Friday, 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 87-88

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’  
Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•    


πŸ‘„πŸ’‹  


Wedding bellsπŸ›ŽπŸ’ƒπŸ»  


Page 87-88    



*******  
BAYAN SA BIKI    


3:56pm  Amal ce ta shigo dakin “Sarkin bacci tashi” Cikin bacci tace “Uhm?” “Wayanki na ringing!” Ganin mai kiran yasa ta wartsake a take tana mai tashi zaune “Assalamu Alaikum...Ina wuni Habibi...?” “Wa’alaikumusalam baby na” She blushed  “How’s your day and work? And shirye shirye?” “Fine Alhamdulillah” “Masha Allah” “Ya kike?” “Lafiya lau” “Is my princess ready to see me one last time before she’s mine forever?” Tayi murmushi  “Ok you don’t wanna see me kenan...?” “No! I want, I missed you” “Ok be ready at 5 zanzo” “Okay” “Bye princess, I love you” “I love you more”   Wanka tayi ta dauro alwalla a tare, bayan tayi shafe shafenta ta tada sallah, tana idarwa tayi addu’onta da karatun qur’ani, bayan ta kammala ta shiga neman kayan da zata sa kasancewar duk an mata parking kayanta cikin akwatina, finally ta ga wani black lace an mata dinkin riga da skirt na peplum da fitted skirt, light makeup tayi ta fesa turare tare da sa karamin red pink gyale kasancewar lace din nada touches na pink.  Fawzan arrived around 5:30pm, jira tayi ganin yana magana da mom sai kawai ta shiga kitchen to bring him some refreshment. After setting the tray sai ta koma parlor ganin yana latsa waya yana sanye da black kaftan da akayi ma aiki da ash design sai yasa ash hula, sunyi matukar yi masa kyau sai kamshin turarensa ke tashi wurin. Dagowa yayi yana kallonta tana karasowa ciki lokacin da tayi masa sallama ya amsa, kallonta ya cigaba dayi har ta zauna, cikin jin kunya ta sunkuyar da kanta kasa tana murmushi. “You’re welcome Habibi” “Thanks baby na” giving her his million dollar smile “How’s my princess doing? Kinganki kuwa? You look so dashing, har hasken amarci kikayi” Tayi murmushi  “Thank you” “You’re welcome my baby” “Ya gida and kowa?” “Suna can lafiya suna ta faman shirye shirye” “Masha Allah” Yayi murmushi  “Nace ba....?” “What?” “The wedding date” “What’s wrong with it?” “Nothing, I just think we are rushing things” Yanayinsa ya chanza a take “Do you really love me at all Samha?” “Of course I do! You know I love you with all my heart” “Then?” “Bakomai fa, gani nayi kawai kamar ana rushing do you think we’ll be ready with this short time?” “Haba Samha! You know I cannot wait any longer to have you all to my self, and komai is ready fa har lefenki Mama ta gama hadawa, you already have your furnitures ready, I have my house ready since, everything is ready what else ya rage?” “Hakane” “Do you want us to be together? After waiting like forever, I think we don’t need any more time” “I know! Its ok Allah ya kaimu” “That’s my baby” “Oya drink the juice” tace tana murmushi.   **********   8 days later....    “Samha wake up!” Yasmin tace tana jan blanket dinta  “Mtsss” tayi tsaki tana kara rufe kanta “You really have to wake up!” “Okay am awake yaya Yasmin” “You can call me whatever you want , mummy, grandma, oya here mom gave me this humra tace kiyi sauri ki shirya kafin mutane su fara zuwa” Shiru tayi tana kallonta  “Are you Okay?” “I am”
“Ok then ki tashi” Humran ta kar6a tayi wanka da sauri ta shirya cikin white dress, mai kwalliya ta fara aikinta.  “Masha Allah see how my daughter looking so beautiful today” Anty Abida (sister din mom) tace tana karasowa cikin dakin lokacin ne makeup artist keyin finishing touches.  Samha tayi murmushi, fita tayi can ta dawo tare da mom she’s dressed elegantly too, an mata heavy makeup kadan, Samha zatayi rantsuwa da dad nada rai he will fall in love with her all over again.  “Samha” mom ta zauna gefenta tana dafata “Mom...” tace tana kokarin danne hawayenta “Ahh Samha! Don’t be a baby and spoil your makeup mana!” Yasmin dake shafa mai tace tana dariya “Let her cry! Kukan farin ciki take” Hilwa tace tana saka maternity gown dinta wadda akayi ma dinkin mai kyau.   “Ok cry all you want, your Nikkah is in one hour” Yasmin teased hade da mata gwalo, cikin kuka tace “Yasmin don’t worry naki na tafe zan rama” Kuka Samha take bana wasa ba  “Ya Allah this girl is so spoiled” Hilwa smirked “Mom am scared” Mom ce tace “Haba sai kace wannan ne aurenki na farko!? Now wipe your tears, Fawzan is not Haidar he will treat you like a princess” Mosque din unguwarsu aka daura auren, tunda aka fara bikin banga Shatu da Aliyah ba I hope they’re not planning any evil against our dearest Samha. Yasmin, Amal, Siddiqa, Amna, Hanifah, Munifah da sauran yan matan ne suka shigo suna tafi cikin dakin suna wakar... “Ke kikace kina so amarya! Da bakice kinaso ba da ba’a baki shi ba!!!” They keep singing it and dancing around Samha while she get annoyed by their singing. Boye fuskarta tayi tana mai replying message din Fawzan da ya mata bayan an daura. Batasan sadda bacci ya kwashe ta ba sai dai taji yan uwan mom nata faman tashinta daga bacci to get her ready for her conveyance, turata toilet sukayi suka hada mata ruwan wanka (scented water). Tana fitowa aka sa ta ta shiga cikin turaren wuta ta dan juma ta fito, sannan ta shafa lotions masu kamshin dadi.  Sannan aka shiryata cikin wani lafaya cream color. “Now let’s go to Gwaggo and mom” gabanta in banda dukan uku uku ba abinda yakeyi har aka kaita inda suke, nasiha suke mata mai ratsa jini da zuciya,  Gwaggo ce ta fara magana “Khadija Allah ya jikan mahaifinku da rahama yasa aljanna ta zama makomarsa da mu baki daya. A yanzu ke matar aure ce kuma, kar kiyi tunanin irin rayuwar da kikayi farko ita zaki kuma yi sam, kibi mijinki sau dakafa, yi nayi bari na bari, hakuri shine jigon zaman aure dole sai kin zamto mai hakuri nasan kina da hakuri amma sai kin kara akan wanda kike dashi da, Allah ya baku zaman lafiya” Aka amsa da ameen mom ta daura nata “Duk abinda zan fada Gwaggo ta fada Allah ya maku albarka ya zaunar da ku lafiya now go and be a good girl to Fawzan kinji ko?” Ameen “Dije anya lafiyarki irin wannan kuka haka? Ba wanda yace kashe za’ayi in kikaje can gidan” Gwaggo tace cikin zolaya “Ayyah Gwaggo leave my baby alone mana ha’an!” Anty Abidah tace tana kamo Samha “Haba it’s ok kar kanki yayi ciwo”  finally bayan an gama aka tafi da ita tana gunjin kuka.  Kwanciya Tayi kan kafadar Anty Abidah tana share hawaye “Bana ce ya isa ba wai? Gidan masoyinki fa zakije remember not your enemy” “Don’t worry my daughter Fawzan will take good care of you believe me” wata daga cikin motan tace. Bacci ne ya dauketa kafin su iso saboda gajiya da kuma rashin bacci kwana 2. Ba’ajuma ba suka iso gidan, fita sukayi Gaba daya.   Bayan ta gama sallah she took a warm shower  “This dress looks so heavy” Samha complained ganin irin rigar da zata saka “You can complain to your mom later” Yasmin tace tana adjusting headgear dinta, duk yawancin yan mata sun tafi wurin dinner din, wadanda suka rage basu wuce biyar ba. Samha ta danyi dariya “Yasmin Allah kaimu naki, and yes I wish mom is really here right now” Yasmin ta kyalkyale da dariya  “In your dreams babe” “Am serious I hope she’s here really” “Naji! Now hurry up we’re almost late” Da sauri sauri ta kammala shiryawa, tare suka tafi parking lot where they will meet the groom. “I’ll see you later” Yasmin tace tare da nufa wata motar daban “Alright babe” “Wow, you look stunning” yace yana kallonta “Thanks you don’t look bad yourself” He smirked  “Your husband is handsome you know” yace with a wink Bayan sun iso wurin suka fito yace “Shall we?” Yana miko mata hannu “I can’t walk in there I hate...” “Shhh... don’t worry am here with you” Da haka ya kamo hannunta suka shiga wurin inda zasu iske dubban mutanen da sukazo domin su.....   Everything went on smoothly they had fun, eat, photos, dance etc, Su Amal su Munifa and Hanifah duk sunsha anko looking all dashing, her mother Inlaw showed her care and love a wurin dama sauran dangin mjinta well except for Aliyah who is extremely angry/jealous, and didn’t stay long at the event, even Shatu didn’t attend the event at all she lied about stomachache.  It finished some hours later more pictures were taken, Yasmin kept appearing in every picture and well she met a guy there named Sadiq hope there story will take a turn.  They took alot of pictures with the bride and her handsome groom.  Bayan an gama yan mata da amarya suka zarce gidan amarya inda zasu kwana washe gari ayi walima.    


******




THE NEXT DAY   WALIMA   Immediately after Asr aka gabatar da walimar yadda al’ada ta tanada gaba daya dai karfe 6 aka gama inda aka kuma raka Samha gidanta tare da friends dinta.   “Be a good girl and take care of yourself”  “Good luck girl” Yasmin tace suna mai raka ta wurin mota inda zasu tafi tare daga gidanta kowa ya kama gabansa.   Bayan sunje suka ci abinci sukayi sallah, hira suka taya ta. “But I thought you won’t leave until the groom arrive” Samha tace tana kamo Amal dake kokarin tafiya  “I am sorry ya Samha you’ll see me again soon I promise”  “An....d I have to go with her too... but I will be right back” Yasmin ma tace tana kokarin harhada tarkacenta cikin handbag dinta.   “But....” she began like a baby holding Yasmin’s hands.  “I will be back Samha just give me 15 minutes, before 9pm”  She sighed tace “Okay” tare da tashi ta raka su waje. She came back to her boring yet beautiful house, daki ta koma ta zauna tayi lamo tana sauraren zuwan ango, gajiya tayi ta dan daga veil din da aka rufe ta dashi tana kallon dakin, the house is so silent,she’s finally in Fawzan’s house. Her husband... She wiped the tears threatening to escape her eyes, and smiling remembering her past and all she went through, yanzu kenan ya zama tarihi? A tap on the door yasa ta dawo daga duniyar tunani, tayi sauri ta maida mayafin ta rufe kanta dashi tare da sauke kanta. Kamshin turarensa shi ya tabbatar mata yana kusa da ita, gabanta ya bada wani ras ras! He’s here! He’s finally here!! She thought happily, gefen gadon yazauna yana kallonta, he just wants to hug her, he wants kiss her he wants to hold her tight and never let her go.  She’s here! She’s finally here!! He thought happily looking at her with love. Hannunta daya ya kamo yayi wani squeezing cikin nashi before carefully lifting her veil off her beautiful face, take idonshi ya sauka on her face  “Ya Salam! Is this a beautiful jewel in front of me?” Yace saboda kyan da Allah yayi mata   “And I thought is this the handsome hulk man in front of me mine alone?”  Fawzan’s heart skipped a bit, looking at his wife his eyes full of tears, the happiness in them showing every details in them, wannan ranar ya dade yana jira tazo! And finally tazo ga abar sonsa nan a kusa dashi a cikin gidansa abisa gadonsa!   “Assalamu Alaikum ya Habibty!” Finally he found the courage to speak  “Amin wa alaikasalam ya Habiby”  “So you’re finally here!”  “Yes... i am here” tace tana murmushi tana gyada kai “I am here, don’t ever let go!”  “I won’t, not now, not today, not tomorrow not ever!”  Hawayen ta bari suka sauka freely tears of joy, tears of happiness...  “I missed you” taji yace yana shafa inda hawayen ya zuba yana gogewa a hankali   “You left... you left me all alone in my own world”  “Yes and I am back just for you, I love you Samha, I will always be there for you”  She blinked trying so hard to control her tears. “You’re the person who knows exactly how to put a smile on my face, you’re the first person I wanna see in the morning and the last person I wanna see at night before I go to sleep, I am irrevocably in love with you”  Kuka take sosai, rungume ta yayi tsam kamar za’a kwace masa ita ta cigaba da magana “I had lost hope, thinking I lost you forever” Tace cikin kuka trying hard not to mess up his white caftan.  “But then you’re back again and I found hope”  Fawzan sigh blinking back his tears “Samha you’re my light, you’re my peace of mind, you’re my best friend, my confident, I cannot even put into words how thankful I am to Allah (SWA) daya mallaka mun ke baby na”  If a heart could burst due to happiness da zuciyan Fawzan ya buga, he rested his head and close his eyed inhaling her strawberry scent.  “I love you Samha, I promise to love and be with through thick and thin”  And he poured that promise into a kiss.  Dakawata sukayi suna kallon juna ido cikin ido, they knew right from there they have sealed their love.  “Let’s pray” Fawzan yace as removed the veil completely daga jikinta, ta gyada kai ya tashi ya shiga toilet ta bishi da ido har ya shige.  Tunani ta shiga yi bayan ya shiga (Maybe... just maybe she can finally be happy.... She deserves to be and tasan Fawzan will make her happy)  


Allah yasa haka toh😞    


********          


God bless y’ll! ❤️

No comments: