๐Fawzan ko Adeel?๐
Written by MSB✍๐ป
Story by Maryam Sb (MSB) ๐๐
๐๐
Page 104
Wasa Samha kema Asaad kamar ance daga ido ta hango Fawzan yana shigowa parlon shida Anty Faridah his favorite Aunt (sister din mom)da yayanta guda biyu Sakinah da Rukayya, mosque ya tafi sallah ya dawo yaga Anty Faridah tayi parking shine suka karaso ciki tare suna tafe suna raha. “Bakada kunya ko Fawzan? Shine kake ta wani kashe ma Samha a ido a gabana, lallai yaronnan” “Haha Anty Faridah wa kike so na kashe ma ido idan ba matata ba?” Dukan wasa ta kai masa sadda suka karaso ciki sosai ya zauna kusa da Samha “Hey beautiful” yace cikin rada rada “Hy” tace a hankali tana rufe fuskarta da gyalenta. “Stop with the whispering please” Yusra begged Fawzan yayi dariya tare da mikewa tsaye “Samha muje ko?” “What? Why?” Aunty Faridah tace da mamaki “Haba mana yaya baku faya zuwa ba and kunzo baku dade ba har zaku tafi?” Yusra tace tana kar6ar Asaad daga hannun Samha kamo hannun Samha yayi and pulled her up “Daga asibiti muke can muka wuni, kinga yamma nayi bari mu tafi” “Yeah you told me, Samha Allah ya raya” “Ameen” “Kasan gobe Mama da Abba zasu tafi Jordan?” “Yeah Abba told me, yaushe zasu dawo?” “Two weeks zasuyi” “Allah dawo dasu lafiya” “Ameen ameen” “Ina Maman?” “Tana ciki” “Bari na mata sallama” “Ok” Sallama yayi tana kan sallaya tana lazumi ya shiga suka kara gaisawa “Mama zamu wuce” “Har zaku tafi?” “Eh Wallahi, ashe har tafiyar tazo?” “Wallahi tazo” “Allah kai ku lafiya yasa a dace” “Ameen, Abba ya fada maka Aliyah zata zauna gidanka tayi 2days? shima mahaifinta da matarsa zasuyi tafiya gobe zuwa Bauchi, kwana 2 kawai zasuyi” Bata rai yayi da sauri “Noo Mama, noo Aliyah bazata zaunan mun gida ba, mu kadai ne danginta da za’ace ta taho gidana?” “Toh ya kake so inyi Abba ne fa da kansa yayi mun maganar yace baban ya nemi alfarma so kake muce masa a’a? Kuma babanta yaja mata kunne sosai akan ta kama kanta har a samu su dawo” “Nidai gaskiya a’ah wallahi Mama, Samha bazata yarda ba bama” “Kayi hakuri Fawzan Abba ne yace a barta me akayi akai kwana 2? Kamar gobe ne fa, kawai dai kusan irin zaman da zakuyi da ita” Ba don yaso ba yace to ya mike jiki a sanyaye ya shiga part din Abba, shima bankwana ya masa inda Abba ya tada masa maganar Aliyah yace ay Mama ta masa maganar, hakuri ya shiga basa for the inconvenience yace babu damuwa, Abba yace idan ta kimtsa anjima za’a kawo ta. Kitchen ya iske Aunty Faridah tana dauko juice cikin fridge “Mommy zamu tafi” “Haba so soon son? Yanzu ma ka daina zuwa inda nake ko?” Yayi dariya “Why will her visit an old woman bayan ya aje young and beautiful lady a gidansa?” Daga ido sukayi sukaga Aunty Safiyya tsaye (babbar su Mama, su uku ne daman, aunty Safiyya ce babba sai Mama sai aunty Faridah). “Kai Safiyya you’re older than me fa” mommy tace tana dariya “Fawzan told me Hilwa ta haihu naje na gano babies din before coming here, masha Allah so cute” Tace tana hugging Samha “Yes I went there too, wallahi very cute indeed, Fawzan and Samha yaushe naku zasu zo?” Aunty Safiyya tace tana murmushi Fawzan ya bubbuga kafarsa kasa yace “Gaskiya na gaji da wannan tambayoyin haka, kuma fa mata ne go give birth to one too” Aunty Faridah ta ware ido “Lallai Fawzan! Ko don kayi gemu sheyasa kake mun rashin kunya ko?” Da sauri Fawzan ya girgiza kai yana dariya “Ok am sorry zamu iya tafiya yanzu?” They said their goodbyes one last time to everyone then suka shiga mota. “Fawzan I want to learn how to fly an aeroplane” ta tambaya lokacin sunyi half way home He looked to her side and gave her the are you crazy look then ya juya yana maida hankalinsa ga titi. “Hey ka daina mun irin wannan kallon” “Wane kallo?” “As if am crazy” Yayi dariya “Your words not mine” Juya kanta tayi ga window and crossed her hands. “Baby na are you mad?” “Yes! And no kisses and hugs for you again” “Kai haba Samha, is that a punishment?” “Yap” “Ok sorry I will teach you wata rana. Happy now?” Sun isa gida sukayi horn aka bude gate ya shigar da kan motar ciki, yanzu ma duqawa yayi ta haye bayansa suka shiga cikin gida. Zubewa sukayi kan gado a gajiye, “Ka tashi kaje kayi sallar magrib” Tashi yayi then grabbed her hands and pull her up, “Let’s go now” “Where?” “Sallah” “No I want to take a shower, you go and pray...” Kafin ta ida ya hada bakinsu wuri daya... “Will be right back baby” She nodded smiling adorably “Zan shiga yanzu, see you later” tace tana kokarin kwace kanta Kama ta yayi, yayi hugging dinta “Fawzan kar kayi missing sallah fa” “If I do know that is your fault” “How?” “Because you’re too cute” She rolled her eyes pushing him away “Alright seriously you need to go” He give her kiss one last time sannan ya fita finally, she sigh and enter the bathroom. ******** 8:30pm Zaune suke parlor suna cin shawarma suna suna shan chapman. “Samha can we talk now?” Ta gyada kai tana kallonsa a natse Hannunsa yake murzawa then starch his head Nan ya fada mata yadda sukayi da Abba da Mama. Gabanta ya wani bada dam! Ta ware ido “Whaaat?” No! No! Hell no! Yama za’ayi ya yarda ya bar Aliyah ta kwanan masu gida? “Fawzan no” tace tana girgiza kai Is he kidding me? “Samha...” he sigh then ya cigaba “Well, I don’t want her to stay too, but what could I possibly do? To argue with my parents?” Cikin mamaki tace “You mean she’s really staying?” Ya gyada kai yana kai chapman baki “Me zai cinye ta idan ta zauna gidansu!?” “Manners Samha! She’s my cousin and Mama personally said she will stay here for two days! Tashi tayi a fusace ta bar parlon “To hell with her!” Binta yayi da sauri cikin daki “Samha me kikace?” Yace yana juyo da ita tana facing dinsa “I said to hell with her!” Tace tana gurnani “Samha ni kike fada ma wannan magana?” Tayi shiru “I said talk to me Samha!!!” Jikinta ya fara kyarma ganin yanayinsa “You yelled at me just because of that excuse of a woman?” Tace idanunta na kawo ruwa “No I didn’t, you started it...” “No Fawzan! But am serious she’s not staying in my house, if you like rent a hotel I don’t care but she’s not staying here that’s final!” Ta kalle shi cikin ido kamar yadda yake kallonta itama Idanunsa jawur yace “It’s my house too, and a matsayina na mai gida na gama magana, well whether you like it or not she’s staying here for 2days I cannot argue with my own parents, end of discussion” Zuciyarta in banda quna ba abinda takeyi, she was really mad at Fawzan right now, she kicked his reading table and went out of his room. Tana fitowa taci ta karo da Aliyah tsaye da akwati, murmushi Aliyah ta saki “Hello Samha, well I hope am not an inconvenience to you?” Tace tana gyara zaman gyalenta. “Actually you’re” Samha tace tana murmushi “Samha don’t be rude please” Fawzan dake tsaye bayanta yace Wani mugun kallo ta watsa masa “I am my own person so you can’t tell me what to do!” Gudu tayi ta koma upstairs dakinta ta buga kofar da mugun karfi yadda su Fawzan zasuji, so take ta nuna masa how angry she was. God bless y’ll! ๐
No comments:
Post a Comment