Friday, 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 35-36




πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’


   Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) πŸ˜˜πŸ’•

   πŸ‘„πŸ’‹  

  Page 35-36


 A kwana a tashi ga mai yawan rai yau saura kwana 3 su Samha su kare exams, and azumi har sun kai na 20 daidai.  “Ya Rabbi mutanen nan wants to kill us exam din yau tayi zafi ba kadan ba, thank God saura 3 days mu gama” ta fada tana bajewa kan gado a gajiye  Samha da take bajen kan gadon already tana duba time ta dago tana kallonta.   “Ke Yasmin haka zakiyi a gidan miji tashi ki samu abu kiyi lazy girl kawai”  “Tab! Ke leave me alone at least let me marry the man am dating  zaki gani if am lazy or not”  “Oh so you’re in love with him?”  “Not really, am just giving him a chance, u know we just started dating recently”  “Feelings manya, better hurry and get married joor”  “See you as if you have feelings for Mr Haidar, kema better hurry and get married ehe”  Murmusawa tayi tana kallon ceiling. Yasmin ta tashi zaune tana hamma “Don Allah miko mun robar dankali”  Samha ta mika mata tare da empty bowl da knife, tana ferawa suna hira jefi jefi. Suna tsakar magana ne wayarta tayi ringing  “Assalamu Alaiki my princess”  “Wa’alaka salam”  “My mom wants to meet you Khadija”  Shiru tayi ba tace komai ba, muryar mace taji  “Let me talk to her”  “Hello sister Samha.... don Allah don’t say no kinji?”  Ba tare da tayi musu ba tace “Toh shikenan ba damuwa”  “And also you can come along with your friend what’s her name again?”  Dagowa tayi ta kalli Yasmin da hankalinta kwakwata yakega ferar dankali.    “Yasmin” tace a hankali   “Gobe ya maki?”  “Sorry wallahi inada paper har nan da 3 days”  “Last paper karfe nawa ne?”  “Uhm 11-1”  “So let’s do this, zaku zo shan ruwa a ranar da kuka gama? And daga nan sai a kaiku gida direct?”  “Uhm ok...”  “Hakan ya maki Samha feel free please”  “Yayi”  “Thanks alot sister Inlaw”   *********2days later   “We have been invited to shan ruwa gobe”  “By who?”  “AH’s Mom”  Shiru ya biyo baya kafin Yasmin tace  “Kin yarda ne?”  “Ya hadani da sister dinsa how can I say no?”  “Uhm ok”  “You’re also invited fa”  Ta zaro idanu “How?”  “Well haka tace harda ke”  “A’a am going home Samha direct daga school”  “Haba mana Yasmin ni zaki ma wulakanci, u mean bazaki rakani ba, can’t go alone wallahi”  “Uhm”  “Don Allah”  “Toh”    *****   Washe gari Samha ta tashi ba walwala a tare da ita sam sam.  “Karfe nawa AH zaizo?”  “5:30”  “Okay, mu tashi mu fara parking kafin time din paper dinmu,and Samha by the way what will we tell our parents idan muka koma gida late?”  “I have call mom na fada mata komai, and she said she will inform dad about him she was so happy for me”  “What about my mom?”  “Oh don’t worry itama na kirata na fada mata”  “O...kay”   ________   Cikin kayan da ya siyo masu suka saka, wata doguwar riga mai dogon hannu cotton, sai sukayi rapping gyalen kayan, iri daya ne don dai kowa da nasa color din.   Misalin karfe 6:13 yazo daukarsu, ya taimaka masu suka saka kayansu booth. A mota ba wanda yayi magana.  Ba wani dogon tafiya bane har Allah ya kawo su gidan. Shi ya jagorance su har cikin wata kofa suka shiga da sallama.  Wasu yara su 2 suka rugo da gudu sukayi hugging nata, Ayman ne Abba  “Aunty Samha nayi azumi 5” Ayman yace yana hugging nata  “Really my boy? Am proud of you”  “Nima nayi” Abba yace yana turo baki  “Dariya ta su6uce mata  “Am proud of you too”   Cikin wani makeken parlor ya kaisu suka zazzauna, gidan ba karya ya hadu karshe  “Ahh Khadija har kun karaso?”  Dattojuwar macece wadda ko ba’a tambaya ba mahaifaiyar Haidar ce, don suna matukar kama don dai ita fara ce sa6anin shi da bayada haskenta.  Suna ganinta sukayi sauri suka zauna kasa  “A’a no haba ku tashi ku tashi”  Yasmin kadai ce ta tashi amma Samha bata tashi ba  Kamo hannunta dattijuwar tayi  “Tashi nace yata” Gaida ta tayi a natse sannan ta tashi ta koma kan kujera  “Ina wuni?” Cewar Yasmin  “Lafiya lau, kina lafiya? Yasmin ko?”  “Lafiya kalau eh Yasmin”  “Masha Allah, sannunku”  “Yawwa”   Basu wani juma da zuwa ba aka soma kiran sallah, tashi Maama tayi tace “Muje muyi sallah ko?”  Tashi sukayi suka bi bayanta, wata kofa ta shiga da da alama dai guest room ne. “Akwai toilet a ciki” ta fada tana mai bude wata drawer ta fiddo hijabs guda biyu. Shimfida musu sallaya tayi sannan ta nuna masu kofar toilet din  “Bismillanku, idan kuka gama ku fito kuci abinci ko?”  “Mungode” cewar Yasmin  Bayan sun gama suka fito parlor nan aka jasu dining. Haidar was no where to be found, so a dining suka zauna inda maama ta umarce su da su zuba abinda suke so.  Wata yar dattijuwa ce ko baa fada masu ba sunsan yar aiki ce, gaishe su tayi a natse sannan ta ajiye masu tray wanda akayi arranging fruits gwanin ban sha’awa. Can ta dawo ta masu arranging sauran coolers/warmers tare da cutleries da zasuyi amfani dashi.  Nan aka basu dabino suka karya azumi dashi da juice, bayan nan suka shiga serving abincinsu, babu ce kadai ke babu, gashe gashen kaza da kifi, snacks, abinci kala kala daisai wanda suka za6a.  Suna ci maama na masu yan tamaboyi suna amsawa, especially Samha, she get to know her sosai. Bayan sun gama suka mike da niyyar tafiya, nan maama ta shiga ciki baa jima ba ta fito da babban leather har guda biyu ta mika ma Samha, kin kar6a tayi sai dai taba ma Yasmin tace itada Khadija, nan suka shiga mata godiya tace aah itace da godiya.   Yasmin ta masa godiya sadda yayi dropping nata a gidansu, sannan suka wuce gidansu Samha.  Suna zuwa kofar gidansu Samha da kwatancen da take masa yace  “Hope you enjoyed yourself today?”  “I did all thanks to you, I like your mom”  “I enjoyed it too, she like you too”  Tayi murmushi, nan suka dan kara hira for some minutes har finally ta fito daga motan, ya taimaka mata ta sauke kayanta inda mai gadinsu ya dauka yana shiga dasu ciki.   Bankwana sukayi ta soma tafiya ciki  “I love you Samha” yace kamar rada rada, murmushi tayi tana kallonsa sannan ta shige ciki da sauri, murmushi yakeyi kafin ya shiga motarsa ya tafi cike da kewarta....                       Thanks for reading! πŸ™πŸΌ

No comments: