohh myy Godd! Samha you’re giving birth in my bathroom?”
Mom tace tana kokarin daga ta sama, amma ina Samha sai ihu takeyi tana kuka
Fiddo ta tayi Fawzan ya kar6e ta yayi mota da ita inda su mom suka hada kayayakinta cikin dan akwati karami.
A mota ne mom tace
“Are you feeling any pain now?”
Ta girgiza kanta da kyar
“Yeah amma ya rage”
Hira suke mata don dai ta dan manta amma ina abin sai gaba yakeyi. Fawzan kuwa kamar zai tashi sama duk ya rikice, ba abinda gabansa keyi sai dukan tara tara hannunsa sai kakkarwa suke.
At the reception ne mom tace
“Stand up and keep walking” ta tashi the contractions keep coming, sometimes 10 minutes yanzu ya dawo after five five minutes, doctor din tace masu da ya kai 1-1 minutes haihuwan tazo.
Ta zaune gefen mom tana kokarin yin kuka
“Mom na gaji, the pains aren’t stopping”
Mom smiled sadly
“Be strong Samha”
Da ciwon ya ishe ta doctor din ta duba she’s only 5cm, a tsorace tace
“When will I be ready 2020?”
Don yanzu komai haushi yake bata, ta tsani kowa da komai, Fawzan na gefenta yana kwantar mata hankali amma ina har shi kansa yau bai tsira ba haushinsa takeji.
“It’s all your fault” she cried
“Yes am the Paapi”
Everyone was here except Hilwa who left home with the twins ta bar ma nanny su, she said she will be back.
Ciwon karuwa kawai yakeyi and when she couldn’t take it anymore sai ta fashe da kuka sosai.
A nurse arrived and checked her she smiled
“Finally you’re fully dilated, zamu kai ki delivery room”
Kara damke hannun Fawzan tayi as the bed starts to roll away.
Kowa ya mata fatan alkhairi da addu’ar sauka lafiya.
“Sir you need to change into this” wata nurse ta miko masa kayan ya karba ya fice
“Noo Fawzan don’t goooo”
“Hey don’t worry yanzu zai dawo”

Ba Samha ba harta Fawzan zufa yake shakaf, as he watched Samha trying hard to push their super man out, she cried, shouts, but he couldn’t do anything he hugged her and tell her to be strong.
“You can do this baby, we’re almost there, push harder” Fawzan yace yana murza bayanta yana rike da dayan hannunta
“Am tired I can’t Allah na gani” Samha cried
“Samha, listen to me” doctor din tace tana kallonta a natse “push harder”
“I can’t am sleepy...”
“No no Samha deliver our baby and then you can sleep” Fawzan yace ganin Samha na gyangyadi
“This is isn’t good! The baby is getting tired  and the mom is weak!”
“Samha baby please just listen to me” he whispered yana shafa gashinta “you need to do this for us kinji ko? You can do it! I know you can...!”
“We need to inject her”
“But why?”
“It will help her deliver faster”
“Kinji wani abu?” Nurse din ta tambaya bayan ta mata alluran
“No...”
“Ok then push... you can do this let’s go, 3....2.....1.... puuuushhhh.!”
Samha pushed with all her power
“Good girl! The head is coming”
“Really?” Samha tace cike da jin dadi, the nurse nodded tana murmushi
“This will be the final push Samha, take a deep breath now andddd 1, 2, 3.... puuushhhh”
And just like that Samha pushes and screamed, finally they heard the angry wail of two babies!
“My baby did it! Weldon Habibty, now look we have two babies!”
Samha ta fashe da kuka, nurse din tace
“Congratulations! You have a boy and a girl!”
Bisa kafadunta aka dora mata ko wane side take ta kara fashewa da wani kukan tana shafa kansu tana kissing dinsu Fawzan na tayata.
“Congratulations baby, we did it...!”
Tayi murmushi cikin kuka.
“We did it!”
“Thank you” yace yana hugging kanta and placing a kiss
“Thank you” ya sake cewa yana kokarin maida hawayen da suke shirin zubowa.

The two babies got cleaned while she got stitched and cleaned up too.
She was now freshly bath and Fawzan har ya kira masu adhan (call prayer) a kunnensu.
“Ya sunansu? Samha ta tambaya
“The boy was named after your dad and the girl my mom so we’ll decide their nick names”
She hugged him crying
“Thank you”
He hugged back kissing her forehead
“Anything for my princess”
Zuma aka lasa musu kadan a baki and later wata nurse tazo ta fada masu they can go back to the hospital room.
They already decided the boy is Daddy junior they will be calling him Junior, and the girl will be called Alinah.
Both their families are waiting happily and when they arrived they came running to the babies, looking at them with so much love and happiness they feel like eating them all.
“Am sorry you people have to leave, only two people are allowed to stay”
Amal and the rest groan in frustration,  Samha tayi dariya
“Dawa suke kama?” Yasmin ta tambaya tana kallon Samha da Fawzan
“Of course me, am their father after all”
“Seriously Fawzan? What of me am their mother they should look like me”
Hayaniya yayi yawa don basu tafin ba har sai da nurse din ta kuma dawowa ta koresu waje.
“Hey baku fada mana sunansu ba!” Hilwa shouted on their way out
“Gobe ma fada miki”

Kanta ta dora bisa kafadar Fawzan ta lumshe ido kamar mai bacci, tana dauke da Junior a cinyarta, bude ido tayi ta kalleshi
“He’s so cute” tace tana kissing kumatunsa
“Am jealous, the babies have been receiving kisses but none from me” he pouts
Samha tayi dariya
“You’ll get yours idan na tashi daga bacci” tayi hamma, ta gaji
Fawzan ya gyada kai yana tashi tsaye
“I will go and freshen up and get some food, get some rest, and sleep tight baby”
He kissed her and the twins sannan yayi hanyar kofa Samha ta kirashi dakatawa yayi ya juyo yana murmushi
“I like the names you choose for them”
“I like it too” Yace yana bata wink...

Alinah and Junior....











Whew! one or two chapters to gooo! We’re gonna miss them πŸ˜’πŸ‘‹πŸΌ

No comments: