Friday, 14 June 2019

FAWZAN KO ADEEL PAGE 25-26

πŸ’„Fawzan ko Adeel?πŸ’  
Written by MSB✍🏻
Story by Maryam Sb (MSB) 😘 πŸ’•    


πŸ‘„πŸ’‹  


  Page 25-26     She was contemplating shin tayi saving number din ko kar tayi? Daga karshe kawai tayi saving don tasan zata mata amfani koba komai.     A ranar bata kai masa assignment dinba don bata yi ba kuma typing yakeso ayi, the next day ma haka ranar ya kama Thursday har dai Friday yaje class bai ganta ba, duk yadamu yana tunanin ko lafiya?    Wayarta ce tayi ringing a karo na hudu, dauka tayi ba tare data duba ko waye ba.  “Lafiya?” Tace cikin takaicin katse mata karatu da akayi  “Am sorry” taji yace  Ware ido tayi “Oh! Sorry sir bansan kai bane”  “Meyasa bakije class ba and where’s my assignment?”   “I wasn’t feeling well” ta masa karya, itafa mutumin nan ya takura mata ba kadan ba   “Eyyah GWS, how’s your weekend?”  “Fine”  “Ya shirin exams?”  “Fine”  “I just missed you” taji ya fada Gabanta yayi mummunan faduwa, haushi ya kamata, mamaki bayyane saman fuskanta ta mike zaune da sauri, to kodai kunnenta baiji mata daidai ba?  Shiru tayi can taji saukar murmushinsa  “Make sure you submit your assignment first thing on Monday morning”  “Ok”  Katsewa tayi da sauri karatun da bata karasa ba kenan ta tattara litattafan ta aje gefe guda tana mamakin abinda dr Haidar yace mata.      *  Daddare bayan taci abincin dare ne taga message dinsa ta whatsapp.   10:15 “Salam Alaiki”   10:24 “Wa’alakumus-salam”  10:28 “Khadija”  10:44 “Sir?”  10:45 “How are you?”  10:55 “Alhamdulillah”  10:59 “Bakiyi bacci ba?”  11:05 “Yes”  11:06 “What are you doing?”  11:13 “Nothing”  11:15 “Thinking?”  11:22 “Is this your child?” She skipped his question   11:25 “Yes, I mean no she’s my friend’s child”  11:30 “Wow masha Allah, she’s cute”   11:31 “Thanks alot”  11:40 “Night”  11:42 “Tun yanzu?”  11:50 “Yeah”  11:52 “Alright Samha, Good night and take care”  11:55 “Night”     Dagowa tayi taga Yasmin ta tsare da idanu  “Lafiya?”  “Who is this extremely lucky guy?”  “No one”  Dariya ta kwashe dashi tace  “So you’re in love again babe?”  “Mts in love? Allah kyauta you’re not serious wallahi”   “Then why are you blushing and chatting?”  “Please Yasmin leave me jor”  Da sauri Yasmin ta kwace wayanta tare da yin waje da gudu, dawowa tayi fuskanta daure  “Tun yaushe kika fara sa lock a waya?”    Banza ta mata don ita kam batada lokacin wannan shirmen na Yasmin. Jawo bargo tayi ta rufe har kanta nan ta tuno da Fawzan, take ta fara kwalla, tana jin Yasmin nata cewa ta bude mata wayan tayi banza ta kyaleta.      ****   Saturday morning    “Wai ina zakije kike ta hada kaya?”  “Ahh! Yasmin am going home for the weekend”  “And you’re just telling me? Toh nima I want to go home too”  Ta tashi tana parking kayanta cikin yar jaka.    Wanka tayi ta saka purple doguwar riga ta material mai dogon hannu sai ta saka half hijab dinnan, turare ta feshe jikinta dashi ta dauko jakanta.  “Yasmin na tafi fa”  Da gudu ta fito daga toilet daure da towel. “You can’t even wait for me mu fita tare? Wannan wane irin wulakanci ne haka?”   Dawowa tayi ta zauna gefen gado “Hurry up then”  Da sauri ta kimtsa suka ma roomies nasu bankwana suka tari taxi sai gida.   Da sallama ta shiga gidan, gidan tsit kamar ba mutane gidan, hawa stairs ta shiga yi ta leka dakin mom ba kowa har fitilu a kashe.  “Toh where’s mom?”  Dakinsu ta shiga taji alamun wanka. “Amal....?!”  Da gudu ta fito ko soap din bata karasa wankewa ba da towel daure jikinta, fadowa tayi kanta tare da hugging nata wane zasu fadi  “Innalillahi Amal are you crazy? Sakeni” Tace tana kokarin cireta daga jikinta.  “Whoa! Kin jikani fa”  Dariya Amal tayi sannan ta sake ta.  “Sannu da zuwa ya Samha! Shine sai yau zakizo?”  “Ke meya hanaki zuwa inda nake? I was so busy wallahi bamuda time, yanzu ma hakanan nace bari nazo na ganku” tace tana mai cire gyalenta  “Ayyah wallahi inaso fa nazo banida time nima”   “Its ok, banga su mom da ya Areef ba, where are they?”  “Oh suna Kano”  “Why? What happened?”  “Nothing much, Zasuje dubiya ne cousin din dad ne ya kare yana asibiti”   “Ayya Allah kyauta gaba”   “Ameen”   She spent her weekend cike da farin ciki, ranar Sunday ne su mom suka dawo ba karamin murnar ganinsu tayi ba suma haka. Da yamma ta tattara ta koma school cike da kewaynsu.     ****      Bude idonta tayi sakamakon hasken window daya haske ta.   “Haba Yasmin meyasa zaki bude window?”  “Kina nufin bazaki tashi ba yau fa monday malama” tace tana applying lipgloss a bakinta   “Mtss kin fiya takura wallahi” tace tana gyara kwanciya     “Whatever! Tashi xakiyi munada class da safennan”    A kasalance ta shiga toilet tayi wanka, rasa kayan da zatasa tayi ta kalli Yasmin “Wane kaya zansa?”  “Samha you’re wonderful yaushe kika fara rasa kayan sawa? Just grab any clothes and wear mu tafi”    “Whatever” tace bayan ta jawo wata riga da skirt na atamfa pink color, nan ta shirya ta dauko pink hijab ta saka, turare ta feshe jikinta dashi, suka ci abinci suka fito.     Ta manta da wani assignment sai bayan sun fito lecture tuna bata bada ba yasa tace ma Yasmin ta raka ta as usual taki, haushi Samha taji tayi gaba abinta.    Sallama tayi bayan ya amsa ya bata izinin shigowa.  “Good morning sir”  “Morning Samha how was your night?”  “Fine”  “Are you sure it wasn’t wonderful?”  Murmushi kawai tayi kanta kasa  “Zauna mana”  “Sir I want to submit the assignment”  Ya tsare ta da idanu “But I told you First thing in the morning to submit it?”   “Yes we have early morning lectures am sorry”  “It’s ok, kawo”  Ta miko masa ya shiga dubawa  “Please zauna” ya nuna mata kujera  A hankali ta zauna tana jira ya gama marking  “Look here” ya nuna mata paper din ta kalla “You did a great job”  Tayi murmushi, tana karbar paper din zata tafi   “Do you have another lectures?”  “No sir”  “Then sit let’s talk”   About what? Tace cikin ranta  “Samha”   “Yes sir” tace tana mai kallonsa a natse  “I love you”                                       Thanks for reading! πŸ˜‡

No comments: